Showing 72001 words to 75000 words out of 134562 words

Chapter 25 - Rubutaccen Alamari... By Aisha Garkuwa

kin gyara gidan kamar har da girki ko?",
tureshi tayi sannan tace,
"Kamace ma kenan? ,
kuma ai dama ina wonka ni dai ba k'azama bace girkin ma ai inayi dama banayin mai yawane yau kuma naga baka dawo da wuri bane kuma naga kamar ka gaji shiyasa nayi girkin da rebonka".
wani irin murmushin jin dad'i yayi wanda har a fuskarsa za, a ga tsantsar farin cikin sa ajiyan zuciya ya rink'a sauk'ewa tamkar wanda aka cirewa abu mai nauyi,
Ita kuwa mik'ewa tayi ta koma gefenshi a hankali tace,
"ni fa yunwa nake ji".
mik'ewa yayi da sauri hannun ta yaja sukaje suka zauna,
kamar wasa Ummul ta had'a mai komai sannan ta sawa kanta,
ta faraci ba tare da ta kalleshi ba,
shi kam gaba d'aya ya cika da mamaki a haka sukaci abinci,
sannan ya wuce bedroom nashi a nan ma yasha mamaki wonka yayi sannan ya zira jallabiya parlour ya fito ganin bata nanne ya lek'a d'akin ta sai yaga tana sallan la'asar haka shina ya wuce masallaci,
koda ya dawo bata parlor kamar zai lek'a
d'akin nata kuma sai ya fasa ya zauna dan yayi zaton ko tayi bacci,
itako tana jin motsin shigowar shi ta mik'e a hankaki ta fito yana ganin ta ya zuba mata ido dan wani irin kyau tayi wanda bai tab'a ganin tayi irin wannan kyawun ba,
kanshi ta nufa a hankali har tazo gaban shi,
shiko sai ware ido yake yana kallon ta,
kauda kai tayi sannan ta zame a hankali ta zauna a jikin shi,
gaba d'aya yau Ummul ta cikashi da mamaki donko duk abubuwan da takeyi bata tab'a yinsu ba ,
ita kuwa lafewa tayi a jikin nashi tana rik'e da hannun shi duk motsin da zaiyi ta k'ara shigewa jikin shi ta kanainayeshi,
ganin hakan shima ya wore hannun shi ya ruggumeta sannan ya tallabo kanta ya manna bakinshi kan nata,
ido ya bud'e ya tsurawa ma tasu jin yau ba musu Ummul ta bud'e mai bakinta,
idonshi kan nata idanun ya lalubo harshenta yana mata wani irin salo mai tafiya da hankali,
itako sai lumshe nata idanun tayi tana k'ara narkewa a jikin shi,
abu kamar wasa gaba d'aya salon Ummul na wunin yau ya canza ko motsi mai k'arfi ta hana shi yayi duk yadda zai juya tana mak'aleshi,
shi kam har yanzu mamakin ta yakeyi.

