Showing 42001 words to 45000 words out of 134562 words
Chapter 15 - Rubutaccen Alamari... By Aisha Garkuwa
kam zatayi mubaya'a ta hak'ura a zauna lafiya,
kanta ta kife kan damtsen hannun shi cikin takaici ta datsa mishi cizo mai zafi,
idon shi ya rumtse da k'arfi tare da sake mata hannun cikin rauni yace.
"Ahhh shihhhhh Khairi cijeni in har cizon zaisa ki huce amman dan Allah karki sake cewa na keta miki haddi shin kin manta cewa,
*ana zaujiki* ni mijin kine amman kike cewa na keta miki haddi."
bata kulashi ba sai kukan ta kuma sakewa ganin haka ya mik'e zaune cikin tarin kunya ya jawo blanket ya rufe su dan shi da kanshi bai san meyasa yake k'asa control d'in kanshi ba a kan Khairi sai yayi abu yazo yana jin kunya shi da kanshi bai san ma cewa shi yana da shawa'a ba da har zata sashi zaucewa,
ido ya lumshe ya jawo bosses d'in shi ya saka a hankali ya jawo ta jikin shi k'irjin ta ya manna kan nashi cikin kauda kai ya jawo zanin ta ya d'aura mata a jikin ta sannan,
ya kontar da ita gefen shi ya d'an yi mata rumfa da k'irjin shi bakin su ya manne wuri d'aya tare da tallabo kanta yayi mata wani irin kiss mai cike da sak'onni masu kauda tunanin mutun,
itama shiru tayi tana kallon fuskar sa shiko idanun shi a lumshe,
a hankali ya zame bakin shin tare da bud'e idanun shi da tuni sun sake k'ak'k'an cewa sunyi jazir sai ya kamo lips d'in shi yana tsotsa tamkar yaro yana kallon ta cikin wani irin yanayi sai ajiyan zuciya yake sauk'e wa,
itama idon ta rumtse sannan ta kamo lips d'in ta daya gama tsotsewa yanzu ta ciza ta ciki kuma taci gaba da tsotsar lips d'in,
sunkuyo wa yayi tare da kauda kai hannun shi ya cusa cikin k'irjin ta bak'in shi ya kai dai-dai kunnen ta cikin rad'a yace.
"Zo muje in miki wonka Khairi zakiji sauk'i."
shiru tayi tana kallon fuskar shi d'aya kawar tana jin yadda yake murje mata k'irjin zuwa yanzu mamaki Hamma Umar yake bata ga wani irin tsoron shi da take ji,
Shi kuwa ganin batayi magana ba ya sunkuyar da kanshi ya d'an laso lips d'in ta sannan ya juya ya nufi toilet ita kuwa ido ta tsura mishi tana kallon surar jikin shi tana mai cike da takaici wai Hamma Umar ne mijin ta ,
ruwan d'umi ya had'a sannan ya dawo ya d'auke ta cid'ak,
suna shiga cikin toilet d'in ya tsayar da ita,
sai kuma yayi maza ya ruggumota jin wani irin k'ara da ta saki sannan ya kalli k'afafun ta gaba d'aya sai rawa suke kamar mazari alamun bazasu iya d'aukar taba, k'ara
ruggume ta yayi cikin tausawaya ya rink'a shafa kanta tare da cewa,
*"Aaspet* sannu."
rugume shi itama tayi tana yarfa hannu ,
k'ara matsota jikin shi yayi yana cewa.
*"Bas bas bas* ya isa ya isa kiyi hak'uri *bitirajjaki* khairi, ki dakata."
kuka takeyi har lips d'in ta na rawa dan azabar da takeji,
kamota yayi cikin kauda kai ya kunce zanin sannan ya kamo hannun ta suka shiga cikin baf d'in ruwan d'umin a hankali ya zaunar da ita sannan shima ya zauna ya rink'a gasa mata jikin ta da ruwan d'umin yanayi yana cemata.
*"ana aspet*"
ita kuwa hannun shi kawai ta rik'e gam ta cusa kanta a k'irjin tana jin ruwan d'umin yana ratsata,
a haka cikin lallama ya mata wonka tsab sannan yasa ta tayi wonkan tsaki shima wonkan yayi sannan ya jawo towel ya d'aura a k'ugunshi sannan ya dagota itama ta tsaya lokaci d'aya sai hawaye car-car a idanun ta,
sunkuyo wa yayi yana kallon yadda har yanzu k'afafun ta na rawa a hankali yace.
