Showing 48001 words to 51000 words out of 59144 words
Chapter 17 - Masarautar Qamar Book 2 Complete Hausa Novel
bata don kallon da yake binta dashi sosai yake sanya mata shakku da fargaba,saida ya gama Shan iska sannan ya saketa Hurriya wata ajiyar zuciya ta sauke tareda hararshi ahankali tace mannerless sannan tayi saurin juyawa ganin yana neman kara rikota haka ta koma parlo inda har lokacin ba wanda ya fito acikinsu kitchen ta shiga ta fara shirya masu breakfast.
Tana cikin aikinta taji muryar fayrouz yana cewa Good morning beautiful,morning too tace sannan ta cigaba da aikinta bata ko kara kallonshi ba cigaba yayi da taya ta aiki.
Surutu ya rinkayi mata har ta gama hada Chinese breakfast dinta yau tareda shi da ita suka shirya table
Khasheem ne shima yazo yana murmushi yace wai this aroma is really something else,Good morning Hurriya,Daga mashi kai tayi tace morning
Maleek shima haka ya fito looking so handsome and classy kallon Hurriya yayi shima ahankali yace mata Good morning cewa tayi morning too sannan tayi serving ta fara serving dinsu
Kowanne ta zuba mashi Daidai cikin shi ba bata lokaci suka fara cin abinci.saukowar Khalifha ce ta dan sanya suka maida hankalin su inda yake
Ba karamin kyau yayi ba black suit dinshi wanda suka fito mashi da haiba da kwarjininshi he looks handsome and breathtaking yadda kam yake tafiya kamar wani sarki hannunshi rike da expensive walking stick dinshi.
Khasheem ne yace Kayl Good morning amsawa yayi tareda kallon maleek dayasan bazai ce komai ba idan ba gama cin abin nan yayi ba tafiya yayi Khasheem ne yayi sauri ya tareshi yace please eat breakfast before you leave Khalifha tsayawa yayi bai tafi ba bai juya ba Khasheem ne yace please Kayl daga mashi kai yayi sannan ya nufi dinning ya zauna
Kusan maZa uku Dukansu hankalin su nakan Hurriya don Khalifha yaki barinta ta matsa kusa dashi tunda tayi serving dinshi ganin hak shima fayrouz yace yana bukatar wani abu har zata matsa shima maleek yace
Haka abun ya koma kamar fada don wannan yace wannan yace dolene
Khalifha tashi yayi ya tafi office Khasheem wata irin fargaba da rudu ya shiga dole yayi kokari wurin shawo kan abokanan don ya hango soyayyar Hurriya a fuskarsu
Dole ne kowa ya hakura yabarma Khalifha tunda matarshi ce da sauri Khasheem ya fita zuwa farar Mercedes din da zai fita da ita aiko har lokacin basu tafi ba
Baya ya zauna inda Khalifha yake Zaune kallon Khalifha yayi tareda cewa you’re deeply in love man Khalifha a miskilance ya kalleshi yace I’m not Khasheem yace yanzu kanaso kace you’re not in love with Hurriya kenan Khalifha daga mashi kai yayi tareda cewa I’m not in love with her
Khasheem kallonshi yakeyi with so much confusion yana mamakin fitowar maganar nan daga bakin Khalifha tabb bai fasa ba ya cigaba da yi ma Khalifha maganar soyayya he’s too stubborn so he kept denying it
Khasheem kam yasan Khalifha baya karya saidai kilan shi kanshi baisan cewar yanasonta ba.Amman hé will comfirmed it
Khasheem fitowa yayi ya koma ciki kallon hurriya yayi tareda kallon mazan dake kallon matar wani kallonta shima yayi saidai kawai zuciyar imani Amman duk wanda ya ganta sai kyasa she’s too beautiful
Kallon yanda suke binta da ido yayi while the girl is unaware of the looks they were giving her
Hurriya saida tagama arranging wasu wall decor sannan ta fita kallon dogon gashinta yayi tareda cewa lallai Khalifha yana kokari just because they get married unwilling ai bai kamata kuma yaki gaya mata gaskiya ba.
