Showing 120001 words to 123000 words out of 134562 words
Chapter 41 - Rubutaccen Alamari... By Aisha Garkuwa
jikin ta,
amman ina tuni Usman ya samu damar yi mata tsotsar Lolly pop a
haka sukaita lallashin juna sannan suka rabu ta koma cikin gida ta fara shirin zuwa garin Fulɓe gun Antyn ta Garkuwa.
Washe gari da safe suka kama hanya dan tafiya ce mai nisa a tsakani,
inda Garkuwa kuwa take ta farin ciki da zuwansu tana ta shirya musu tarba ta musamman,
Alhamdulillah sun zo lafiya ga Garkuwa ga Ummul ga Usman ga Farouq ɗan Hamma Umar,
sunsha hira sosai
Inda sukayi kwanakin su cikin jin daɗi sannan suka shirya suka koma jiharsu ta Yobe sun koma lafiya sun bar Garkuwa cikin kewar Ummu da Farouq da Usman Allah ya ɗaiyiba.
Shirye-shirye suke dan tafiyar su kasancewa zasu tafi ranar juma a su tashi zuwa kasar malesia.
Ranar juma a misalin 12:00 am jirginsu ya tashi zuwa Dubai inda dagacan kuma suka hau jirgin Qatar air ways zuwa kasar malesia, sun sauka a filin sauka da tashin jirage na jalah sultan isma'il, kuala lumpur. daga nan suka ɗauki hanya da jagoran cin wasu abokan aikin ya Usman dake can da zama zuwa jalal pentaling tafiyace mai nisa sukayi saida suka wuce masjid Jamet da flea market sannan suka ɗauki hanyar pentaling street, anan ne suka tsaya a fest shin kee beef noodles suka sai abinci sannan suka wuce soho city inda duka sauƙa a ɗan madaidaicin gidan da aka basu,
wanda yake da 2 bedroom sai parlour su mai d'an girma sai kitching da dinning area gida dai ɗan dai-dai buƙatar su kuma akwai komai na kayan more rayuwa,
da duk wani kayan bukata a gidan,
a gajiye suke dan haka sukayi wanka suka ɗanci abincin da bai musu daɗiba suncine dan yunwa suka kwanta bacci.
Haka suka kwana cikin ɗan gajiya sai asuba suka tashi sukayi wonka sannan sukayi sallah suna idarwa suka ɗanyi karatu har zuwa 7:30 nasu na can wanda yayi dai-dai da kusan ƙarfe biyu kenan a ƙasarmu nan,
a hankali Ummu ta ɗanyi miƙa tare da yin hamma a hankali ta yuƙura zata tashi,
da sauri Usman dake kallon ta cikin wani irin salo ya ɗan jawota jikin shi sannan ya kuma miƙewa yana ruggume da ita ya koma kan gado da ita yana kontar da ita,
shima ya raɓa gefen ta ya konta a hankali y............
*By*
*GARKUWAR FULANI*
[12/5, 10:03 PM] +234 808 364 9787: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*RUBUTACCEN AL,AMARI*
Page 3⃣8⃣
*Na*
*AYSHA ALIYU GARKUWA*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*Wai-wai na kusa nayi tuya na manta da albasa Amman na tuno takwarancy tawa AISHA ALIYU TSAMIYA sa ranki a inuwa bazanyi littafi har na gama ban baki kyautar shafiba Insha Allah haka bazata tab'a faruwa ba dan ke tawace dan haka wannan shafi gaba d'ayanshi naki ne kiyi yadda kikaga dama dashi ana tare🤝☺😉😍😘*
*A* hankali ya kontar da ita sannan yasa mata pillows a bayanta ta yadda ta d'an taso sama kad'an kamar ya jingina nata,
A/C ya kuma k'arawa gudu sannan ya zare jallabiyar jikin shi ya ajiye gefe,
sai kuma ya haura kan gadon cikin wani irin salo ya rab'a jikin ta