"Har yanzu kina jin zafi?."
gini ta dafa ta fara tafiya a hankali tana yarfa hannu d'aya hawaye na zuba murya can k'asa tace.
"Mugu kawai ka ketani ba ko imani kana kuma cemin har yanzu inajin zafi."
ya jita sarai amman sai yayi murmushi ya d'ago ta ya kaita d'aki zanin gadon ya tattara ya duk'un k'une yana b'ata fuska dan baya son ganin jini a rayuwar sa tsikar jikin shi ke tashi,
wani zanin gadon ya shimfid'a bayan ya gyara wurin ya zaro doguwar riga ya zira mata sannan ya kimtsa kanshi,
yana gayawa ana kiran sallan maggariba d'an haka ya shimfid'a musu carpet yaja su sukayi sallan makariba tare da insha don lokacin ishan yayi,
sannan
ya mik'e ya shiga kitchen ferfesu ya had'a mata da tea sannan ya gasa mata nama ya had'o komai kamar mai jego yazo ya ajiye a parlour,
cikin d'akin ya koma konce ya sameta kan carpet d'in tana ta rawan sanyi gaban ta ya tsuguna cikin kula yasa hannu ya shafa goshin ta da wuyan ta zafi jau yaji alamun zazzab'i,
baiyi magana ba sai dagota yayi ya dawo parlour da ita zama yayi ya jawota jikin shi cup d'in tea d'in ya jawo a hankali yace.
"Khairi dan Allah ki dena kukan kisha tea sai in baki maganin insha Allah zaki samu sauk'i."
kai ta juya mishi alamun bazata shaba sai hawaye,
matsota yayi jikin shi cikin tsuke fuska yace.
"Zaki Sha ko sai nayi na biyu?."
cikin rawan murya tace.
"Hamma Umar zan mutu kayi hak'uri."
"Toh kisha tea in baki maganin."
tsoron shi yasa ta d'an sha tea d'in sannan taci naman kad'an daga nan ya bata maganin,
sannan ya kunna TV a inda ya samu tashar Bollywood sun Sa film d'in *kal ho naa ho*
sai ya jawota jikin shi ya rugume ta yana jin yadda take rawan sanyi jikin ta kamar wuta sai ajiyan zuciya take sauk'e wa,
tana manne a jikin shi tana kallon tv
a haka har bacci ya tafi da ita.
11:00 pm ya mik'e da ita a jikin shi dan yaji gari yayi shiru kai tsaye d'akin shi ya wuce da ita yana zuwa ya kontar da ita kan gadon shi daya sha gyara sannan ya dawo parlour ya kashe komai na wuta sannan ya koma d'akin shi,
wonka ya sakeyi sannan yayi al'wala yazo yayi ta nafilfili har zuwa 12 sannan ya jawo qura'anin shi ya fara karatu cikin sauti mai sanyi murya cike da tauhidi da tajwidi gaba d'aya ya hallarto da kushi'inshi,
haka yayi ta karatu har zuwa k'arfe 2 na dere sannan ya mik'e a hankali ya zauna bakin gadon yana kallon yadda taketa duk'unk'unewa alamun sanyin takeji,
konciya yayi gefen ta cikin sauk'e ajiyan zuciya a hankali ya jawota gare shi,
hannun shi yasa yana shafa fuskar ta da ta d'an kumbura tayi ja dan kuka,
ita kuwa cikin baccin taji d'umin jikin mutun kusa da ita haka yasa sai k'ara matsoshi takeyi tana caku moshi,
ido ya tsura mata ganin yadda ta tsuke bak'in ta ta manna shi kan k'irjin shi murmushi yayi ganin gaba d'aya ta cakumo wuyan shi,
ta rik'e shi gam sai murza k'afafun ta takeyi a jikin shi,
haka yasa lokaci d'aya ya fara dabur cewa jawota ya kumayi sannan ya cusa hannun shi cikin rigar ta ya rink'a d'an yi mata tausa,
ita kuma sai mik'a takeyi tana lumshe ido,
a haka ta k'ara tunzuro buk'atar shi,
tuni ya susuce a kanta jiki na rawa ya zare mata rigar sannan ya rink'a murzata da juyata,
cikin gigin bacci ta ji salon daya zarce tunanin ta a hankali ta bud'e idanun da sauri ta fara tureshi a firgice ta rik'o hannu shi murya na rawa tace.
"Wayyo Allah Hamma Umar ka tausaya min mana kasheni kake son yi ko? zafi wallahi."
rufe ta yayi da k'irjin shi a hargitse yace.