A haka har aka kira sallan magrib a hankali ya d'an
d'agota cikin kula yace,
"Ummul na muje muyi al'awala lokacin sallah yayi".
tana jinshi amman sai tayi shiru a jikin shi tana k'ara manne tafin hannun ta da nashi,
murmushi yayi tare da d'agota suna fuskantar juna murya can k'asa yace,
"Ummul na yau dai kin fara son Hamman ki amman rigima ta hanaki ki gane bare ki gaya min inji dad'i".
janye jikin ta tayi da sauri ta mik'e ta nufu hanyar bedroom nata tana k'unk'ini tare da cewa,
"Ni dai a a,
dan kawai na rab'eka to ni bana son k...!".
karo na forko da ta kasa k'arisa cewa bata sonshi kenan sai kuma ta juyo suka kalli juna,
murmushi yayi yace,
"Ina sonki Ummul khairi na so mai tarin yawa zanci gaba da sonki har gaban Abadan".
bata kulashi ba ta wuce cikin d'akin,
shima masallaci ya wuce,
bai dawoba har saida akayi sallan ishah sannan ya dawo,
yana shiga d'akin ta ya wuce kan sallayan ya sameta tana zaune rik'e da qura,an tana karatu ganin haka shima ya zauna gefenta sukaci gaba da karatun bibbiyu inda suka karance suratul bak'ara bak'i d'aya sannan sukayi addu'oin masu tarin yawa,
sai k'arfe 9:00 pm suka shafa addu'oin suka mik'e a tare,
hannun ta ya kamo suka fito parlour abincin daya seyo musu bayan fitanshi masallaci ya zauna ya bata da kanshi taci kuma sosai,
sannan aka fara darun shan magani wanda inda sabo Hamma Umar ya saba da darun Ummul a kan shan magani kullum sai tayi tamai gardama da rigina,
haka dai da kyer ya samu tasha,
sannan yaje da kanshi ya had'amata ruwan wonka saida yaga ta shiga sannan shima ya wuce d'akin shi,
wonkan yayi sannan ya fito yayi shirin baccin 3 qtr ne kawai yasa sannan ya feffasa turare,
kitchen yaje tea ya had'a dan shi baici abincin ba,
d'akin nashi ya dawo ya zauna yana shan tea d'in suna woya da Ammin shi,
bayan sun gama woyar ne ya koma bakin gadon shi ya zauna ranshi da jikin shi duk suna mamakin sauyawar Ummul hakan yasa gaba d'aya jikin shi yayi sanyi,
ita kuwa Ummul bayan ta fito ta kimtsa har ta konta sai taji gaba d'aya d'akin nata ba dad'i yayi shiru,
haka yasa ta mik'e ta nufi d'akin Hamman nata,
sallama tayi cikin sanyi,
a hankali ya amsa mata tare da bud'e mata hannayen shi
ba musu ko wani gardama ta fad'a jikin shi tare da sauk'e ajiyan zuciya a jere a jere kamar wacce tasha kuka ta k'oshi,
jin hakan yasa ya k'ara ruggumota a jikin shi a hankali yace,
"Ummu na ina sonki".
ido ta zuba mai tare da cewa,
"Uhummmm".
gyara zaman su yayi a kan gadon tare da shafa fuskarta ya kuma cewa,
"duk duniya bani da kamarku".
lumshe ido tayi tare da shafa sajenshi tace,
"hahhhm nida waye? ".
murmushin farin ciki yayi dan wannan wani ci gabane ace yau shida Ummul ne suke hira duk da ba amsa take bashiba sai dai tace
Uhmmmm ko ahammm a hakan abin ya mishi dad'i gashi wai Ummul ke shafa wani sashi na jikin shi,
ganin hakan yaci gaba da cewa,
"Ammina da Usman da ke da Baby nan da zaki haifa min".
"uhmmmmm". ta sake cemai,
shiko jawota yayi suka konta suna fuskantar juna har lau hannun ta na kan fuskarshi,
shi kuwa cusa hannun shi yayi cikin rigarta yana murza k'irjinta amman kuma bata hanashi ba saima hannun ta d'aya data saka ta kunce igiyar rigar baccin nata ta yadda k'irjinta ya fito fili,
amman tak'i yarda su had'a ido sai k'irjinshi ta zubawa ido,
ido ya lumshe cikin jin dad'i yace,
"Ummul ina sonki,
nima zaki soni ko? ".
batayi manana ba sai lumshe idonta tayi,
shiko mirginowa yayi ya k'ara shiga jikin ta a hankali yace,
"Khairi kinsa wani abu kuwa wallah da takarduna zasu amfaneki da nabaki su kema ki zama Doctor Rabi'atu Hassan Umar,
tunda na lura a fushin nan da akeyi dani a cikin laifukan nawa harda batun kara tunki da Abba ya hana a dalilina".