Hurriya kam tafiya take amman hankalinta baya tareda ita har ta kawo ta kawo wani wuri da babu mutane kujeru tagani a wurin don haka ta zauna tana cigaba da tunanin da takeyi
Sarki faizan don tun lokacin datazo yake kallonta gyaran murya yayi mata har sau biyu ana uku ne ta dago ta kalleshi Shima kallonta yayi yace mata what are you thinking there shiru tayi bata bashi amsa ba saidai kallonshi da takeyi
Zama yayi kusa da ita yayi shiru ba tareda ya kara ce mata komai ba d’on yanason ta gama tunaninta kafin yayi interrupting dinta
Saida ta dauki kusan minti talatin tana abu daya sannan ta dauki icce tana wasa dashi murmushi tayi don ya gane cewa tagama tunanin kallonta yayi sannan ya gaisheta amsawa Hurriya tayi shikam abun ya kusa bashi dariya yanda ta amsa babu ko alamar jin Dar
Tunda yake bai taba ganin miskila irinta ba don tunda ta amsa gaisuwar shi bata kara magana ba shine yayi murmushi sannan yace hope All is well daga mashi kai tayi alamar eh
Basuyi wani long conversation ba don yaga kamar bata cikin yanayin magana don’t haka ya tashi tareda yi mata ban kwana itama tashi tayi tafi dakinsu sallah kawai tayi wani baccin gajiya ya dauketa.
A kwana a tashi ba wuya wurin Allah yau watansu Khasheem daya abubuwa da dama sun faru don Hurriya ta daina yi ma kowa abinci acikinsu abinda takeso shi zata dafa taci har ta rage shine idan ta rage zasu ci
Akwai ranar da Khasheem yayi gigin cinye mata pancakes da maleek da fayrouz Khalifha ne kadai babu acikinsu ai ranar saida suka ga abinda bashi bane don aranar suka gane wacece Hurriya Faisait Hamood don saida sukayi mata pancakes dinta Dukansu saida suka shiga kitchen abun dariya harda maleek Khalifha kam yasha dariya don daga sama ya rinka kallon little drama dinsu ta cctv camera Hurriya gaskiya is not a joke
Aiki ne sukeyi sosai wanda ya dauke masu da hankali kwana biyu don yanzu late at night suke dawowa lokacin da zasu dawo Hurriya har ta koma can wurin su Bintu don duk idan zata tafi sai tayi masu abinci mai dadi ta tafi dashi.
Khasheem kam yaga taurin kansu duka yayi yawa da ita da Khalifha don yana kula da Dukansu ita hurriya taurin kai shima taurin kai no one is willing to accept the marriage between them
Ga Khalifha he was dying for her inside but he’s so stubborn to work things out ita kuma yana lura da take taken ta wato divorce din da take magana da ita da chief of security.
Tun Last week tace tanason suyo magana da Khalifha saidai har yanzu bai samu kanshi ba saboda yadda suke busy dinan.
Yanzu haka agajiye suke dukansu suna cikin farar limousine hannun maleek rike da wine glass cup an cika shi da champagne sai wasu chocolate cookies dake gabanshi
Fayrouz kam hannunshi rike da waya wanda kusan hankalin gabaki daya yana kan wayar
Khalifha kam idonshi a lumshe Khasheem ne yace gaskiya nayi missing abincin Hurriya I hope she will pity us today ta bamu abinci fayrouz ne ya bata fuska yace please let her rest don’t stress with work
Khasheem ne yake kallonshi fuskarshi da alamar anya kuwa dariya yayi yace zaka maimaita
Har suka iso kowa da abinda yake yi.
Parlon suka shiga da sallama don duk sun gaji
Kowa dakinshi ya nufa tareda watsa ruwa sukayi sallah sannan suka fito ba abinda kakeji sai kamshi wanda yake tafiya da zuciya
Hurriya ce ta fito sanye da wata half riga blue tayi mata kyau sosai rigar saidai bata rufe mata duka kafafunta ba.
