Showing 60001 words to 63000 words out of 134562 words

Chapter 21 - Rubutaccen Alamari... By Aisha Garkuwa

mazauninshi sannan ya fito yad'akko abin yankan farce ya dawo ya russuna gaban Ammin sa, itako hannu ta mik'a mai yafara aikin shi na yankemata farce Kamar yadda ya saba dai-dai sanda ya gama yankan ffarcen Ammin nashi akayi kiran sallah dan haka yai alwala yawuce masallaci dan gabatar da sallah azhar,
bayan an idar da sallan ne ya koma cikin gida gaban Ammin nashi ya zauna tare da zaro woyarshi yace,
"Ammi bari in kira autanki ayi hira dashi".
"toh".
tace tare da yin murmushi.

A b'angaren Ummul kuwa tun tana zaune har ta kwanta bacci b'arawo ya saceta shiko ya Adam da ya Sadiq daya shigo bayan fitan Hamma suna nan zaune a palour Nanne suna jiran fitowarta, baccin da tayi ne yasa bataji tafiyar su masallaci ba bare taking dawowarsu , Anan sukaci abinci cewarsu ko shekara zatai a d'akin suma zasu shekara a gurin.



Ya Usman Kuwa mutan india, yana zaune a k'asan capet ya kifa kan shi a kujera hannu shi dafe da kirjinshi yana wani irin kuka mai cin rai da k'ona zuciya kamar yadda kukan ya zame mai sabo duk da ga tarin magungunan da ko ya shasu baya jin sauk'in zogin da zuciyarsa keyi kullum son Ummul da k'aunarta K'aruwa suke a zuciyarshi,
kukan yakeyi kamar yadda ya saba har numfashin sa na fizga, Kid'an da wayar shi keyi ne yasa ya dago rinannanun idanun shi yakai hannu ya janyota daga kan table d'in dake tsakiyar palour, har kiran ya yanke yanata kallon ta yana k'ok'arin saita kan shi gudun kada yad'au kiran yayi abinda B'iyayen nashi zai gane yana cikin damuwa,
Shiko Hamma Umar dake zaune gaban Ammi yace,
"barin in sake kira". Bugu d'aya Usman ya amsa da,
"Amincin Allah da rahamar sa gareka d'an uwana jinina".
ba Hamma Umar ba hatta Ammi da tasawa wayar ido saida ta lumshe ido dan jin dad'in kalmar autan nata, aiko ita ta amsamai da,
"Amincin Allah ya tabbata gareku y'a y'an albarka".
wannan kalmarce ta tabba tarwa Usman da Hamman shi na tare da Ammin su, sai da ya k'ara dai daita kanshi sannan yace, "Ammina, Hammana, da y'ar tsohuwa Inna ina wunin ku?".
Kafin su amsa kuwa ya sake katse su da cewa,
"ina nan lafiya lau, dan nasan yanzu Hamma na zaita bincike ni da tuhuman ina shan magani".
dukkansu sun manta da amsa gaisuwar tasa suka fashe da dariya sannan Inna tace, "wato dai angona kana nan da halinka na ban dariya ko?".
sai da yayi gyaran murya sannan yace, "waye angon ki? kinga barni karki cikani da surutu gwara nayi magana da Ammina dan nayi missing voice d'in ta".
Ammin ce ta katse shi tace,
"Meyasa bazaka dawo ba in dai hakane, muna buk'atarka a kusa damu".
Sai da ya sauk'e ajiyar zuciya sannan ya furta, "Afwan ya Ammi na ki tanadi abun dad'i dan nan da sati biyu zan taho".
bai gama rufe bakin shiba Hamma Umar ya d'an juyo ya kalli wayar cikin nutsuwa da murmushi d'auke a fuskar shi ya ce,
"Ajiye wasa B'iyayena, da gaske hakan zaka dawo?".
Murmushi mai sauti yayi yace,
"Insha Allah".
Shima murmushin yayi cikin tsananin farin ciki da k'aunar d'an uwan nashi yace, " Alhamdullahi Usman yau naji dadin jin zaka dawo, Allah ya dawomin da kai lafiya nayi kewarka matuka".