bud'e idonta tayi a hankali tana kallon fuskarsa,
shiko ruggumeta yayi ya d'agota ya d'aurata kan ruwan cikin sa ya d'an kaikace ta yadda basu matse cikin taba a hankali yace,
"In kin haifi namiji duk sunan da kike so shi za'a saka,
inko mace kika haifa duk sunan da nake so shi zan saka".
hannu tasa tana shafa kanshi tace,
"toh ko sunan Mustapha ka yarda in saka?".
Murmushi yayi tare da laso lips nata yace,
"Hmmmmm meyasa kikace ko sunan Mustapha ma na yarda?".
a hankali tace,
" babu ".
kai ya juya cikin sanyi yace,
"ai shima Mustapha d'an Uwana ne meyasa zank'i yarda,
sharad'i d'aya ne kan sunan,
ina sone ki sawa d'anmu sunan wanda kikafi so a duniyar nan baki d'aya in har shi mustapha kikafi so toh na yarda ai shima madadin k'ani yake a gareni,
Khairi Mustapha da kike gani mutunci mukeyi sosai har aurenshi naje d'aurin aure".
ido ta lumshe a hankali tace,
"Kai waye kafi so a duniyar nan?".
murmushi yayi a hankali ya zuba mata ido yana murza k'irjin ta da hannu bibbiyu cikin rad'a yace,
"Ammina nafi so amman keda Usman ku nake sawa a Next of kind na a account na kune a wurin aikina ma keda Usman na saka".
ya k'arishe maganar cikin rad'a sosai tare da cewa,
"kar Baby na taji ba ita na saka a Next of kind tayi fushi da Daddyn ta".
murmushi Ummul tayi dan ya bata dariya a hankali tace,
"Hamma yaron dake cikin mamanshi kuma yana jin magana ne?".
gira ya d'aga mata tare da cewa,
"zaiji mana ".
murmushi sukayi dukan su,
farin ciki a zuciyar Umar kuwa baya fad'uwa bakin shi ya manne da nata harshen shi ya zirama ta a bakinta,
ba zato ba tsammani yaji Ummul na kissing nashi,
wayyo gaba d'aya Ummul ta gigitashi da kis d'aya tak sabida bata tab'ayi mishi hakan ba,
duk ya susuce ya susutata,
murya na rawa yace,
"Khairi kin yarda na rab'i jikinki?".
karo na forko da ta kasa cemai a a kenan sai rufe idonta tayi ta kasa magana sai k'ara shiga jikinshi takeyi,
hakan ya bawa Hamma Umar damar d'ibar gara domin yau ita kanta Ummul tana taima ka mishi a harkar,
haka ya bashi damar gamsuwa da ita ba musu,
kuma yau Ummul bata iya furta mai kalaman da tasaba yi mishi ba in yana mu'amalantuwa da ita duk da dai har cikin ranta bawai tana jin tana sonshi bane,
haka yayi ta murzata duk da cikin dake jikin ta,
da kyer ya sararamata,
sannan ya sake jawota sukaci gaba da hira duk da ba tanka mishi takeyi ba,
a haka sukayi ta hira har zuwa k'arfe biyu na dere sannan ya kuma nuna mata cewar yana son k'ari,
haka Ummul ta kasa hanashi ya murjeta son ranshi saida ya gamsu iya gamsuwa ya jawota jikin shi yana ta sa mata al'abarka ita ko tuni gajiya da zazzab'i mai zafi gaske ya fara rufeta lokaci d'aya ta fara karkarwa,
jikin ta kamar uwata sai duk'unk'unewa takeyi a jikin shi ga zucuyarta dake harbawa da k'arfi kamar zata fashe,
gaba d'aya Hamma kam ya rud'e k'aramin towel ya d'auko da d'an ruwan sanyi ya rink'a jik'awa yana goge mata jikinta har saida jikin yayi sanyi sannan ya bata magani tasha,
lokaci d'aya jikinta ya sake ganin hakan ya jawota jikin shi,
a take bacci ya saceta,
shiko sai k'ara ruggumeta yayi yana kallon yadda d'an cikin ta ke motsi
fuskarta kuwa tayi fari tas sai shek'i takeyi duk a wunin yau ta canza tayi fiyau,
haka yayi ta kallonta har zuwa k'arfe 3 a lokacin ta farka ido ta zuba mai ganin yadda yake kallon ta,
cikin baccin ta juya gareshi tasa hannu biyu ta ruggumo shi,
murmushi yayi sannan ya gyara mata konciyar,
sai can k'arfe 4 kuma ta sake farkawa nan ma har yanzu baiyi bacci ba kallon ta yakeyi kamar zai had'iye ta,
nan ma juyi tayi a jikin shi cikin sanyi ta shafa sanjen shi har zuwa k'irjin shi a hankali ta sauk'o da hannun ta har kan mararshi cikin magagin baccin tace,