"Ahh! Ahhh! bazaki mutu ba kiyi hak'uri ki nitsu bazan ji miki ciwo ba wallahi zakiji ba wuya."
ina ita kam tureshi takeyi tuk'uru,
shiko ya rigada ya gama d'imau cewa,
dan haka bai sarara mata ba har saida ya samu nitsuwa ,
ita kuwa gaba d'aya ta sake bata ko numfashi mai k'arfi,
haka ya kwana mak'ale da matarsa sai sanya mata al'barka yakeyi yana shafa kanta,
bai san cewa ita kam Ummul bata cikin hayya cinta tana jinshi tana kuma ganin shi amman ta k'asa magana bare kuka sai hawayen dake bin fuskar ta ko yatsarta bata iya motsawa,
A haka suka kwana sai da Asuba da yayi mata wonka ne ta dawo haiyacin ta tun a toilet d'in ta rink'a kuka tana magiya da rok'on shi,
ya maida ta gidan su ita kam zata koma gun Nennen ta,
a haka sukayi sallan Asuba suna idarwa ta tasa sabon kuka tana rawan jiki dan yunwa da wahala da bacci ga zazzab'i tace.
"Wallahi ni gida zan koma ka medani gun Nenne na dan Allah Hamma Umar ka meyar dani gida."
ta k'arishe maganar cikin rauni,
shi kuwa ido ya zuba mata tare da cewa.
"Meyasa zan medeki gida?
en kin koma me zaki ce musu?, kin san Adam kuma inya ganki a gida kin san me zai miki kam ko?."
kai ta tonk'oshe cikin raunin fuskar cike da k'ollah da tsoro tace.
"Ayyah dan Allah Hamma ka kaini gun Nenne na ka hana ya Adam dukana plxx zanje gun Nenne na."
sai ta kuma kife kai jikin gado ta rink'a sheshshek'a,
ganin yadda gaba d'aya jikinta ya nuna bata da lafiya yasa ya matso gareta ruggume ta yayi a hankali yace.
"Toh ya isa haka kibar kukan bari in had'a miki breakfast ko."
zame jikin ta tayi ta zauna tana goge k'ollan dake bin fuskar ta,
shi kuwa kitchen ya shiga ya had'a musu breakfast sannan ya ajiye musu a parlour ,
amman fir tak'i cin abin cin tuni mayafin ta na hannun ta ita dai a tafi,
haka yasa shima baici komai ba wonka yayi ya shirya sannan ya dawo parlour,
tana ganin shi ta mik'e tare da binshi da harara k'asa k'asa,
shi kuwa ido ya zuba mata ganin k'atuwar jakar da ta ciko da kayan kamar wacce zata koma,
gashi ko tafiya da k'er takeyi ba yadda baiyi ba ta ajiye jakar tak'i ta rege kayan ma tak'i,
murmushi kawai yayi ya karb'a mata jakar suka fita sannan ya rufe gidan,
suka shiga mota suka kama hanyar potaskum d'in,
tunda suke tafiya ba wanda yayiwa d'an uwanshi magana.
A gida potaskum kuwa gaba d'aya mutanen gidan kowa na y'an harkokin shi,
Abba ma yau yana gida
Ya Adam da ya Sadik da Aliyu duk suna parlour Nenne ita kuwa Nenne tana parlour Abba ya Usman kuwa yana parlour Hajjajo suna d'an tab'a hira duk da zuciyar shi bata da nitsuwa,
gaba d'aya tunanin shi na kan Ummul lokaci guda numfashi sa ya fara cushewa ,
jin hakan yasa ya sallami Hajjajo ya fita dan yaje ya b'uya yayi ta kuka dan in numfashi sa ya fara cushewar da tunanin sai yayi ta kuka yake jin dama-dama,
haka yasa kai tsaye ya nufi harabar gidan motar shi ya bud'e ya shiga ya rufe kanshi ya kifa kai a jikin siterin ya rink'a kuka mai ciwo a zuciya.
10:12 na safe Mati mai gadi ya bud'ewa Hamma Umar gate d'in gidan yana shiga gefen motar ya Usman yayi parking,
kasan cewa glass d'in motar Usman tintek ne Hamma Umar bai ga Usman d'in a ciki ba,
shi kuwa Usman ya gansu so baya son ya fito Hamma Umar yaga fuskar sa a yadda yayi kuka yanzu yasan zai saka d'an uwanshi a firgici yasan Hamma Umar zai gigice in ya ganshi shiko baya sun Hamma Umar ya gane yana da wata matsala.
