Showing 51001 words to 54000 words out of 59144 words
Chapter 18 - Masarautar Qamar Book 2 Complete Hausa Novel
Hurriya bata zo ba lafiya I hope dai lafiya yana fada da alamar damuwa a muryarshi Khasheem kam da yasan halin fayrouz tsaff zai sanya hakan aranshi tareda damun kanshi dole sai yayi mashi dubara don baisan kwata kwata abinda zai bata mashi shiri cewa yayi she’s okay G chill ba abinda ya sameta
Khalifha kam bayan ya ajiye komai sama ya koma ba tareda ya kara kallonsu ba
Koda yaje Bacci ya isketa tanayi kwanciya yayi tareda cuddling dinta yaja masu blanket wani bacci ya daukeshi mai dadi sosai.
Page 69
Rayuwa Sosai ta canza ta fannin Hurriya da Khalifha don sun zama full married couple don bata da matsala kwata kwata dashi saidai kawai tasan dolene aure nan ya rabu shikam Khalifha he’s madly in love with her don ko daga yanda yake kallonta kadai ya isa mutum ya gane irin pure kaunar da yake mata,
Itakam Hurriya she feels nothing for him she’s okay and always minding her business saidai fa Khalifha is magic she always wondered what’s wrong with his hand that she can’t resist a single touch from him
He really is something after all she’s Hurriya Faisait Hamood ba wanda yake da damar tabata a rayuwarta except her blood relatives suma blood relatives din nata basu da yawa mutum uku and the third reason Is her past that is still haunting her
Khalifha ne ya shigo dakin tun daga bakin kofa yake kallonta cikin takun shi yazo inda take ahankali ya tsugunna inda take tareda rike mata hannunta kallonshi tayi itama da idanun shi masu kwarjini wanda ita kam saida sauke idonta kasa tayi
Ba tare da yace mata komai ba ya rike mata hannunta wanda each and every step yake kula dashi kamar wanda yake rike da kwai har suka zo katon parlon shi na part dinshi wato calido tun ranar da Hurriya suka dawo calido taji ta kamu da kaunar wurin don wurin ba karamin haduwa yayi ba duk da everything was the designed in to his likings but itama hakan yayi mata don zama da Khalifha tagane kyau din dark color da kuma irin danger da take emanating ga wani irin kwarjini da kalar take dauke dashi.
Komai na Chamber din yayi mata because she never happened to love something like the way she love this calido Khalifha’s new Chamber
Komai na part is perfect don tundaga wajen mansion din zakasan cewar ko wake da mansion din really got money don ko landscape din dake wurin abun kallo ne da kuma motocin dake parke a parking space dinshi don kusan latest motocin da suka fito year din ne ko last year babu mota less than 2years
Sai kuma ka shigo ciki zaka gane cewar he really dey minister of sharholliya don tundaga tsarin building zaka gane cewar there’s nothing here except etravagance don komai a wurin is screaming rich and extravagance
The ritz and opulence that you never get see it in your real life except on Instagram and dreams shine a gidan
He’s wealthy don irin palatial life and luxurious life itace cike da gidan
Tsarin gidan is so unique wanda shine ya sanyata ta fola ma gidan saboda everything is screaming rich and danger don wasu palours din gidan were designed in dark color da kuma paintings din gidan duk sad paintings ne masu matukar kyau da tsada luxurious wall decors masu kyau da tsada ko ina a gidan
Decorations din dake ko ina dake gidan kadai sun ishi mutum yayi tagumi yana kara tasbihi ga Allah
Chandeliers din dake ko ina agidan are worthing alot of millions don luxurious basic chandeliers wanda suke fitarda haske ta ko ina wanda inda kana cikin gidan bazaka iya gane dare da rana ba saboda hasken daya kawata ko ina saidai abinda ta lura dashi Khalifha he’s mysterious and dangerous don haka yafison deam light wanda itama hakan ya sanyata ta fara sabawa da deam light don koda yaushe bedroom dinta hasken kadan ne.
Hurriya kallonshi takeyi yanda yake komai cikin aji da natsuwa har ya gama serving dinta sannan ya kalleta is’t okay for you daga mashi kai tayi
Sannan shima yayi serving kanshi Ahankali cikin natsuwa Dukansu suka rinka cin abincin wanda Hurriya ta lumshe ido saboda taste din da ya sauka a bakinta Khalifha kam kallonta yakeyi with so much admiration don yanda takeyi kadai ya isa ya cika mashi ciki bude idonta tayi wanda cikin ikon Allah suka hada ido da ita dashi yana binta da wani irin kallo
Kallonta shi tayi alamar lafiya sannan tayi mashi alama da ido yaci abinshi kafin ya huce .
Shima cikin natsuwa yake cin abincin shi.they ate in silent.