kanshi ya manna a tsakiyar k'irjin ta sannan yasa hannun shi duka biyu ya zagayo k'ugunta ido ya lumshe tare da sauk'e ajiyan zuciya yana mai fidda numfashi a hankali idon a lumshe ya rink'a murza fuskarshi a kan dukiyar fulaninta yana mai k'ara k'wak'wumota joking shi tamkar zai had'iyeta,
janyota jikinshi ya k'arayi ya fara yi mata wani irin salon shafa da kissing ɗinta tako ina sai shushunar wuyanta yakeyi yana murza kanshi a k'irjinta zuwa k'asan wuyanta,
tuni yafara rikitata gaba d'aya ya kaita tsakiyar duniyar masoya a hankali ta fara mik'a tana d'an lumshe ido sai kuma ta cusa yatsunta cikin tarin sumar kanshi tana d'an murza yatsunta tare da d'an kame jikin ta,
ganin zai zautar da ita tasa hannun ta manna k'irjinta tana d'an tureshi,
yayin da shiko take hakan kamar wani salon romancing take mai gaba d'aya yagama susucewa duk ya daburce ya d'imauce ya zama tamkar zaucecce,
cikin rawan jiki yasa hannu yana zame rigar jikinta kanshi kuwa ya kife a k'irjin ta,
nanfa jikin shi yafara rawa yana shafa k'irjinta a hankali cikin wani irin bak'on yanayi da bai taɓa jiba sai jan numfashi yake da k'arfi yana murzata a jikin shi yana mai sauk'e ajiyan zuciya.
Ita Kuwa Ummul ganin yana neman wuce gona da irin yasa ta fara zubda k'ollah cikin rauni a zahiri take ganin kamar amanar Hamman ta take son ci a ranta take ganin sam auren Usman bai dace da itaba yau gashi ya Usman yana shirin kasan cewa a matsayi da Hamma Umar ya kasance a gareta a shekaru 3 da suka wuce cikin sanyi,
tasaka hannun ta duka biyu a k'irjin shi tana ɗan tureshi da janye jikin ta daga rilkon da yamata,
shi kuwa sai k'ara mak'aleta yake yana k'ara manna kanshi a k'irjin ta yana isar da sak'onnin shi masu wuyar fad'uwa,
Jiki na rawa tak'ara tureshi da k'arfi tana jujjuya kai ido cike da k'ollah,
Da kyer tasamu ta zame jikinta daga gareshi jiki a mace ta mirgina tayi juyi ta d'an zame k'asan gadon ta dunk'ule jikin ta a guri ɗaya ta manna kanta a jikin gadon ta d'an kifa guiwowinta k'asa gaba d'aya jikinta sai rawa yake tana faman zubda k'ollah tana k'ok'arin jawo blanket d'in ta rufe jikin ta,
Jiki na tsunami shima ya mirgino k'asan kusa da ita jiki babu kwari idanuwan shi duk sun canja sunyi jazir sun cicciko da k'ollah sai shek'i sukeyi alamar a ko wanne lokacin zai iya zubda k'ollah,
k'irjin shi na bugawa da sauri da sauri duk tsikar jikin shi ta mimmik'e,
Idanun shi da suke cike da k'ollah ya zuba mata naɗan wani lokaci sannan cikin disashiwar murya mai cike da rauni murya na rawa yace,
"Ummu na kiyi hak'uri ki taimaka min,
wallahi ina wahala sosai a duk lokacin da kika gujeni ina cikin wani yanayi please ki Jik'aina,
Wallahi a yanda nake ji yanzu zan cutu in baki matso gareni ba,
kinsani namiki uzuri a gida saboda a tunanin kunyace tasa kike guduna kinaga a gida muke,
Sannan haka kika yimin a yola wanda nayi zaton in munyi nesa da gida zaki tausaya min,
amman har muka dawo kin kasa amsata a matsayi mijinki duk da hakan nayi miki uzuri nace duk kunya ce,
to yanzu munyi nesa da duk wanda zakiji kunyar gaba d'ayama bama k'asar tamu amman kuma kalli yadda kike min,
haba Ummu na kiyi hak'uri kibani hak'k'ina mana please wallahi a takure nake".