Tayi kyau ba na wasa ba don gyaran gashinta yayi mata kyau fuskarta fayau ba komai sai glowing takeyi
Kallonta sukayi su uku itama kallonsu tayi tace your food is ready baki Khasheem ya bude yana dan matso da kunnenshi kusa da ita As are you kidding
Hurriya da ido ta kalli table din suma suka kalla aiko kamar abinda suke jira kenan suka zauna
Hurriya da kanta tayi serving din maleek da Khasheem har ta fara zuba ma fayrouz Khasheem yayi saurin cewa no don’t,kallonshi sukayi cikin yanayi na mugunta yace he’s not hungry he ate his food in the office and before we arrived yaci wani abinci Hurriya kam bata sanya ba saboda ta dauka dagaske yake
Angry fayrouz ya kalli Khasheem yace haba miyasa zakayi mata karya Hurriya i didn’t it anything i swear
Hurriya kam ganin zasu raina mata wayau kawai ta kyalesu ba tareda ta zuba mashi ba
Da kanshi ya zuba abinci tareda santi Thailand dishes ne tayi kuma main dish din tayi shi da yawa su wasba da Bintu ta lura basu iyacin abin ba don haka tayi deciding ta hada abincin dasu kada ayi asara.
Har dare Hurriya tana a part din Khalifha don tanason suyi magana dashi ne shiru bai fito ba don ko abinci baici ba.
Khasheem da yake ta wani tunani ehh this is the right time this is the right time ya rinka cewa yana kaiwa da komowa sai kuma tunanin yanda Zaiyi ya fara don ya lura they’re both smart zasu iya gane shi da wuri how can he drugged them
Murmushi yayi wata idea da tazo mashi ta yanda yasan zai iya dasu
Hurriya kam lokacin data shigo part dinshi lumshe ido tayi don kamshin turarenshi da Ac sun daketa sosai
Kallonshi tayi inda yana zaune saman dadduma hannunshi rike da AlQur’ani yana karantawa he’s voice is soothing and melodious don akwai murna
Wata irin kamala da charisma da haiba take fito mashi ,Hurriya zama tayi saman sofa tana natsu tana kallonshi tareda sauraren karatun dayake yi har wani lumshe ido takeyi saboda dadin Qira’ar shi
Tunawa tayi akwai sallolinta dake kanta don haka kawai ta shiga toilet tayi alwala
Hijab ta samu doguwa tazo ta kabbara sallah
Khalifha kam daya gama karatu yayi addu’a tareda mahaifanshi sannan ya ajiye AlQur’ani tareda kallon inda Hurriya take sallah
Subahanallah kawai yake fada aranshi tareda mamakin yanda take sallah shiru yayi don abun ya wuce yanda yake tunanin
Bata wani jima ba tagama sannan ta kalleshi Khalifha shima kallonta yayi alamar yana jinta ahankali ta ciji bakinta sannan ta fara magana cikin natsuwa wayarshi ce tayi ringing kallon wayar yayi tareda ignoring tareda nuna mata cewar yana jinta
Hurriya kallonshi tayi tace pick your call daga mata kai yayi sannan ya dauki wayar cikin natsuwa ya kanga a kunne baice komai ba yana sauraren Khasheem da yake gaya mashi cewar ga shayi da cookies ya hada mashi saboda baici komai ba yau.
Okay Khalifha yace mashi don bai kawo komai a ranshi saboda is they have been friends for many years so yasan bazai taba cutar dashi ba don haka bai kawo komai aranshi ba
Khasheem da kanshi ya hada tray din da butar shayi ya zuba ma kowanne acikinsu
Sannan yace drink while it’s still hot sannan ya juya don yasan idan har ya tsaya Khalifa ya kalleshi to lallai zai gane gaskiya .
Sauke ajiyar zuciya yayi sanin cewar Khalifha zaisha tea din don duk yau baici abinci ba
Labewa yayi ko zaiji abinda ake cewa amman to no avail because the door is sound proof don haka ya tafi he just hope they will drink the tea.