Da haka sukaita hira cikin so da k'aunar juna har lokacin sallah la asar sannan sukai sallama kowa yatashi dan gabatar da sallah shiko Hamma daga masallacin gida ya nufo dan ya sallami su Ammi shi.




Yunwa ce ta tashi Ummul da rawar jiki da kyar ta mik'e ,a daddafe tai sallah la asar sannan ta zira kunnenta a bakin kofa, shirun dataji ya bata damar bud'e kofar ta leko kanta bakowa babu motsin kowa a palour dan haka da fito kai tsaye tai kicin, abinci ta zubo ta dakko ta fito kenan sukai arba da ya Adam jiki na rawa tai k'asa ta ajiye plate d'in ta durkusa jiki na kerma tace,
"Ya Adam". Damgota da yayi ne yasata sakin wata irin gigitacci yar k'ara tana,
"kayi hak'uri yaya, nadena, bazan sakeba". Aiko saukar marukan da taji yasa ta k'walla k'arar data janyo hankulan mutanen gidan ciki harda Hamma Umar wanda fitar shi daga mota kenan,
da Nanne dake b'angaren Abba tana d'an gyare-gyare,
da Hajjajo wadda suke zaune palour ita da Ya Sadiq da Aliyu da gudu sukayo b'angaren Nanne Hamma Umar ne a gaba, shigowar shi tai dai dai da marin da Ya Adam ya k'ara mata,
a fusace ya janye Ummul bayanshi cikin fushi ya d'ago hannunshi tas, ya kifawa Adam mari ,
hakan yasa kowa k'amewa a inda yake sannan kowa da irin tunanin shi, Hamma Umar d'inne ya katse shiru cikin tsananin takaici yace, "metayi maka?".
Kanshi a kasa yana rik'e da kumatun daya sha marin yace, "Hamma inaso inmata fad'ane akan maganar d'azu".
Hannu Hamma Umar d'in ya d'aga ya dakatar dashi da cewa,
"waya saka? na kawoma k'ararta ne?". Ya Sadiq ne ya matso kusada Hamma Umar d'in yace,
"Hamma".
Dakatar dashi yai yace, "ya isheni, kuban waje".
fita su kayi dukkan su sukabi bayan Nanne da Hajjajo wanda tunda Hamma Umar ya mari Ya Adam d'in suka fita suka barsu,
batare daya juyaba yasa hannu ya dawo da Ummul dake manne a bayan shi tunda ya karb'eta daga hannu Ya Adam ya ruggume ta tsam kamar za a kwacemai ita yana shafa bayanta ya sun kuyo da kanshi kan wuyan ta yana hura mata iska a kunne ta, dad'a narkewa a jikinshi tayi tana shashshekar kuka k'ara matseta yayi yace,
"shiittt, ya isato, kinyi sallah ne?".
da kai tabashi amsa, a hankali ya rabata da jikin shi yace, "muje mutafi gida".
Maida kanta tayi kan kirjinshi tace,
"Hamma yunwa nakeji". Matsawa yayi ya zaunar da ita akan kujera ya juya, kicin d'in ya shiga jim kadan yafito da plate d'in abinci da kofin shayi, zama yayi a kusa da ita ya ajiye plate d'in abincin a hannun kujerar ya rungumota ta kwanto jikin shi ya kafamata kofi shayin a bakinta aiko nan da nan ta shanye ya kuma mika mata abincin ta ta fara ci,
sannan yajuya ya nufi b'angaren Hajjajo, Sallama yai ya shiga a gaban Nanne yazauna ya sunku yar dakai k'asa yace,
"Nanne kiyi hakuri, bata da lafiya ne,
shiya sa nakasa hakuri da hukuncin da Adam yayi mata, kuma ba wata babbar matsala bace shiyasa nace yabar maganar
duka".
yana maganane kanshi a kasa,
itako Nanne fuska a sake tace,
"bakomai babana, wannan ai tsakanin ka da k'annenka ne".
Ajiyar zuciya ya sauk'e sannan yace,
"zamu koma kar dare yayi".
murmushi Nennen tayi sannan tace,
"to barin d'akkoma man shanun ka".
Hajjajo ce ta mik'e ta d'akko fura da kindirmon nono tace mai,
"gashi in kunje shagwab'abbiyar matar taka ta dama muku". Kanshi a k'asa yace, "nagode".
ya Sadiq ne ya karb'a yayi gaba Adam ma tasowa yayi Hamma Umar ya dafa kafad'ar shi cikin k'aunar juna suka nufi inda motar take,
anan suka sami Nanne da Ummul tsaye dagani magana sukayi. Cikin k'aunar juna sukai sallama suka kama hanyar Damaturu.