Hurriya tana gama cin abincin ta tattare komai ta kai kitchen sannan ta fara dishes tan cikin wanke wanken saidai hannun taji acikinta tareda saukar fuskarshi mai taushi akan wuyanta
Basai an fada mata ba don tasan shine don haka ba tareda ta juya ba ta cigaba da wanke wankenta shikam Khalifha lumshe idonshi yayi tareda shakar kamshinta mai dadi
Bayan tagama tace mashi I’m done murmushi yayi don ya gane nufinta ya saketa kin sakinta yayi saima juyowa da yayi da ita wanda ba tareda ta shirya ma hakan ba wani irin kallo yake mata wanda idan za’a kashe shi ace miyasa yake mata wannan kallon bazai iya fassara dalili ba kawai abinda ya Sani cewar bai gajiya da kallonta
She’s beautiful beyond words don kalma bazata iya fassara tsanin kyaunta ba komai tanayinshi in a beautiful way
Abinda Khasheem yayi masu sam baiji dadi ba Amman kuma bazai iya biyanshi ba don saida yayi ma Khasheem magana a lokacin yace what if what if what if kaza kaza
Khasheem really understood what Khalifha was trying to said don alokacin ya gane he made a mistake saidai komai yayi ne saboda abokonshi he has always been lonely all his life ba trust ba shakuwa ba soyyaya ba abinda ya Sani a rayuwa waishi kulawa Because his mom passed away when he was young ba abinda ya sani wai shi mother’s love and everyone in the palace was trying to harm him because he has always been his father favorite
Tohm haka rayuwarshi ta kasance ba wani Abu waishi trust dan uwanshi wanda suke uwa daya uba daya saida aka shiga tsakaninsu a masarautar wanda kamar asiri ma akayi mashi wanda shi kadai ne yake gani yaji dadi saida Aka sanya mashi tsanar Khalifha sosai .
He’s always lonely don haka abinda yayi Khasheem yana ganin shine Daidai don his friend deserves to be happy koda sau daya ne arayuwa kuma he have seen how he’s looking Hurriya with so much happy and love don haka he promised to go to any lenth to protect their love duk da yasan Hurriya is not in love with him,so he did that prevent Hurriya from going anywhere , Don ya shirya ma nuptials night dinsu
Ga kuma abokanan shi da yaga suna neman fara fada akanta don haka Hurriya is for Khalifha kuma yana fatar auren su yayi albarka har ‘ya’ya
Ya tuna kafin su Hurriya subar Chamber din Khalifha din duk wunin ranar basu ganshi tun safe sai a masallaci wanda fuskarshi ke dauke da damuwar zazzabin ciwon da Hurriya takeyi don har alokacin bata ko bude idonta ba ga sallah dake kanta Addu’a yakeyi mata tareda fatan samun saukinta,
Maleek ne ya tsura mashi ido yace what’s wrong with Khalifha fayrouz ne yayi tagumi yace I don’t Kn but he’s not okay
Khasheem kam wanda ya riga yasan minene ya faru wani irin tausayin Khalifha ya kamashi don yana hango kadaicin shi wanda kullum yake kokarin boyewa da kuma fargaba .
Har suka fito masallaci bai ma lura dasu ba saida suka shiga gida ya dauki ruwa yana kokarin komawa sama Maleek ya rikeshi yace Kayl what’s wrong with you Khalifha da wani irin mixed emotions ya kalleshi yace nothing oo sannan ya hau sama
Akwai wani so da shakuwa dake tsakaninsu don haka duka tagumi suka buga ganin Dukansu sun shiga damuwa Khasheem ya zauna saman kujera yace kuna son kuji minene yake faruwa daga mashi kai sukayi kowa da damuwa aranshi.
Shima ahankali ya farayi masu bayanin yanda cheif of security da Hurriya sukayi ta auri Khalifha shiru sukayi Dukansu suna sauraren shi har ya kai aya Fayrouz ne yayi murmushi yace I’m so happy for Khalifha Allah ya riga ya rubata cewar Hurriya matarshi ce
Makeek dai baice komai ba Amman da alamar hakan ya tabashi sosai saidai fa Khalifha Qamar ne ,Babu abinda bazai iya ma Khalifha ba arayuwarshi ba don he’s willing to give his all in the name of Khalifha happiness don they all Kn what he had gone through he deserves to be happy,Allah ubangiji ya sanya aurensu da Hurriya ya maido mashi da dariyar shi hade da farin ciki na har abada yayi Addu’a Dukansu amsawa sukayi da Ameen
Dukansu biyun sunji wani iri Amman they’re willing to give their all fo Khalifha’s happiness don haka suka rinka cheering don kafin kace komai duk sun dawo Daidai saboda all of them got everything in life . Fame wealth loving parents peaceful life friends duka suna dashi, Khalifha is wealthier than all of them dashi da maleek amman duk sunfi shi farin ciki da kwanciyar hankali
Because sukam their parents got the money and they also have theirs but Khalifha is more wealthier than them
Shikam Maleek he comes from prestigious and elegant palace don they’re extremely rich shikanshi baisan iya adadin kudin da suke dashi ba duk inda sonshi akeyi Because he’s the only heir kuma su ba irin sarautar su Khalifha garesu ba, He owns alot of companies in Africa and Europe.
