Showing 54001 words to 57000 words out of 59144 words
Chapter 19 - Masarautar Qamar Book 2 Complete Hausa Novel
lumshe ido kadai zai gaya maka yanda sukayi missing abincin Hurriya sosai sukaci abincin sannan suka dawo parlo
Kowanne so yake ya tambayeshi Hurriya amman sai suka kasa Khasheem ne yayi ta maza yace Kayl ina Hurriya ko gama rufe bakinshi baiyi ba sai ga shigowarta
Kamshinta ne ya sanar dasu shigowarta Don haka Dukansu atare suka kalli inda take kusan kowanne acikinsu kasa janye idonshi yayi suka cigaba da kallonta with so much admiration.
Khalifha kam banda tafarfasa ba abinda yakeyi don hakan sosai ya kara kular dashi .
Khalifha kam baisan sanda yaje ya riko mata hannu ba ya jata sama suna shigowa ya saki hannunta yana binta da wani kallo
Cikin fusata yace what did you think you’re doing kinsan haramcin abinda kike aikatawa kuwa ,kullum you go out with out covering your self not just yourself kin fita duk gashin ki abude you’re committing sins but you’re not willing to change kinsan haramcin hakan you really know nothing or you know it you’re just doing what you want.maganganu yake mata cikin bacin kuma masu zafin gaske wanda shikanshi he’s out of control don wasu furuci ne yake mata wanda yake nuni kwata kwata itadin sai ahankali.
Hurriya kam kasa jurewa tayi tace stop tana kallonshi with mixed emotions disappointment ,sad ,love, duk sune suka fito a fuskarta
Cikin muryarta wadda take a karye tace mashi i said stop,just because you know the little things ,you thing you do about religion huh tana maganar idonta na zubar da kwallan bakin ciki da takaicin maganganu dayayi mata bari kaji because you know few things about religion that doesn’t mean you’re better than me.we’re both sinners but we sin differently. You cannot judge me because the way I sin is different from yours.only God knows what the fuck you do when you think no one is looking .you’re no saint ta kara fada da muryarta wadda ta shake saboda kukan datake bugun kirjinshi tayi tace can you hear me?you’re toxic
Sannan da duke tana kuka mai zafi da taba rai .tanajin wani irin pain and agony a ranta ,tunda take bata taba jin zafin magana makamancciyar haka ba irim ta yau wani pain and agony takeji why her?? She trust him miyasa zaiyi mocking dinta
Kukanta yana shiga cikin kunnuwanshi wanda yake tadashi hankali tareda jin tsanar kanshi wanda shine ya kasance dalilin daya sanyata kuka.
Page 70
Zuwa yayi zai tabata ta tureshi sannan ta ruga tabar dakin tana wani irin kuka rabon da tayi kukan bakin ciki haka ta manta arayuwarta may be he’s tired of her tunda gashi yana waya yana dariya yana he missed his girlfriend idan yanason ya rabuta basai yayi haka ba ita da kanta zata tafi tunda daman marriage din nasu yana I da limit kuka ta tinkayi sosai tana share hawayenta
Khalifha kam ya kasa zaune ya kasa tsaye don yana hango disappointing look din da take bashi what did he do wrong he was trying show her the way shikam zai bata hakuri a wuce wurin
Koda Khalifha ya sauko babu alamun su Khasheem a wurin don haka ya zauna parlon yana rasa mike mashi dadi tashi yayi yanata kai da kawo saidai ya rasa mafita.
Haka rayuwa ta cigaba da tafiyar masu don kam ko haduwa basuyi don Hurriya taa canza dakin da take rayuwa acikin gidan don kamar boyen juna sukeyi don kusan sati biyu sannan haka din.