"Hamma har yanzu bakayi bacci ba,
me kake so ne? ".
hannun ta ya rik'o a hankali yace,
"Pakala nake so kuma naga kin gaji gashi baki da Lafiya ko zaki iya da buk'atuna?".
a hankali tace,
"Uhum".
jawota yayi ya ruggume cikin jin dad'i yace,
"Nagode Khairi Allah ya miki al'barka amman yanzu kiyi baccin ki sai na dawo masallaci sai ki bani kafi shayi tunda yanzu biyar ta kusa".
kai kawai ta juya sannan taci gaba da baccin shikoh tashi yayi yaje yayi wonka sannan yazo ya d'anyi nafila ana kiran salla ya tafi massalaci,
bayan ya had'a mata ruwan wonka ya kuma tasheta,
itama wonkan tayi sannan tazo tayi salla ta d'an tab'a karatu zuwa k'arfe bakwai ta koma ta konta,
shiko bakwai da rabi ya shigo gidan yana shiga ya lek'ata ganin tana bacci ya wuce kitchen kasan cewar yau Monday sauri sauri ya had'a musu breakfast sannan ya shirya musu komai kan dinning table,
wonka yaje yayi a gaggauce yana fitowa k'ugunshi d'aure da towel ya nufi d'akin Ummul da nufin ya tasheta tazo taci abinci ya kuma bata magani,
yana shiga ya wuce bakin gadon a hankali ya yaye blanket da ta rufe jikin ta,
murmurs yayi ganin daga ita sai borgon duk zanin jikin ta d'in ya gudu hannu yasa ya shafo kirjin ta wanda hakan ya tayarmai da buk'atarsa,
kawai sai ya rab'a gefen ta ya konta cikin sanyi ya fara lalubarta,
koda ta bud'e ido batayi yunk'urin hanashi ba,
haka ya murzata har saida ya samu gamsuwa sannan ya ciccib'e ta ya wuce da ita toilet nata,
tare sukayi wonka,
sannan suka fito d'akin shi ya koma ya shirya tsab sannan ya fito,
koda ya fito parlour yayi mamakin ganin bata fitoba,
dan haka ya wuce d'akinta yana shiga ya sameta sai rawan sanyi take kar-kar gaba d'aya zazzab'i mai zafi ya rufeta duk jikin ta kamar wuta,
da sauri ya ruggumeta cikin tsananin k'auna da kulawa yace,
"Ummu na sannu zazzab'in nan yana bani tsoro wallahi".
ita dai ba magana sai hawaye da rawan sanyi ganin haka,
yaje ya had'a mata tea sannan ya kwaso magungunan ta yazo ya bata,
a Karo na forko kenan Ummul ta karb'i maganin tasha ba musu sannan ta shanye tea d'in ya kuma k'aro mata tea d'in tashanye tsab,
sannan ya kontar da ita ya d'an rufe mata jikin ta kis ya manna mata a goshin ta sannan ya shafa fuskarta a hankali ya zaro babbar woyarshi ya ajiye mata gefen pillown ta cikin kula yace,
"Ummu na fitar nan ta zame min dole ne badon hakaba da bazan fita in barki baki da lafiya ba amman karki damu yanzu zan dawo bazan dad'eba,
ga wayata na ajiye miki zan fita da k'aramar dan zan kiraki inji ya jikin".
kai ta gyad'a mai,
jiki a mace ya juya ya fita koda yaje dinning table d'in ya kasa cin komai haka ya fita,
tana jinshi ya rufeta ta baya tanaji har ya tashi motarsa sai kuma taji ya kashe motar,
jim kad'an sai ta kuma jin ya bud'e k'ofar parlour nasu ya shigo,
tana ganin shi yazo ya tsaya kanta yana ta kallon ta,
sai kuma ya shafa fuskarta ya fita,
a karo na uku ya kuma dawowa ya zauna gefenta a hankali yace,
"Ummu ina sonki ciwonki na tayar min da hankali".
kai ta juya a hankali tace,
"meyasa kakeke ta zirga-zirga ka tafi mana ko meyasa kake kallo na?".
mik'ewa yayi ya shafa fuskarta cikin sanyi yace,
"wallahi kinmin kyaune yau d'in bana son d'auke idanuna a kanki".
murmushi tayi tace,
"Hamma kaima sai kaga yadda kayi kyau wallahi kamar oggo".
murmushi yayi yana fita tare da cewa,
"ai yau nake oggon Ummu yayan Usmanu d'an Ammi da baban Ibrahim jikan Hajjajo da Inna dan gatan Abba da Daddy da Nenne yayan Adam da Sadik da Halima da Aliyu".
binshi tayi da kallon har ya fita,
yana fita fita ya shiga motarsa ya tafi kai tsaye asibitin su ya nufa jikin shi a mace gaba d'aya ya rasa sukuni.