Ya k'arashe maganar cikin sigar lallashi,
Itako Ummu wacce tunda ya sauk'o k'asa ta rumtse idonta da k'arfi ganin yadda ya matsota ba komai a jikin shi sai blanket da ya jawo ya rufesu,
Kuma duk maganar da yake hannun shi na kan k'irjinta,
jin yayi shirune ya k'ara matsota ya manna bakinshi a k'irjinta,
yasa ta bud'e ido cikin rauni da muryar kuka tace,
"Hamma na,
ya Usman bazan iya amincewa da kowanne namiji a duniya bayan inba shiba,
Ya Usman inajin kunyar hakan,
bazan ci amanar shiba". Ta k'arashe maganar cikin kuka mai tsanani.
A hankali yasa hannun shi ya rungumo ta tsam a k'irjinshi,
cikin tsananin mutuwar jiki yafara shafa bayanta zuwa wuyanta yana d'an murza k'irjinta a nashi k'irjin yana d'an hura mata iska a kunne tare da d'an bubbuga bayan ta har saida yaji ta sassauta kukan,
sannan ya ɗagota ya maidata kan gado ya kwantar da ita yaja mata bargo sannan ya manna mata kiss a goshinta,
Sannan yajuya jiki babu k'arfi ya shine bathroom ruwa ya sakarwa kanshi yana yi yana zubda k'ollah a haka yayi rink'a tsayuwa cikin ruwan har saida yaji hankalin shi ya dawo jikin shi sannan ya fito ya shiga kitchen ya had'a musu breakfast.
Bacci take sosai har yagama abinda zaiyi ya shirya tsab,
Sannan yaje yasake manna mata kiss a goshi ya gyara mata lulluɓin bargon yafita wurin aikin da yazo yin.
Sai wajen 12:00 pm agogon kuala lampur ta tashi daga baccin,
wanka tayi sannan tayi break,
tana gamawa ta shiga kitching tadafa musu abinci,
Sannan tadawo palour ta kunna Tv ta kwanta kan 3 seater tabuɗe data wayarta tafara chat da yan uwa,
har k'arfe 3:00 pm tana ta chat salla ke tada ita duk da kuwa da Aliyu ne kad'ai take chart d'in sai kuma Aunty Aisha Garkuwa,
Dawowar Usman yasa tayi musu sallama ta tashi ta nufi inda yake tsaye ya buɗe mata hannuyen shi,
a kunyace taje ta d'an faɗa jikin shi tana mai rumtse ido,
rungumeta yayi da k'auna yana kissin wuyanta tare da tallabo kanta yana d'an lasan lips enta,
A haka suka ɗauki lokaci mai d'an tsawo sannan tazame jikinta ta kama hannun shi suka shige bedroom,
Wanka yayi sannan sukaci abinci suka cigaba da hirarsu har lokacin sallah magrib, basu tashi daga sallayar ba har saida sukayi sallah isha'i sukayi addu'o'in su sannan cikin lumshe ido Ummul ta d'an kalleshi murya can k'asa tace,
"Ya Usman zanyi bacci yanzu dan Allah ka tasheni anjima inason ganin posting ɗin Aunty Garkuwa yau har yanzu batayi posting ba wata k'il sai anjima zatayi".
Ido ya zuba mata cikin tsananin begin ta sannan yace,
"Yanzu duk baccin da kikayi ɗazu bai ishekiba?
to zonan muyi wata magana kafin kiyi baccin".
Matsowa tayi tashige jikin shi tana mak'ale wuyan shi,
Shima hannnshi yasa ya daɗa rungumeta yana mai cusa hannun shi cikin rigar ta kamar mai raɗa yace,
"Ummu na dan Allah ki saurareni kuma inaso ki fahimceni
duk da k'issar nan ta kasance ne a tsakanin yan uwa mata amman zata wakilci yan uwa maza,
Annabi mohammad (S A W) ya aurawa sahabin shi Usman bin affan y'arshi sayyada Ruqayyat (r a) tayi wafati sannan yasake ɗaukar k'anwarta Sayyada Ummulkhursum ya aura mashi haka itama Allah ya karb'i rayuwarta sannan a hakan Annabin mu abun koyinmu yace,
"Da inada wata y'ar dana k'ara aura mishi".
Kinga idan muka duba wannan babu wani haramci ko abun kunya cikin aurena dake madadi baya da wani aibu a musulunce".