Su Hamma Umar d'in kuwa yana yin parking Ummul tasa hannu ta bud'e marfin motar da niyar zata fice,
hannun ta ya kamo da sauri ya jawota jikin kujerar,
gyara zaman shi yayi ya d'an juyo gareta tafin hannun shi ya manne da nata tafin hannun ido ya d'an zuba mata cikin sauk'e numfashi sannan ya kuma lumshe idon a hankali yace.
"Khairi gudu na kikeyi ko? sauri kike kibar inda nake ko?."
hannun ta rink'a k'ok'arin kwancewa ta k'asa dan ya hard'e yatsun ta cikin nashi yatsun kallon ta ya kumayi a hankali yace.
"Ke baki iya sallama mijin ki ba ko?."
a kufule cikin jin tsanarshi tace.
"Eh d'in ban iya ba ba'a koyamin ba."
murmushi yayi cikin zafin nama ya fizgota jikin shi tare da matsota sannan ya d'an d'ago fuskar ta,
harshen shi ya d'an zaro tare da kad'a mata shi sannan ya lumshe yace.
"OK haka nefa Ashe ban koya miki ba,
karki damu toho yanzu in koya miki yadda akeyi."
ido ta zaro ganin yadda ya ruggume ta baki ta bud'e da niyar mishi tsiwa,
sai kuma ta zaro idanun woje jin yadda ya manne bak'in shi da nata yana mata tsotsar lolly pop,
shi kuwa sai lumshe ido yakeyi,
ya Usman kuwa tunda yaga Hamma Umar d'in nashi ruggume da Ummul a take yaji numfashi sa na fizga zuciyar shi na harbawa da k'arfi kamar zata faso k'irjin shi ta fito zufa ta fara keto mishi tako ina a take jijiyoyin jikin shi sukayi rud'u-rud'u k'irjin shi ya dafe da k'arfi jin kamar ana soka mishi allurai,
ido ya rumtse da k'arfin dai-dai lokacin da Hamma Umar yake kissing d'in ta,
wani irin tarine mai k'arfin ya turnu k'eshi gaba d'aya ida nunshi suka firfito hannun yasa ya to she bak'in sa wai dan kar Hamma Umar d'in yaji,
amman ina tuni tarin ya kufce mishi tarin yakeyi sosai har numfashi sa na fizga da k'arfi tuni ya fara gigicewa yana buga jikin motar,
shi kuwa Hamma Umar jin tarin a cikin motar B'iyayen nashi yasa ya zame bak'in shi daga jikin Ummul d'in cikin tsoro da mamaki yadda tarin ya sark'afe mishi da sauri ya nufi gaban motar har jikin shi na rawa ya bud'e marfin motar,
yana bud'e wa Usman ya fad'o jikin shi,
shi kuwa ruggume shi yayi da k'arfi tare da zaro idanun cikin tsananin tsoro da firgita gaba d'aya jikin shi rawa yakeyi ba abin da yake furtawa sai jujjuya kan Usman d'in yakeyi yana cewa.
"Usmaaan ! Usmaaaaaan!."
sai kuma ya k'ara matsoshi jikin shi ganin wani irin yunk'uri da Usman d'in keyi,
shi kuwa Usman k'irjin shi ya rik'e tare da damk'o hannun d'an uwanshi yayi wani irin kakari da k'arfi har jikin shi na karkarwa ,
aman jini ya rink'a yi bak'ik'k'irin dashi guda-guda sai ya damk'o hannun d'an uwan nashi yayi kakari,
ita kuwa Ummul gaba d'aya karkarwa takeyi da dafa jikin motar tayi tana tafiya a hankali har ta isa gaban su hannun ya Usman d'in ta rik'e da k'arfi cikin gigicewa da tsoro ta saki wani irin k'ara mai k'arfi kawai sai ta fad'a jikin Hamma Umar d'in a sune,
shi ma ya Usman lokaci d'aya numfashi sa ya fara d'auke wa,
Allah sarki Hamma Umar gaba d'ayansu ya had'a ya ruggume su cikin tsinkewar jijiyoyin jikin shi gaba d'aya ya zame ya zauna a k'asa kanshi ya rink'a murzawa a jikin motar Usman cikin wani sauti mai tsananin rauni yace.