They’ve been friends for more than 20yrs don dai Dukansu basuyi aure ba don kowanne acikin loose interest in getting married saboda irin bala’en da suka ga ana cinna ma Khalifha. Lokacin tareda su aka rinka wahalar neman maganin makantar Khalifha
Don akwai lokacin da aka cemasu corneas ne matsalar idonshi wani Doctor yace idan aka samu corneas donation za’a gyara ma Khalifha idonshi
Alokacin maleek yace acire nashi he gave up on his eyes for Khalifha Qamar
Tareda cewar kada afada ma Khalifha har sai surgery din ya zama successful aiko Khasheem kam ana sauran fifteen minutes za’ayi surgery din yazo yana kuka ya fada ma Khalifha aiko tunda suke basu taba Ganin bacin rai arayuwarsu ba irin bacin ran Khalifha don baida dadi fa idan ranshi ya baci
Saida yayi masu tatas yace he doesn’t need their sympathy kuma duk wanda ya kara cewa zai bashi ido zai sha manaki tareda gargadi sosai
Da yake shima maleek badau zuciya ba don haka kawai ya fita daga asibitin don kwana daya ya kara yabar kasar
Saida da kyar aka samu suka shirya duk da cewar kowanne acikin su yana son dan uwanshi Amman pride ya hanasu ranar kam da suka shirya harda kwallarsu Khasheem don so emotional yanda suke magana da yanda sukayi kewar juna duk da Dukansu ba masu hayaniya bane kuma kowanne acikin su biyun yana ji da miskilanci don har sai ka rasa wanda yafi wani miskilanci acikinsu
Ahankali yaja mata hannu suka hau sama in a whisper yace mata let’s sleep daga mashi kai tayi sannan yaja mata hannu suka hau gado kashe masu wuta yayi sannan yadan rage masu Ac don yana kula da yanayinta tana son Ac amman jikinta bayaso
Hurriya kam har ta runtse idonta sai kuma ta bude kallon yanda yake kallonta tayi cizon bakinta tayi kadan tace what are you looking wani silent kallo yayi mata tareda lumshe ido yace you sannan ya matso da fuskarshi saman hancinta dogayen hancinsu na gogar na juna
A hankali yace mata Lie with me Hurain. That send shivers to her spine don he could heard her heart beat that race not in a normal way
Her eyes widened at the serious comand coming from him he cannot he serious right Now.
Wani iri takeji yanda yake ma hancinta Daidai kunnenta ya maido bakinshi yace please
Her stomach tightened in yearning,and something that ran deeper than just that.
So take tace mashi you know I can’t amman batasan ya akayi bakinta yaki furta wannan kalmar ba saidai kawai tayi nodding cewa yayi Good girl.
They made love.
Kusan family trip ne sukayi a umrah don sunsha Addu’oi ba kamar ma sarki Hamood burinshi yaga Hurriya yana fatan Allah ya sanya ya kara ganinta kafin ya mutu don kusan kullum da ita yake kwana yake tashi
Sun samu change of plan don daga umrah Nigeria zasu zo tunda su Imad sun gama hutu
Layla Khasheem Hamood ce ta bama sarki ticket of dubai tareda rokonshi tana son yaje Dubai ya huta murmushi yayi tareda rungumeta don duk tare sukaje yace thank you girl 👧 I love you layla rungume shi tayi tace love you too
Sai kuma yace he can’t go there alone trip din dubai din itama family trip ne zasuyi Layla kam ba haka taso ba tunda tasan yanada p.jet kawai tanason ta kyautatawa kakanta ne Amman ya zatayi he’s so stubborn koda zatayi mai magana bazai jita ba Don shidin kaifi Dayane.
Kusan family trip ce wanda take daukar yan uwa da dama daga Heral palace suka nufi dubai.
Babban Gidansu na Abu Dhabi wanda yake mamallakin sarki Faizan nan suka sauka babu abinda babu agidan najin dadin duniya da more rayuwa su hamdan kam sunji dadin trip din don wannan is one of their best trip in their entire life
Don tareda sarKi Hamood suke fita yawo sunje gidajen larabawan masu kudin Dubai inda aka rinka cika su da Alkhairi yawo kam sunsha shi don sunje wasu ancient museums masu cike da tarihi da labarai very interesting dai.
