Showing 90001 words to 93000 words out of 120027 words

Chapter 31 - Halysaah Book 3 By Khaleesat Haydar

Ahmad Junaid bana son ganin ka a duk inda kasan za mu hadu a gidan nan, keep a reasonable distance from me, idan ba haka ba you will be surprise at my next action toward you...." cikin kakkausar murya Mai martaba ya kare maganar sannan ya mike ya bar parlon, Ummi ta daga hannu sama da karfi tace "Alhamdulillah Ya Allah Nagode maka, Alhamdulillah" Jay ya daga kai yana kallon Mami da ta kasa ma dago kanta, su Gimbiya Firdausi da Kilishi sai kallon Aunty da hawaye ya cika idonta suke, can Aunty ta mike ta fice daga parlon don kar ma ta fashe da kukan takaici a parlon, Ajay ya mike fice cikin wani irin yanayi na gushewar tunani...
bude pampo, she felt guilty don komai ya taru ne saboda ita, Mikewa tayi ta bi bayansa da sauri hawaye na zuba idonta, Mami dai ta bi ta da kallo, Khaleesat na shiga Bedroom dinsa taji yana bathroom ya bude shower, komawa parlor tayi ta cire hijab din jikinta ta hade kanta da kujera tana kuka sosai, she is feeling really bad, she cried for 20 minutes a parlon, daga karshe ta mike ta goge hawayen idonta ta shiga cikin dakinsa, zaune ta gansa gefen gado ya dafe kansa bayan ya fito wankan ko goge jiki bai yi ba, wasu hawayen suka taru idonta ta karasa har gabansa ta tsaya, ya dago kansa a hankali yana kallonta, bata san sanda ta rungumesa ba ta dora kansa a kirjinta tana shafa wet hair dinsa hawaye na zuba idonta, lamo yayi a kirjin nata yana sauke numfashi a hankali, sai kuma taji saukan hawayensa a kirjin nata, daura lips dinta tayi a gashin kansa giving him kisses.
HALYSAAH PAGE 141...

A hankali Ajay yayi wrapping hannunsa round her waist ya lumshe idonsa yana sauke ajiyar zuciya, har sannan kansa na kwance saman kirjinta tana shafa gashinsa hawaye na sauka idonta, they were like that for many minutes har sai da numfashinsa ya dawo dai dai, ta sauke kanta a hankali tana kallonsa taga idanuwansa a lumshe suke, karamin towel din da ya ajiye ta hau goge masa jikinsa...
kofar parlor, ta dai ci gaba da abında take har ta gama ta ajiye towel din tana kallonsa, slowly taga ya janye jikinsa daga nata ya kwanta kan gado ya lumshe ido, jin an sake kwankwasa kofa ta dau towel din ta shiga bandaki ta shanya sannan ta fito ta nufi kofar dakin ta fita zuwa parlor ta dau hijab dinta dake kan kujera ta saka ta tafi kusa da kofar parlon ta bude, ido hudu suka yi da Jay dake tsaye bakin kofar, ta dauke idonta ta koma gefe ta tsaya, yana kallonta calmly yace "Where is he?" Still not looking at him a takaice tace "Yayi bacci" Jay bai ce komai ba, after some seconds ya juya ya bar bakin kofar ta kulle kofar, ta tafi ta zauna kan kujera wasu hawayen na taruwa idonta ta rufe fuskarta da hijab tana kuka a hankali, tavi kukanta me isarta sannan ta mike tana share conta ta bude kofar parlon ta fita zuwa dakin dake kallon entrance din parlon, wanka tayi bayan ta gama shafe shafenta ta shirya zuwa nighty sannan ta fito daga dakin ta shiga kitchen ta bude fridge ta fiddo fresh berries tasa a bowl ta ajiye a sink ta zuba gishiri ta wankesu sosai, ta zuba su a wani bowl ta fita daga kitchen din ta koma parlornsa sannan ta nufi Bedroom, har sannan tana rike da bowl din berries din a hankali tace "I brought you some fruits" ya mike zaune ya jingina da gadon ya kai hannu ya dau daya ya fara sha slowly yana kallon press din dakin babu ko kiftawa, ita dai kallonsa kawai take don kana ganinsa kasan tunani yake, can ta sauke idonta ta dau berry daya ita ma tana sha taji bai mata dadi a baki ba saboda how hurt she is, and she assume that is how he is also feeling the taste, bai wani sha sosai ba taga bai kara dauka ba, tana kallonsa a hankali tace "Ya ishe ka?" Ya gyada kai not looking at her, ta ajiye bowl din kan bedside drawer sannan ta sauka daga kan gadon ya bi ta da kallo, Press din kayansa ta bude ta dauko masa pajamas ta dawo kusa da gadon ta zauna suka hada ido, sauke idonta tayi cikin sanyin