After 1month
Wani irin morning sickness take fama dashi wanda ta rasa dalilin ciwon kusan kullum arana da zazzabi take Bacci tana wahala sosai wanda saidai tayi tagumi tana tunanin miye yayi mata causing ciwon
So dayawa idan taci Abu ko minti biyar bata gamawa take amayar dashi Ta rame Sosai tareda yin wani haske mai matukar kyau don kallo daya idan kayi mata sai ka kara idan ba sa’a ba ma ka kasa daina kallonta
Khalifha kam wata tafiyace ta kamashi zuwa Florida business trip ce wadda take dauke da millions of dollars Nigeria money kam billions tafiyar ta zamar mashi dolene sosai don tunanin Hurriya duk yafi yawa aranshi yana tunanin barinta ita kadai inda ace zata bishi da zaifi jin dadin hakan Amman yasan bazata taba binshi ba.
Kwance take a parlon sama wanda yake rufe da glass door hannunta rike da remote tana controlling wakar da takeji ta t.v wurin yayi deam babu haske sai hasken wasu candles masu kyau da kamshi kofar parlon taji ana tabawa saidai da dan sauri ta daga kanta domin ganin ko waye
Wasba ce tagani cikin English wears masu kyau ga dogon gashinta da yasha shiku uku duk ya zubo a kafadarta.Hurriya da kyar ta mike taje ta bude mata kofar wanda wasba ta hayeta Sosa tareda bata wata kyakkawar runguma Hurriya kokarin bambareta ta rinkayi a jikinta am taki bari hakan ta faru don wasba kallon uwa takeyi ma Hurriya she’s like a mother to her ko kuma tace tazamar mata komai aduniya rashin ganin da tayi mata kwana biyu sai yanzu ta gane irin kyawarsu da tayi murmushi Hurriya tayi mai kyau ta janyeta
Wasba kam wani dadi takeji aranta don duk inda Hurriya tayi binta tak,Tare suka shiga bedroom din Hurriya mai kyau da tsari wasba kam gadonta ta haye tareda rufe idonta tana jin kamshin dakin
Hurriya wanka tayi ta fito sanye da bathrobe deodorants ta sanya sai inners tareda shiryawa cikin doguwar riga marar nauyi
Ahankali take komai saboda wani bacci dayake dibarta wasba ce ta kalleta ta taso ta rike mata hannu tace Hurriya baki lafiya?murmushi hurriya tayi kadan tace mata lafiyata lau sannan ta kwanta saman gadon. Wani bacci ya dauketa Mai nauyi
Wasba kallon haken da tayi da kuma yanda take bacci kamar wata baby tayi murmushi tayi taja mata bargo jin sanyin daya cika dakin dashi sannan ta kwanta gefenta itama bacci ne ya dauketa
Sai bayan isha’i Hurriya ta tashi daga Bacci saidai yunwar da takeji ce ta sanyata hamma tareda sauko da dogayen kafafunta kasa
Abin mamaki sosai ta iske parlon kasa don wasba, Bintu da inna hanne suna zaune suna kallo tare da mamakin yanda akayi sukazo
Bintu ce tazo tana kallon Hurriya cike da kauna tace Hurriya kin kara kyau MashaAllah
Hurriya kam zama tayi ba tareda ta bata amsa ba tadan dafe ciki alamar yunwa takeji inna hanne kallon Hurriya tayi tace kina bukatar wani abune?miye zan dafa maki
Hurriya ahankali tace what did you call that thing inna hanne kam shiru tayi don batagane mi take magana ba,
“Emmm”tuwo inji Hurriya inna hanne kam sakin baki tayi tareda kallon hurriya fuskarta dauke da mamaki tace tuwo daga mata kai Hurriya tayi.
Bata wani bata lokaci ba ta shiga kitchen ta fara aikinta na sarrafa tuwo don lafiyyayen tuwon shinkafa tayi mata da miyar kuka da manshanu ta kawo mata
Hurriya amsa tayi tareda tashi ta wanko hannunta ta zauna kasa tanaci cikin natsuwa.
Inna hanne da Bintu kallonta kawai sukeyi ba kamar inna hanne wadda har tagano mi yake damun Hurriya.