Sake tura fuskarta tayi a kirjin shi,
Da k'arfi yayi wani irin gwauron numfa shi ya rumtse idon shi yanajin kamar ya buɗe kirjin shi ya sakata a ciki dan so da k'aunarta dake ratsashi,
Ido a lumshe yaci gaba da cewa,
"Hubby duk abinda zamiyi bazai zama cin amanar Hamman muba sai dai yayi farin ciki damu domin ta hanyar aure muke tare wanda duk abinda zanyi dake sunnace zan raya babu batun cin amanar Hamma na a ciki,
Nasani da wahala amma ki daure kiyi hak'uri kisauke nauyin dake kanki kiban dama na rab'i jikinki kibani hak'k'ina ki dena sawa ranki amanar d'an uwana zanci".
D'ago kanta tayi tana kallon shi,
suna haɗa ido ya ɗaga mata gira tare da kashe mata ido d'aya,
da sauri tasake maida kanta ta cusa fuskar ta a kirjin shi,
sake matsota yayi, suna rungume da juna cikin rad'a yace,
"Nafa gaya miki tun ba yauba kin sani mijinki mai yawan buk'ata ne".
Shigowar sak'onni a wayar Ummul yasa yaɗan sassauta rik'on da yayi mata ya janyo wayar yana dubawa abinda Ummul ke jirane ya shigo posting en GARKUWA sai kuma sakonni da dama da suke ta shigowa a jere-a jere na jaje da ta'a ziyyar Hamma Umar a kowanne group da take, kallon shi take dan tana son gano abinda yake gani,
hannu tasa ta karɓi wayar shikuma jiki a mace ya tashi yashiga
Wanka ya shiga.
Ita kuwa Ummul yana shiga bedroom en ta gyara konciyar ta kan 3 str forko kan sunan Garkuwa ta shiga inda ta samu yau bata turo mata page d'in yau d'inba sai gargad'in da tayi mata na karfa ta karanta page d'in *Rubutaccen al'amari* na yau d'in,
tana ganin haka sai ta lumshe ido tana jin hawaye mai zafi group en Aysha Ali garkuwa fan's ta shiga inda tana shiga ta samu page d'in a forko,
hannu d'aya tasa ta dafe k'irjin ta sannan ta fara karanta page d'in,
tana farawa hawayen da take matsewa ya tsiyayo a hakan taci gaba da karanta page en inda yake tuna mata wannan ranar da bazata tab'a mantawa ba a zahiri karatu takeyi amman a bad'iri ganin abun take kamar yanzu yake faruwa karatun take tana kuka mai tsananin ciwo a zuciya kuka mai tafiya da numfashi tana zuwa dai-dai inda aka yanka Hamma Umar d'in nata ta wurgar da woyar a tsakiyar parlour kan carpet kife kanta tayi a jikin kujerar ta saki wani irin raunaceccen kuka mai toshe numfashi tanayi tana cusa kanta jikin kujera tana,
"Allah ya isa Allah ya isana sun cuceni sun maida min d'ana maraya sun kashe mai uba tun bai fito duniya ba,
Allah ya isa a gabana sunka kashe min d'an uwana jigona farin cikina sun cuci Ya Usman sun maidashi baida d'an uwa sun cuci Ammi sun kashe mata d'anta sun yashe min farin cikin rayuwata sun barni cikin nadama har k'arshen rayuwata".
haka ta rink'a kuka da surutai a hankali numfashin ta ya rink'a cushewa lokaci d'aya ta fara fita hayyacin ta.
Shiko Usman yana fitowa wonka 3 qutr ya saka sai d'an shert nashi mai taushi mai ya d'an shafa sannan ya fisa turaru kanshi masu sayin k'amshi yana gama kimtsawa ya fito parlour.
Yana fitowa ya nufi inda taken dan ganin halin da take ciki yasa shi k'arasawa gurinta da sauri yana zuwa yasa hannu ya ɗagota idanta yagani sun canja kala gaba ɗaya jikinta ya saki ga zafi da yayi kamar wuta tana fisgar numfashi da kyar, rungumeta yayi sosai a jikin shi yana firgice duk jikin