murya tace "Wa an yayi ko in canzo wani?" Jin bai ce komai ba ta koma kusa da shi sosai ta zauna tana kokarin ganin hawayen da ya fara taruwa idonta bai zubo ba tana kallonsa cikin sanyin murya tace "I'm... I'm sorry, i am sorry it's all because of me, I am sorry you have to go through all this for me...." Muryarta na rawa ta karasa, hawaye na zuba idonta tana va sauka kanca kaca as if he don't abinda take fada masa, gabadaya ta kasa cewa komai hawaye na zuba idonta sosai, sai kuma ta lumshe idonta, sun kusa minti biyar a haka taji hannunsa a kan shoulder dinta ya sauke hannun rigar baccin jikinta a hankali, ita dai tana rungume da shi har sannan idonta a lumshe tana sauke ajiyar zuciya, yayi ma daya hannun rigar ma haka sannan ya sauke rigar gently zuwa waist dinta, ta bude ido suka hada ido da shi a nan taga ya maida wutan dakin zuwa mara haske through switch din dake jikin gadon, da sauri ta mayar da idonta ta rufe ya mannata jikinsa, sai da taji kamar an hadata da electric shock saboda skin to skin contact don shi ma babu komai jikinsa sai short, ya lumshe ido yana shafa lallausan bayar yana kara kankameta zuwa jikinsa breathing dinsa ya fara canzawa, kawai jin lips dinsa tayi a wuyanta giving her kisses all over at the same time yana cuddling chest dinta a nasa kirjin, narkewa ne kawai Khaleesat bata yi a wajen ba, cause the sensation was something else, kawai ya hade goshinsa da nata yana kallon dogon hancinta, a hankali ya lumshe ido ya daura bakinsa kan soft line dinta kiris va rane numfachinta hai dauka nn nanyny yana uuuuillily viico hannunsa, lokaci daya ya sauko da fuskarsa kan chest din nata ta rungumosa da sauri don har sai da suka fada kwance saman gadon, her outburst was something else at that moment don kara rikitasa tayi gaba daya, ya dinga snuggling dinta romantically tana kara rungumosa, gaba daya ta sakar masa jikinta yayi yanda ya so a wannan lokacin, sai da taga ya fara wuce gona da iri yaje har inda bai taba attempting ba yasa ta dan fara dawowa senses dinta amma duk da haka bata yi stopping dinsa ba sai dan nonnokewa da take yi a tsorace tana turjewa, shi kuma bai fasa abinda yake ba duk da yanda take turje masa, it's just like his life depends on that area, duk ya karasa birkice mata don nan kuma gaba daya tention dinsa ya tafi sabanin inda yake concentrating a baya, cikin kankanin lokaci ya sake lulawa da ita cloud 9 ta mance da wani tsoro don deeply yake romancing dinta duk ta sakankance, lokaci daya Khaleesat ta sake dawowa hankalinta jin wani sharp piercing pain, nan ta fara turasa da sauri at the same time hindering him from doing what he was about doing, cikin tsoro muryarta na "No plssss, don Allah ka tsaya" Riketa yayi cikin wata irin murya yace "Plss... Don't say no plss Jeeddah...." Fashewa tayi sosai da kuka tana turasa da duk karfinta ganin ba daina abinda yake zai yi ba ga wani irin azaba dake tsirgan mata tun daga tsakiy kai har toes dinta, cikin tashin hankali tace "Na shiga ukuuu, don girman Allah ka tsaya, don Allah ka tsaya, wallahi bazan iya ba...." Ya dakata yayi kasa da murya ya marairaice mata don kawai consent dinta yake so yace "Why pls Jeeddah?" Bata fasa turasa ba tana kuka tace "Wallahi bazan iya ba, Allah bazan iya ba, it's soo painful, don Allah kayi hakuri" Muryarsa na rawa yace "But the pain is experienced just once in a lifetime, you will fool nothing again beside you will feel nothing again Jeeddan, you will teel no pain now i assure you" Duk yanda ya so daurewa sai da amincewarta kawai ya kasa don har wani bari jikinsa yake duk ya fice hayyacinsa jin abinda bai taba sanin da shi ba, yayi ignoring duk wani rokonta da magiya ya kara attempting for the second time ta kwala masa wani azababben kara da ya ji har tsakiyar kansa, duk tunaninsa kawai don ta dade without intimacy ne and this made her tight from the outside har yasa take raki, yayi saurin rufe bakinta da nasa don kar ma ta samu daman kara wani ihun and he kept going further....