Bayan tagama ci tayi excusing kanta taje tayi sallolin da ake binta sannan ta dawo suka zauna anan ne taji abinda Khalifha ya sanya akayi masu a masarautar don Chamber su daban wanda take dauke da dakuna uku da kitchen da toilet a kowanne daki babu abinda Khalifha bai sanya chief of security ya sanya masu ba
Kayan abinci ne,Ac ne, komai suna dashi Hurriya kam tunda ta tare bataje ba don batasan da wannan zance ba sai yau,sosai taji dadi don’t kyautatawar da yayi masu kamar ita yayi mawa saboda irin hallacin da suka yi mata.
Tsohon dakinsu kam ba abinda ake sai zagin Hurriya wanda yake nuna hassada ce kawai da jin zafi don haka suke cewa mi zaiyi da ita kilan dai bauta takeyi masa acan din
Dadi sosai Hurriya taji don ba abinda zata iya biyansu inna hanne dashi arayuwarta saidai hakan da Khalifha yayi ya burgeta.
Gabanta ne taji ya fadi daga tunanin Khalifha tambayar kanta tayi minene ke damunki shiru tayi don wani iri taji Kwana biyu bata ganshi ba tanajin wani iri sosai aranta
Da sauri ta cire abinda takejo aranta tashi tayi ta haye sama saboda wani kalar bacci da takeji
Saida ta kara wanka sannan ta zura doguwar riga marar nauyi.
Saida tayi sallah don tana gama sallahr wani bacci mai dadi ya dauketa.
Yau satin Khalifha biyu da tafiya texas Hurriya ta rame sosai saboda da wani kalar zazzabi take bacci kusan kullum ga tunanin Khalifha da takeyi kusan kullum
Tayi fresh tayi kyau abinta kwalama kam kusan kullum ita suke ci agidan don ma inna hanne bata iya wasu dishes din ba
Ita kam Hurriya idan taga inna hanne bata iya dishes din ba da kanta take tashi tayi
Saidai itama ta fara ganewa abincin hausa na gargajiya don kusan duk wani abun kwadayi na gargajiya takeyi mata inna hanne.
Inna hanne da Bintu tagani wasba kam sai bata rai takeyi Hurriya kallon inna hanne takeyi da alamar tambaya murmushi tayi tace Hurriya mu zaman mu yakare zamu tafi
Hurriya ajiye apple din da take ci tayi sannan ahankali tace miyasa murmushi inna hanne sannan tazo kusa da ita tace zan baki shawarwari wanda a matsayin uwa zan Baki su Hurriya kibi mijinki sau da kafa kiyi mashi biyayya ki kyautata mashi sannan kiyi hakuri tunda daman auren duk akan hakuri akeyinshi ki cire komai ki amshi kaddarar ki don kaddarar aurenshi ne ya kawo ki masarautar Qamar
Hurriya kam lumshe ido take ahankali tareda maida duka hankalinta wurin inna hanne wanda fuskarta ta nuna duk wata kalma data fada tana tasiri agareta
Sosai inna hanne tayi ma Hurriya nasiha Mai shiga zuciya don cikin hikima da iya tsara zance ta isar ma da Hurriya sakon da takeso ta isar mata Hurriya kam daga kai kawai ta rinkayi har tagama suka tafi
Wani iri takeji kamar tabisu amman yanzu fa aka gama yi mata nasiha don haka bazata fara binsu ba.
Tana kallon yanda wasba take kallonta alamun ta hana su tafi Hurriya kam tunanin makarantar da inna hanne tace mata zasu koma ita da Bintu ya sanya batace komai ba.
Yau kwanan su daya da tafiya Hurriya duk kewarsu ta dameta don wani iri duk takeji tunda suka tafi .
Zaune take daga ita sai wani orange skirt sai farar riga gashinta ya zubo a bayanta hannunta dauke da wani farin plate mai kyau tana daukar grapes da fork tana sha cikin natsuwa tanayi tana game da wayarta.
Kamshin turarenshi taji wanda yake dauke da takenshi
Hurriya kam wani irin yanayi ta shiga saboda yanda ta dade bataji kamshin ba ahankali ta waigo domin ganin ta inda zai fito mata saidai bata ganshi ba
Juyowa tayi ahankali ta bayanta aiko idonsu ne ya shiga cikin na juna wanda nashi idon yake nuna irin tarin kaunar dayake mata itama kallonshi take bata ko kyaftawa.