"Usmaaan kar kayi min haka Usman karka barni ni kad'ai Usman wazai meye min gurbin ka wayyo Allah wayyo d'an uwana wayyo Ammina ina kike Usman zai tafi ya barmu wayyo Abba d'an uwana zai tafi ya barni ni kad'ai ba Uba ba d'an uwa."
ruggume Usman da Ummul d'in ya kumayi da k'arfi Abba ya rink'a kira da k'arfi dai-dai lokacin daya ga numfashi Usman yana ficew....
By
*GARKUWAR FULANI*
πππππππππ
*RUBUTACCEN AL,AMARI*
Page 1β£9β£
*NA*
*AYSHA ALI GARKUWA*
πππππππππ
*Wannan shafi naki ne kad'ai Firdausi Sodaggi ke da members naki na matan k'warai na baku kyautan wannan shafi gaba d'ayan shiπ€ππ*
*QAULIKI HAQQUN SAFIYYA HUGUMAππ» ALMUSLIM AKUL MUSLIMπ€π ZADAKILLAHU FIKHRAN WA ILMANππ», WAYATTAQINALLAHU JAMI'ANππ»π€ππ€*
*R*uggume su ya K'ara yi cikin tarin firgici yana tallabo kan Usman yana mannawa a k'irjin shi tare da rumtse ido da k'arfi yana fad'in.
"ya rabbi ! Ya k'adir ! Allah kaine gatana kaine gatan dukan bayin ka Allah kaine mai rayawa da kashewa Allah kaine mai bada lafiya ya Allah ka jib'amci lamuran d'an uwana Allah ka rayamin d'an uwana,
shima Usman k'amk'ame Umar d'in yayi cikin fitar hayya cinshi da azabar da yakeji,
Ummul kuwa manne take a jikin Hamma Umar d'in tayi luf a sume,
su Abba kuwa tun k'aran da Ummul tayi na fari sun ka fito cikin mamaki jin muryar Ummul d'in a gida ya Adam da Sadik kuwa jin muryar Hamma Umar yana kiran Abba da karfine yasa suka fito a guje gaba d'aya harabar gidan suka nufa,
Hamma Umar kuwa gaba d'aya jikin shi rawa yake tsoro da firgicin zai rasa d'an uwan nashi gaba d'aya sai ya resa k'arfi jikin nashi haka ya zauna dir sham a k'asa yana ruggume dasu yana wani irin kuka mai cike da firgici da tsoro da kad'uwa gaba d'aya ya resa halin da yake ciki duniyar ta mishi duhu,
su Abban suna fita da gudu sukayi inda suke jin sautin kukan Hamma Umar d'in da sautin fuzgar numfashin Usman d'in,
suna zuwa Abba ya durk'usa gabansu cikin tarin firgici da ganin ikon Allah ya kamo hannun Usman cikin tashin hankali yake kiran shi.
"Usman ! Usman ! Innalillahi."
sai ya kumu kalli Adam da gaba d'aya jikin shi rawa yake cikin rawan murya yace.
"Adam fito da mota mu tafi asibiti."
sai ya kumma kalli Ummul dake kwance luf jikin Hamma Umar d'in tana sume cikin jin tsoron lamarin ya kalli Umar tare da cewa.
"Umar meke faruwa da sune?."
ina ya kasa magana sai k'ara ruggume Usman da ummul d'in yakeyi,
shi kuwa Usman cikin tarin ya kamo hannun Adam d'aya juya zai fito da mota numfashi na fizga tare da zarewan idanu yace.
"Ad..! Ada..! Adam Karku kaini asibiti Abbah Ku barni a gida."
sai ya kuma carkewa da tari sai ya rink'a amayo da jini guda-guda bak'k'ik'irin dashi,
cikin a man ya kamo hannun Umar d'aya gama mutuwan zaune yace.
"Hamma na karku kaini ko ina ku barni a gidan ku maidani cikin gida."
Hamma Umar kam kanshi ya kife a jikin Usman d'in cikin rawan murya da baki yace.
"Usman d'an uwana ya za'ayi mu barka a gida a cikin wannan halin da kake kayi hak'uri muje asibiti."
hannun Umar d'in ya rik'o dan ya fara jin numfashi sa na dawowa tunda ya amayar da bak'in jinin hawaye na bin fuskarsa zufa na ketomai tako ina
cikin murmushi k'arfin hali yace.
"Toh su asibiti zasu hanani mutuwa ne in lokaci na yayi? nasan dai mutuwa ce kuke tsoro kuma in lokaci yayi ba makawa Hamma Umar ka tunafa Abba ka sani tun ina yaro kuke fama dani ko yaushe muna hanyar asibiti ban workeba yanzu kuma ko anje ba lallai a samu nasara