HALYSAAH PAGE 142...

Khaleesat ta kwace bakinta cikin gigicewa, letting out another loud scream of pain tana turasa da duk karfinta cikin kuka take cewa "Plsss it's hurtful, nace maka bazan iya ba wallahi, don Allah kayi hakuri" Da kyar ya fada gefenta yayi rub da ciki yana maida numfashi, ita dai kuka kawai take tana jan duvet tana rufe jikinta da ke rawa tana kallonsa, taga kawai ya sauka daga kan gadon ya shiga bandaki, duk da azaban da take ji har a lokacin but she felt bad she couldn't bear the pain for him, tana jin sa yayi wanka a bandakin sannan ya fito ya fita parlor, ta hade kanta da gwiwa tana kuka a hankali, bayan kusan minti sha biyar ta jawo rigarta a hankali ta saka sannan ta sauka daga kan gadon tana tafiya da kyar ta shiga bandaki, ruwan zafi ta bude a pampo ta tara sannan ta sirka zata yi amfani da shi, after some minutes ta fito daga bandakin har sannan a hankali take tafiya ta zauna gefen gado hawaye na taruwa idonta, can dai ta mike ta daure ta fita zuwa parlon kwance ta samesa kan kujera, wutan parlon ma dim one ne a kunne don haka bata san ko idonsa biyu ba, walking slowly ta karasa har inda yake kwance ta durkusa tana kallonsa hawaye na sauka idonta, cikin sanyin murya tace "Don Allah kayi hakuri" Idonsa na lumshe calmly yace "Da me?" Ta kasa cewa komai tana shesshekan kuka, taji ya jawota jikinsa a hankali, ta kwanta saman faffadan kirjinsa tana jin bugun zuciyarsa, shi dai bai ce komai ba but deep down yana tunanin kawai taki sake jiki ne for reasons known to her, she didn't let him pass through even a bit duk ta takure jikinta, but even at that he is still a bit confuse at her tightness considering the fact that she is not a virgin, duk da ba wai ya sa mata force bane he was being very gentle with her, but as a Gynaecologist he knows of Vaginismus and with what just happened har ya fara diagnosing hakan as Secondary Vaginismus if at all she have no other plans kenan, secondary Vaginismus wani medical condition ne wanda an sadu da mace a baya but due to Abuse from partner or Sexual Trauma or even emotional factors shi ne take acquiring Matsalan where by vaginal muscles dinta will involuntarily or persistently contract, balle in her own case da bata son auren da aka mata, although sai in bata da wani nufin a ranta shine diagnoses dinsa zai yi count ya zama gaskiya.... murya can kasa taji yace "You have other plans right?" Ta daga kai da sauri ta kallesa, sai kuma ta girgiza masa kai hawaye na zuba idonta tace "Wallahi a'a" Bai sake cewa komai ba, taga ya tashi ya koma cikin dakin ita dai ta bi sa da kallo, babu abinda ya fado mata a rai sai zaman da tayi gidan Abdul da kalubalen da suka dinga samu exactly yanda wannan ya faru yanxu, nan kuma taji hankalinta ya tashi sosai, could it be that something is wrong with her ko kuma kawai tsoro ne ya shigeta da yawa, tafi minti ashirin tana duke a parlon cıkın tashin hankali, ta ma rasa wani tunanin zata yi, daga karshe ta dake ta tashi ta bi bayansa zuwa cikin dakin, ta gansa kwance kan gado ya juya baya, tana tafiya a hankali ta karasa ta hau kan gadon ta zauna kusa da shi amma ta rasa abinda zata ce, after a while ta juya a hankali ta tafi edge din gadon ta kwanta, tana goge hawayen idonta she is feeling bad har cikin ranta, ji tayi ya dawo bayanta ya jawota jikinsa ya rungumeta ta baya yana cusa fuskarsa cikin lallausan gashinta at the same time yana shafa cikinta, ta juya a hankali ta kwanta kan kirjinsa ta lumshe ido tana kara shigewa jikinsa, a haka ta fara bacci tana jin warmth din jikinsa, shi kam ya kasa bacci saboda arousal da yake ji da yafi na ko yaushe, ya saka hannu cikin rigar baccinta yana caressing dinta, a hankali ta bude ido, ya hade forehead dinta da nasa murya can kasa yace "Il... i can't sleep" ta lumshe ido ta daura lips dinta kan nasa tana shafa kirjinsa a hankali, kissing dinta ya fara yi passionately, she tried her best to give him satisfaction by flowing with him duk da bai kara attempting kusantar ta ba, but they romanced each other intensely.... Da asuba Khaleesat ce ta fara farkawa daga