Ahankali ya tako ya zagayo ta inda take zaune Daidai kunnenta yace mata won’t you hug your husband?Hurriya juyar da kanta tayi alamun fushi take dashi murmushi yayi tareda juyo da ita ya rike mata hannu suka tashi tsaye
Rungumeta yayi yana shakar kamshinta yace I missed you Habibty Hurriya kam kamshin shi har kanta yake shiga batasan sanda tayi wani murmushi ba don itama gaskiya tayi missing mijinta
Dago kanshi yayi tareda kallonta yana taba fuskarta yace what’s wrong with you?you look pale Hurriya Ahankali tace mashi nothing murmushi yayi tareda daukarta in a bridal ya kaita dakinshi mai kamshi dadi.they made Love.
Yau kam Hurriya shirun shi yayi mata yawa don tanata imagining inda ya tafi saidai har tagama sallah magrib bai dawo ba.
Kallon wayarta tayi tanason ta kirashi saidai bata da number wani irin bacci takeji sosai saidai taki bari tayi baccin saboda shirun yayi yawa kuma bai saba kai irin wannan lokacin ba.
Har ta kwanta sallamar shi ta tadata kallonshi tayi tana admiring dinshi don ba karamin kyau yayi ba wani irin bam taji a kir jinta saboda wani tunani dayazo mata yanzu haka mata duk sun gama kallonshi tabe baki tayi don wannan tunanin da tayi ya sanyata tunanin wannan budurwar tashi da taji yana waya da ita .
Kallonta yayi tareda kafeta da ido Hurriya kam pout tayi ta juya mashi baya
Khalifha wani murmushi yayi wanda kawai ya fito yazo ya rike mata hannu dagowa tayi ta jefa mashi kallo wanda yake nuna ya saketa shi kuma yaki sakinta
Hannunta ya kama sannan ya shiga toilet da ita ya tara mata ruwa cikin bahon wankan kallonta yayi sannan yace mata bath tareda jawo mata toilet din .
Hurriya kam kamar daman wankan tafi bukata aiko cikin yanayin natsuwarta ta shiga bahon wankan ta fara wanka saidai bacci takeji sosai
Bata wani jima à toilet din ba ta fito ganinshi tayi zaune kamar daman ita yake jira murmushi yayi sannan yace should I dress you up
Hurriya bata rai tayi ta harareshi sannan ta shiga shiryawa kallonta yayi Hurriya harar shi tayi tace please turn away murmushi yayi kawai ya mika mata wata doguwar riga yace wear it.
Hurriya kallon rigar tayi in awe don rigar tayi kyau sosai murmushi tayi ta shirya cikin rigar
Khalifha kam ya fita yaje ya shirya shima lokacin da kam dawo koda ya ganta tasbihi ya rinkayi tareda hailala ba karamin kyau tayi ba na ban mamaki amman ai rigar dama dole tayi mata irin kyau haka saboda tsadar riga saidai ya rasa gane waye yayi ma wani kyau acikinsu don yanda sukayi kyau
Khalifha pictures ya rinkayi mata wanda ita duk bata sani ba saboda irin Baccin da takeji
Dukansu sunyi kyau donshi Khalifha kayan hausawa ma ya sanya Amman yayi kyau don Hurriya itama akaikaice ta rinka satar kallonshi
Rike da hannunta suka fito ba karamin dadi yaji ba da yaga ta daura dankwali don yasan ahankali ake farawa kadan kadan zata zo har ta daina fita ba gyale
Wani katon hadadden wuri ne yayi masu reserving dinshi duka Hurriya kam she’s in awe don wurin ya tafi da ita don wasu light ne irin na masoya da waka kawai ke tashi mai taushi da sanyi
Khalifha he can’t wait to express his love for her don haka tun kafin akawo masu abinci bayan yaja mata expensive chair din tazauna