Masarautar Qamar
Khalifha kallon Hurriya yayi da take zaune ta mike kafafunta a sama sofa doguwar riga ce fara milk wadda take kamar abaya mai tsananin kyau da tsada skin dinta sai wani hasken annuri yakeyi don tayi kiba Daidai gwargwado kadan, Hankalin ta gabaki daya yana kan wayarta wadda Khalifha ya sai mata kusan 1month ago waka takeji wakar ayra star yanda take wakar kamar ita ta rairata gashi kanta ya zuba abayanta wanda ya kara kyau da daukar hankali saboda hutu data samu
Game take playing wanda kana gani kasan ta kwarai Sosa a candy crush din da takeyi tana game
Khalifha kam kallonta yakeyi daga inda yake zaune yana mamakin yadda takeson waka rayuwarta girgiza kanshi yayi ya cigaba da abinda yakeyi
Call ne ya shigo wayarshi , dauka yayi okay kawai yace bayan yayi ending call din ya kalli Hurriya yace mata please can you cook for them?
Hurriya duk da batasan da suwa yake magana akai ba,kallonshi tayi tace why not
Rike mata hannu yayi yace Good girl yace.sannan ya fita zuwa masallaci Hurriya bata kara ko motsin minti biyar ba ta sauka kasa ta fara ta shiga kitchen ta fara hada abincin
Khalifha kam ya dade bai dawo ba don har tagama ta shirya bai dawo ba.
Dakinta ta shiga saidai Khalifha ne yake fado mata ara shirun yayi yawa she hope lafiya
Hurriya kam tun kafin ta shiga wanka ne wani tunani yazo mata what’s she still doing in maaarautar Qamar Anya kam lafiyarta ta manta rayuwarta da take cike da kalubale.khalifha ya dawo ya saketa kam tabar wannan masarautar.
Hurriya har ta fito daga wanka bai dawo ba don haka tayi sallarta sannan ta shirya cikin spruce ultra soft denim jeans harda wani belt ta sanya mai tsananin kyau da tsada she added the belt to help it stay fit. A sangria deep plunging neckline and cowl sleeves t-shirt is what she use to close her upper body
Turraruka ta fesa masu kamshi sannan ta gyara gashinta ta daureshi sangria flat shoes ta sanya
Tayi kyau na ban mamaki don kayan sunyi mata kyau Sosai ita kanta gata mai kyau haka ta fito daga mansion din Khalifha bazata iya when last ta fito daga gidan ba
Tana tafiya tana tunanin ko ina ya shiga saidai from no where taji dariyarshi wadda tunda take dashi bata taba jin irinta ba kallon yanda yake wayar tayi da murmushi mai kyau dauke a fuskarshi yana fadin i can’t wait to see you I missed you like so freaking much .
Hurriya kam bazata iya fassara yanayin da take ciki ba wani iri kawai takeji a zuciyarta da ranta tafiyarta tayi wanda Daidai Khalifha yana juyowa kallon bayanta da gashinta da yake lilo yayi cigaba yayi da wayarshi.
Hurriya kam koda ta fito rasa inda zataje tayi daman niyyarta taje wurin su Bintu saidai Ganin da tayi ma Khalifha yana waya duk ya dagula mata lissafi don banda hango murmushin ta ba abinda takeyi
Sai da tayi tafiya mai nisa sosai wani garden ta hango zama tayi tareda tagumi kuka takeso tayi amman yaki zuwa.
Magana taji daga saman kanta akace Hurriya dagowa tayi ta jefa mashi kallo wanda yayi saurin rumtse idonshi tareda rufe fuskarshi da hannunshi yace Hurriya wannan kallon sai ki sanya na ruga
Murmushi tayi dan kadan wanda tayi adaidai kan idon Khalifha wanda da mota ya fito domin nemanta yace taje ta canza kaya Because it’s inappropriate saidai bai ganta ba sai yanzu da yake ganinta da sarki Faizan da murmushi akan fuskarshi
Fadin bacin rai da shiga tashin hankalin da yayi ba kadan bane
Aguje ya juya motar ya koma gida he can’t think of when last yayi driving Amman saboda ita gashi ya fito he don’t care ko wani zai ganshi bai damu ba Amman da aurenshi akanta sannan ta fita yanda taga dama sannan kuma tanayi ma Faizan dariya da kyar ya kai kanshi gida saboda bacin rai.
Bai dade da shigowa ba sai gasu fayrouz sunzo don fayrouz yana shigowa ya haye saman kujera tareda lumshe ido Dukansu sun san Khalifha ba Daidai yake ba don damuwa ta fito sosai a fuskar shi.
Da kansu sukayi serving kansu daga yanda suke