Kallon Hurriya yayi tareda yi mata alamar ta dauki tea din,Ba musu ta dauka takai bakinta shima ya dauka kusan a tare suka fara sha
Saidai Hurriya tun kafin tagama shan tea din ta fara fita hayyacinta wani irin zufa ne yake keto mata agoshi idanunta suka fara canza launi Khalifha alokacin bai fara reacting ba
Ganin yanda takeyi ya sanya yace are you all right shiru tayi tareda sauka saman kujerar tana dafe cikinta matsowa yayi yace lafiya ganin kwata kwata ta fara fita hayyacinta ne ya sanya yazo tareda rike mata hannu dagowa tayi ta kalleshi da jajayen idonta ta tureshi
Wanda wannan turewar da tayi mashi atake kanshi ya dauka wani irin yanayi ya shiga wanda bai taba shigar irin shi ba
Hurriya kam wani iri takeji sosai wanda ita kanta bazata iya fassara abinda take ji
Khalifha da kyar ya iya tashi tsaye yazo inda take ahankali ya kama hannunta wani electrification Dukansu sukaji
Hurriya kam ta kasa janye hannunshi dayake saman hannunta ahankali yadan matso kusa da ita ya tallabo kanta sannan ya daura fuskarshi saman wuyanta Hurriya wani iri taji har tana kara rumtse hannunta
Tunda take bata taba shiga yanayi irin wannan ba wani yanayi take cike tabbas kilan wani abu suka sha don tana hango shima irin kokowar da Khalifha yakeyi saidai Nishi yake kadan kadan
Kasa rikewa yayi sannan ya rungumota tareda connecting bakinsu he kissed her deeply ,his mouth imprinting warm delicious kisses on her ,Hurriya kam da kyar ta hadiye wani saliva don she tried to suppress hard shiver tasan cewar he must felt that involuntary movement,it was so embarrassing amman ya zatayi she can’t help it
Ita kanta batasan lokacin data fara mashi returning kisses dinshi ba Khalifha kam hakan da tayi ya kara dagula mashi tunanin don duk yanda yaso ya kyaleta ina ya kasa his gentle hands search for her body ya rikota tareda kaita saman bed
Fuskarshi ya dora saman neck dinta the dual proximity of Khalifha Qamar and silk covered bed kadai ya isheta yayi rattling nerves dinta ballantana ma yanda yakeyi mata
Touches dinshi kam yana sata wani yanayi da bata taba shiga irinshi ba tunda take.
Khalifha kam bai taba hango wani abu tsakaninshi da Hurriya ba but today everything seems inevitable don he can’t control her dan ko yayi controllong kanshi bazai iya controlling dinta ba don Hurriya is a messed don idanunta da yanda takeyi duk sun gama fada mashi
Khalifha ahankali yadan ciji earlobe dinta wanda hakan yasan ya Hurriya dagowa tana zuba mashi fararen idonta da suka koma red let’s consummate our marriage is that okay for you ya tambayeta,Hurriya daga mashi kai tayi Khalifha duk da halin da yake ciki saida yayo murmushi sannan ya dora fuskarshi akan wuyanta yana shakar kamshin jikinta
Page 68+
He can’t believe he made love with his arrogant maid she’s not a maid to him the moment he set his eyes on her she become his everything.