Sannan ya durkasa ya kamo hannunta yace Hurriya yanda ya kira sunanta kam saida ya shiga har kwakwalwarta please stay with me please don’t leave me Hurriya nasan you’re not in love with me but I promise to teach how to love
Kalamai Khalifha yake mata masu kashe zukata tareda narkar dasu don bayan ya gama rokon kada ta tafi sai ya dawo kan soyayya duk abinda yake fada mata yana fada mata ne daga zuciyarshi
Hurriya kam so take ta dakatar dashi don basai ya kara fadin komai ba saboda yanda soyayyar shi take kwance a fuskarshi kadai ta isa
Ahankali ta sauko ta hade bakinsu in an amazing way Khalifha wani irin dadi yaji aranshi don ga Dukkan alama ta amshe shi don haka shima ya amsa
The kissed was full of love ,happiness and teasing don sun dade suna Abu daya sannan yacire bakin shi
Abinci aka kawo masu yawa kala kala don British cuisine sunan wurin da sukazo Everything there has to do with British don ya lura Hurriya nasan kalar abinci
Wata lasgna ce Hurriya ta faraci saidai tana kai spoon daya sai amai
Khalifha kam hankalin shi atashe yazo ya rike mata hannu aiko ta ciga da kyara mashi amai har saida tayi mai isarta
Da sauri yayi excusing kanshi ya fita kusa da British cuisine akwai boutique
Simple kayan ne ya siya ba designer ba ya canza cikinsu sannan ya sunkucu Hurriya sai asibiti.
Shigowar Dare sukayi Nigeria Hamdan kam kamar ya ciji duwawunshi saboda dadin an dawo Nigeria he can’t wait to see Hurriya,sarki Hamood kam ganin irin murnar da sukeyi ta kara sanya shi jin Hurriya sosai aranshi don hada saboda ita ya biyosu saidai to his lucky kusan duka family suka biyoshi don kwata kwana baiyi tunanin wani zaice zaizo masarautar Qamar acikin su ba,Amman to his surpris duk sunzo
71 Last page
Babban hadadden hôtel ne suka sauka mai matukar kyau fa tsafa saboda ba wanda yaji da Zuwansu.
Khalifha kam wani irin gudu yake na ban mamako saboda kawai ya samu ya kai Hurriya asibiti
Yana driving yana juyowa yana kallonta har suka kawo asibitin,Daukarta yayi kamar baby ya shiga da ita,
Doctor ya fara nema wadda Dr noor da take a kusa dasu tayi saurin amsar su hannu biyu biyu ta shiga da ita wani daki.
Zaune yake a waje yana jira don anyi mata urine test da blood test result kawai ake jira.
Dr noor ce ta fito fuskarta dauke da wani irin murmushi tace mashi congratulation Khalifha amsawa yayi da thank you yana jiran yaji karin bayani daga wurinta,Haka tace mashi your wife is 3month pregnant Khalifha kam wata irin zabura yayi tareda wani kasalallen murmushi yana Alhamdulillah Alhamdulillah Noor kam dariya tayi don yadda taga yayi tasan cewar ba karamin sonta yakeyi ba hakan gashinan rubuce a fuskarshi.
Khalifha tambayarta yayi a miskilance yace can I get in now?murmushi tayi tace yess Romeo Khalifha wani murmushi yayi iya gefen baki sannan ya shiga dakin inda ya iske Hurriya tana Bacci .
Daga asibiti gida suka wuce inda Khalifha yake ririta ta kamar kwai don wunin ranar shine yake kula da ita tareda yi mata komai. Hurriya kam daga gefe daya saidai kawai tayi murmushi
Hatta sallah idan zatayi shine yake kaita tayi alwala idan suka fito ya shimfida mata prayer mat tayi sallah sannan tana gamawa zai matso kusa da ita ya gaya mata kuskuren da tayi idan zatayi dayar sallahr ta gyara
Hurriya kam ba karamin jin dadin guiding dinta da yake takeyi ba.
Ga wani tarairayar ta da yake yi kamar kwai saidai taita murmushi
Yau