A gida kuwa Usman ne ya kalli Adam dake gefen shi cikin sanyi yace,
"Adam zan tafi damaturu zanje naga Hamma na tun shekaran jiya bamuga junaba yanzu zan tafi".
cikin sanyi Adam yace,
"Ni dai bazani ba sai Hamma ya huce ".
haka yayi shirin tsab ya fito ya sallami su Nenne da Hajjajo sannan ya fito ya bud'e motarshi ya shiga.

Ita Kuwa Ummul Hamma Umar na fita wani irin zazzab'i mai zafi ya rufeta a take taji wani irin yunk'u ri... ..





*By*
*GARKUWAR FULANI*
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*RUBUTACCEN AL,AMARI*

Page 2⃣9⃣

*Na*
*AYSHA ALI GARKUWA*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇






*JAMU NA HOLARE BALD'E*





*Y*unk'uri tayi cikin gala baita dan aman da takeyi tun bayan fitan Hamma Umar d'in nata amai d'in take tayi har jikin ta na rawa gaba d'aya ta gala baita intayi yunk'uri sai taji zuciyarya taja ta tsinke ras gaban ta na fad'uwa,
a wahalce ta tashi cikin layi da rawan sanyin zazzab'in dake bibiyarta tattare wurin da tayi amai d'in tayi ta goge filin sannan ta kashe A/C dan sanyin da taji ya rufe ta sannan ta sassake labulayen windows nata har ta konta ta kuma mik'ewa da kyar taje ta rufe k'ofar bedroom nata d'in sannan ta dawo ta konta ta gudundune cikin blanket tana jin yadda d'an cikin ta ya tattare ya dawo k'asan k'ahon zucuyarta,
yayi cus ya dena motsi,
itako lokaci d'aya wani irin fargaba da razani da tsoro mai tsanani ya rufeta haka kawai taji jikinta kamar an rufamata d'anyen fata duk zuciyarta ta raunata a hakan cikin kad'uwa da ciwon wani irin bacci ya saceta.

Shiko Hamma Umar da yake Federal Medical center duk da dama ba kullum yake zuwaba sai akwai imergency dan shi aikin shi duba govnr ne,
so yauma imergency ne ya kawoshi,
aiki sukayi cikin sauk'i shida abakin shi Dr Bashir Ibrahim,
k'arfe takwas da mintu hamsin da biyu suka fito kai tsaye office nasu suka nufa dan office en a jere suke,
suna tafiya Dr Ibrahim na bin bayan Dr Umar Ibrahim Umar d'in da ido ganin gaba d'aya yau komai yake jikin shi a mace duk motsin da zaiyi sai yace,
"Sauri nake zan Koma gidana Ummul bata da Lafiya,
kuma inaso muje gida nayi kewar Usman".
murmushi Dr Bashir yayi cikin sanyi yace,
"Dr Umar anya ko kana son kanka kamar yadda kake son Usman da Ammin ku da Ummul? ".
kai ya gyad'a mai a hankali yace,
"ina jin tausayin su ne".
a dai-dai tsakiyar farfajiyar asibitin suka tsaya sukayi shiru suna kallon juna cikin kasa kunnuwa yayin da gaba d'aya illajirin mutanen dake wurin sukayi cirko-cirko suna baza ido da kasa kunne.

Ta kasance yau Monday 27 February 2014 ranar da mutanen garin damaturu bazasu tab'a mantashi a kund'in tarihin rayuwar su da garin ba musamman zuriyar Alhaji Umar Shina
k'arfe tara dai-dai na safiyar wannan rana *BOKO HARAM* sukayiwa garin Damaturun diran mikiya inda sukayiwa garin zobe wanda forkon shigarsu ta layin uguwarsu Hamma Umar suka shigo wato gidan Ummul kenan dake nyanya line dake gujba road damaturu,
yayin da suna shiga suka rink'a sake bomb da harbe-harbe duk wanda suka kama suyi mishi kisan gillah,
lokaci d'aya garin damaturu ya hargitse ya birkice sai gudu akeyi ana neman tsiratar da rai,
😭😭😭suko tsinannun Allah ta ala sai bi suke gida diga suna kashe Al'Ummar Annabi sannan sun datse

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login