Tun a hanya Ummul keta marairaicewa tana kuka dan ta jibgu a hannun Adam,
janyota yayi da hannu d'aya ya mannata a jikinshi lokaci-lokaci yana lek'a idonta yana murza tafin hannun shi kan fatar cikin ta yana lumshe ido,
Kai tsaye gida ya wuce dan gaba d'aya Ummul na neman zautar dashi da yanda taketa shige masa jiki. suna isa yayi
paking sannan ya fito ya zagayo inda taken hannu yasa ya kamo nata hannun d'agata yayi a hankali ya jingi nata jikin kujerar da take zaune ya kamo hannunta a hankali ya fito da ita ya sake bud'e k'ofar bayan ya dauko jarkar nono da ledar fura yarufe kofar ya juyo yace,
" mujeto". baki ta tsuke cikin kuka ta noke hannu batare datace
Komai ba,
rusunowa ya d'anyi yana kallon fuskarta yace,
"menene kuma? ai nace kiyi hakuri".
Kai kawai ta d'agamai shiko ya aje kayan hannun nashi sannan ya matsota ita kuwa tana yarfa hannu fuska cike da k'ollah jawota jikin shi yayi ya ruggumeta yana maida numfashi. Ƙyana rungume da ita yasa daya hannun yad'au kayan ya jata sukai cikin gida,
Kai tsaye d'akin ta ya wuce ya zaunar da ita bakin gado shima ya zauna yai kasa da murya yace,
"kinga kiyi hakuri kiyi wanka kiyi sallah sai muyi magana".
fuska ta sake raunatawa tace, "gun da ya Adam ya mareni kemin zafi".
hannu yasa yana shafa gun yana hura iskar bakin shi agun itama tana k'ara manna hannun nashi a gurin tana dad'a shigemai, duk ta rud'ashi ta gigitashi bakin shi na rawa yafara magana cikin susucewa da wani irin Shauk'i da wani irin salo yace,
*"Ummul ina sonki* so mai tsanani, bantab'a son maceba saike, wallahi Ummul da sonki nake rayuwa nasoki tun bakisan kanki ba, a jinina sonki yake wallahi duk abinda nake miki bantab'ayi da wata manufa ba face so da kulawa kiyi hakuri da duk b'atamiki danai *ina sonki* dashi na rayu".
Yakare maganar da had'e bakinau guri d'aya yana ma harshenta tsotsa mai ratsa zuciya, gaba d'aya ya gigice ya zauce a kanta cikin rawan jiki da murya yasa hannu biyu ya tallabo habarta tare da k'ara manna lips enshi kan n......






By
*GARKUWAR FULANI*
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

*RUBUTACCEN AL, AMARI*

Page 2⃣5⃣

*Na*
*AYSHA ALI GARKUWA*

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡





*Wannan shafi naki ne Anty Fauzah Allah bar zumunci da k'auna*




*K*issing enta ya rink'ayi cikin wani irin salo mai ratsa zuciya gaba d'aya ya hargitse sai numfashi yake fesarwa a gaggauce cikin kula ya kontar da ita fuskarshi ya saita da nata hancinsu na gogar juna yayin da ya cusa hannun shi yana shafa cikin ta da k'irjin ta ido ya lumshe tare da laso jajayen lips enshi da suke shek'i cikin rad'a da tsantsar so yace,
" Ummul ina sonki tun randa aka haifeki nasoki fiye da zaton zuciya ta,
Khairi ki yarda dani kece farin cikina ki cire zargi ko zaton bana sonki ki sani kece farin cikina zan rayu da sonki a zuciyata har gaban Abadan Khairi ki jik'aina nima ki soni ki yarda dani a matsayin mijinki uban y'ay,anki".
sai kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login