bacci, har sannan kuma tana jikinsa yaki saketa, they slept all through the night clinging to each other, ta zame jikinta a hankali sannan ta kunna wutan dakin ta jawo duvet tana rufe jikinta ta juya tana kallonsa, tun daga thick eyebrow dinsa zuwa dogon hancinsa down to his lips that got all the qualities, kallonsa kawai take ko kiftawa babu, a hankali taga ya bude idonsa suka yi ido hudu, da sauri ta boye fuskarta a Pillow tana murmushin kunya, tun bata kai ga boye fuskar ba ya rigata juya kansa, bai ma san dalilin da yasa shi saurin juya kai ba bayan sun hada ido da ita, can ya mike zaune, still not looking at her yana shafa kansa a hankali, bayan ya gama addu'an tashi daga bacci ya mike ya nufi bandaki, a nan bedroom din yayi sallah tana bin sa jam'i a baya, bayan sun idar shi dai bai iya ya kalleta ba, ya koma jikin gado yana addu'o'in sa, ita ma dai kanta na kasa taki dagowa tana supplications dinta a zuciya, after almost 10 mins ta dan daga kai a hankali ta saci kallonsa dai dai sanda shi ma ya dan kalleta suka hada ido, tayi saurin rufe fuskarta da gado a hankali tace "Ina kwana" shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa, ta samu ta tashi daga wajen ba tare da ta yarda ta kallesa ba ta tafi karshen gado ta kwanta ta lumshe idonta ta juya masa baya, sauke idonsa yayi kasa a hankali, bai taba tunanin zai iya bacci daren jiya bayan abinda ya faru ba, baccin ma wai me nauyi kuma babu ko wani tunani a ransa, bai yi zaton zai tashi looking hale and hearty like nothing happened ba, for the first time a rayuwarsa gashi an masa abu da ya taba sa sosai har cikin ransa wanda ya kamata yayi weighing dinsa down but he slept over it and woke up feeling strengthen and lively like nothing, it look like magic to him don haka bai taba faruwa ba duk iya tsawon rayuwarsa, ya dan daga kai ya kalli Khaleesat da har bacci ya fara dauketa don daren jiya bai bar ta tayi bacci da wuri ba, they spent hours cuddling and snuggling each other don sai da suka yi wanka before sleeping, wurin baccin ma duk ya makalkaleta kamar zai bude ido ya ga babu ita.... Knocking kofar parlor aka yi, Khaleesat ta bude ido a hankali don baccinta bai yi nisa ba, sake knocking aka yi ta mike zaune, yace "I will check" Tace "A'a let me check" Sauka tayi daga kan gadon ta nufi kofa don hijab dinta yana jikinta, ya bi ta da kallo har ta fita, karasawa kofar parlon tayi tace "Waye?" Muryar Jay taji yace "Good morning" Ta bude kofar ta koma gefe without looking at him tace "Ina kwana" Yana kallonta yace "Lafiya lau, where is he?" Still not looking at him tace "Ya koma bacci bai tashi ba" Shi dai kallonta kawai yake ganin yanda take maganar kamar dole, dai dai sanda Ajay ya fito parlorn, ta daga kai ta wani kallesa, can ta tura baki ta jira Jay ya karasa shiga cikin parlon yana sake kallonta kawai tayi ficewarta zuwa kitchen, ita tsakaninta da Allah bata son ya hadu da kowa na cikin gidan a wannan moment din banda Mami sai ko Mai martaba, tun da Jay suka hada ido da Ajay ya sauke idonsa ya karasa kan kujera ya zauna yana juya wayarsa dake hannunsa, sosai yayi mamakin ganinsa kamar babu abinda ya faru sabanin yanda ya sansa, he was looking like nothing ever happened, Ajay ya zauna kan kujera yana kallonsa Calmly yace "Congratulations on ur new title, Allah ya taya riko" Jay bai kallesa ba for few seconds, sai kuma ya daga kai ya kallesa yace "That is ur title, and it still remains urs, na zo ne ka gaya min abinda ya hadaka da Walid kayi masa abinda kayi?" Ajay ya jingina da kujera yace "Nothing serious, na kuma amshi hukuncin Mai martaba wholeheartedly, so there is no need for any questioning Jay na kallonsa yace "You are not mad to beat Walid that way, sai dai ko shaye shaye ka fara, me yayi maka that warrant such merciless beating?" Kin cewa komai Ajay yayi kuma yaki kallonsa yana jin tambayar ma na sa xuciyarsa ya fara tafarfasa, ganin yaki cewa komai kuma babu alamar zai ce komai yasa Jay bai sake cewa komai a parlon ba, suna ta zaune har na fin minti biyar, Jay

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login