Kallonta yakeyi with so much affection idanunta sun kumbura sunyi suntum don ba karamin kuka tasha ba har muryarta ta dawo bata fita kallon inda ta cijishi yayi wani murmushi mai kyau ya fito mashi yace drama Queen
Kallon yanda take bacci wahala yayi she looks so calm and innocent duk wannan daurwa babu ita he wondered what had happened in her past to made her llike this
Peck yayi mata agoshi sannan ya shiga toilet ya tarba mata ruwan zafi ba mai cutarwa ba
Tana bacci ya dauketa wanda hakan ya sanya ta bude kumburarrun idonta ahankali ta kalleshi saidai ta kasa hada ido dashi ta rumtse idonta murmushi Khalifha yayi tareda shigar da ita toilet cewa yayi take your bath tareda jawo mata kofar toilet din
Hurriya cikin karfin hali ta shiga ruwan daya tara mata rumtse idonta tayi tareda hawaye rayuwarta tana dadewa ba tayi kuka ba saidai kukan zuci sai gashi ba irin kukan da batayi ma Khalifha ba ,
Ko yanzu ba abinda tafi bukata irin taita kukan don haka kuka ta rinkayi she’s so emotional she can’t believe what happened
Hurriya ta dade tana share hawayenta sannan ta samu tayi wankan da kyar don bayan ruwan da ya zuba mata bayan tagama amfani dashi ta kara tara ruwa mai zafin gaske tana kuka har tagama sannan tayi tsarkake kanta tayi alwala ta fito tana dangyashi
Daure take da dark brown bathrobe dinshi she look pale tana bude kofar taganshi zaune da alamar ita yake jira tsayawa tayi ba tareda ta motsa ba.
Khalifha kam tahowa yayi cikin takun shi he look so handsome, she will admit that
Daukarta yayi kamar baby sannan yayi mata whisper yace why haven’t you knocked I should have picked you up from the toilet
Hurriya lumshe ido tayi tana shakar kamshin turarenshi mai dadi kwantar da ita yayi saman gado
Don tana shiga toilet din ya canza bedsheets ya gyara ko ina adakin fess sannan ya kunna Ac da turaren wuta mai dadi
Dayan dakinshi da ba wanda yasan dashi ya shiga yayi wanka sannan ya shirye cikin grey sweats pant da sweat T ba karamin kyau kayan sukayi mashi ba yanata Addu’a har yagama kafin ta fito lucky enough ta dade a toilet din so bata fito ba.
Hurriya kam lumshe ido tayi kamar an riketa don bata ko motsa ba har ya dawo inda ya isketa
Kayan shafa ya dauko ya dora a saman bedside da dryer
A hankali ya jona hand dryer din ya jawo gashinta tareda yi mata drying yanayi yana shafa mata mai kamar wani kwararre saida ya gyara mata gashinta tass sannan ya Mika mata deodorant da riga yace ta sanya shi kuma ya fita
Kitchen ya shiga yanata Sintri ya rasa da miye zai fara wayarshi dake acikin pocket dinshi ya fiddo tareda shiga YouTube ya rubata simple breakfast abubuwa da yawa ya gani saidai ya rasa wanne zaiyi choosing French toast ne ya gani mai dauke da sauki don haka ya fara bin video din cikin ikon Allah yagama komai
Tray ya hada mata da kayan shayi ya nufi sama .
Kallonta yayi wanda idonta a rufe suke kallon hijab yayi alamar tayi sallah ahankali ya fara kiran sunanta amman shiru bata bude idonta ba ahankali ya taba jikinta wanda yake zafi rau subahanallah yace
Wanda Hurriya hannunshi daya dora saman jikinta ya sanya ta bude idonta kallonshi tayi da lunsassun idanunta
Khalifha ahankali ya tada ta ya zaunar da ita jikinshi cewa yayi oya open your mouth Hurriya da duk bakinta ba dadi girgiza mashi kai tayi alamar ta koshi Khalifha kam murmushi yayi yace kici abinci sai kisha magani shiru tayi don saida yasha lallashi tukuna taci kadan sannan ya bata magunguna suma da kyar tasha Allura kam wayau yayi mata ya tsira mata sannan
Wani Bacci ne ya dauketa na wahala Khalifha kam tattare kayan yayi ya fita dasu
A parlor ya iske su Khasheem da fayrouz suna game maleek ne kadai baya parlon
Khasheem kallo daya yayi ma Khalifa ya kauda kai yana sosa kai yana shiga kitchen Khasheem ya kwashe da dariya
Fayrouz cewa yayi lafiya miye ya baka dariya Khasheem haka yace nothing oo,
Fayrouz ne yace shiru fa