Showing 180001 words to 180068 words out of 180068 words

Chapter 61 - Sabo Da Kaza By Surayyah Dee

18 Dec 2025

8750

da zumunci irin na ki
Na gode Ubangiji ya sanya albarka a dukiyarki da ya'yanki".
Hawaye ya zubo mata ta ce "Nima kune mafi soyuwa a dukkan yan'uwana. Àllah ka shaida na cika wasiyyar Abba!
Àllah ya sanya albarka da alhairi a dukkan rayuwarku da ahalinku, ya dauwamar da aurenku har a aljannah".
Gudale cikin rauni ya ce "Ameen Ameen ya Ukti wa iya ki".



Karshe.
Alhamdulillah!
Sai mun ha'du a sabon littafi na gaba.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login