Showing 189001 words to 192000 words out of 257722 words
Chapter 64 - Halysaah Book 2 By Khaleesat Haydar
baki da lokaci muna ta revision a school kuma ba da wuri za mu gama ba saboda course ne me uban yawa ga exam ranan Monday, haba ya fiye fitina wannan Housemate din naki wallahi, Ajay ya fi sa saukin kai shi sa tamu ta zo daya da shi tun asali" A haka Safiyyah ta ja Khaleesat suka koma apartment dinta, banda murmushi babu abinda Safiyyah take bayan ta sauka a Lyft taga babu motar Ajay a parking space... Khaleesat da Safiyyah sun sakankance suna ta game tun shigowarsu apartment din ko wacce rike da Wireless Controller a hannu, Safiyyah sai nishadi take abun nema ya samu bakinta har kunne, wayar Khaleesat ne ya fara vibrate a jaka, Safiyyah tayi pausing game din da suke, Khaleesat ta ciro wayar a jaka ta kalli Safiyyah tace "Shi ne yake kirana" Safiyyah tace "Housemate din?" Khaleesat ta gyada mata kai, Safiyyah ta hade rai tace "Ɗaga kice masa muna ta jin yunwa mun dawo apartment dinki muna girki yanxu" Khaleesat tace "Toh" Picking call din tayi ta kai kunne a hankali tayi masa sallama, Safiyyah ta mike ta tafi kitchen don yunwa ma take ji, hadadden Jollof rice ta gani da chicken lap har biyu, ta juyo masu jollof din da chicken laps biyu a plate ta saka cokali ta bude fridge ta debi soft drink biyu ta dawo parlon, bude baki Khaleesat tayi tana kallonta, sai kuma ta fara dariya tace "Wallahi ba ruwana na Ajay ne, ni ban yi girki ba, gwara ki maida masa abincinsa" Safiyyah ta zauna tace "Ke ya fa ci ya rage ne, raguwa ne wannan..." Khaleesat tana kallon abincin tace "A ina kika gani?" Safiyyah ta fara cin abincin tace "A gantale a kitchen mana, alamar ya koshi" lumshe ido Safiyyah tayi tace "Ke kin ji dadin abincin kuwa? Wallahi wannan matarsa ta huta, ko ince ya huta, duk ranan da matarsa ke jin iskanci taki masa girki ya girka kayansa, gaskiya wannan yarima ne me capacity, uwa uba ga tsafta" Khaleesat ta dau spoon ta debi abincin ta kai baki, sosai ya mata dadi ita ma, ko wa ya koya masa girki haka oho, Safiyyah na cika baki da shinkafa tace "Kin gaya ma Housemate din abinda nace maki?" Khaleesat ta gyada mata kai alamar ta gaya masa, tass suka cinye abincin suka ci gaba da game dinsu dama gashi duk ba sallah suke ba, Wajen karfe biyu da rabi aka bude kofar parlon, daga Safiyyah har Khaleesat suka juya da sauri, Tsaye Ajay yayi a bakin kofar parlon yana kallonsu, a hankali Safiyyah ta dora ma Khaleesat Game controller din hannunta a kan cinyarta, cikin dubara ta matsar da plate din abincin da suka ci kusa da Khaleesat.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah, ur evidence* 07087865788
HALYSAAH PAGE 81.... Khaleesat ta langwabar da kai tana kallon Ajay a hankali tace “Good evening” Ya kusa 30 seconds tsaye yana kallonsu ya ki cewa komai, Safiyyah ta jawo handbag dinta a hankali ta rataye a kafada tana kallon Khaleesat murya kasa kasa tace “Kar Ya Musty ya fara kirana ni zan tafi gida” A tare suka bi Ajay da kallo ganin ya rufe kofar parlon ya cire makullinsa ya nufi staircase ya wuce sama, Safiyyah ta maida handbag dinta ta ajiye gefe tana washe baki tace “Ba daxu daxun nan na gama ce shi da matsala ba, maki ba ta cinye sannan ta ajiye ta dau Controller din da ta ajiye kan kafar Khaleesat zata ci gaba da yame din tana cewa “Ai ba abinda zai ce mana wallahi, yana da saukin kai” Khaleesat tayi dariya tace “Kika san me yaje daukowa a sama, ni dai ba ruwana wallahi…” Tana fadin haka ta mike tsaye tana dariya, Safiyyah ta kara jawo handbag dinta da ta ajiye ta makala a hammata ta mike tsaye ita ma tace “Mu je ki bude min kofa ni dai kafin Ya Mustapha ya fara nemana” Khaleesat ta dafa kujera ta dinga dariya ba kakkautawa, Safiyyah ta hade rai tace “Meye haka don Allah, ina makullin gidan yake ni dai ki bude min in wuce” Ganin Khaleesat taki kulata sai dariya take babbakawa, Safiyyah ta fixgo handbag din Khaleesat ta bude ko zata ga makullin gidan a ciki amma bata gani ba, tace “Ni don Allah meye abun dariya, ki bude min kofa in tafi kar yayana ya fara nemana mana” Khaleesat tace “Ki tafi ina? Ai wallahi babu inda zaki je ki bar ni a gidan nan, ba ke kika ce mu zo muyi game ba” Safiyyah tace “Da nace mu zo daxi daxun nan na gama ce maki ba shi da matsala ba, wallahi dama nasan bazai ce mana komai ba don kowa yasan PS da shiga rai, ai ba kowa ne fitinanne ba” Plate din abincin da suka ci ta dauka la kankare sauran shinkafar jiki ta cinye sannan ta ajiye ta dau Controller din da ta ajiye kan kafar Khaleesat zata ci gaba da game din tana cewa “Ai ba abinda zai ce mana wallahi, yana da saukin kai” Khaleesat tayi dariya tace “Kika san me yaje daukowa a sama, ni dai ba ruwana wallahi…” Tana fadin haka ta mike tsaye tana dariya, Safiyyah ta kara jawo handbag dinta da ta ajiye ta makala a hammata ta mike tsaye ita ma tace “Mu je ki bude min kofa ni dai kafin Ya Mustapha ya fara nemana” Khaleesat ta dafa kujera ta dinga dariya ba kakkautawa, Safiyyah ta hade rai tace “Meye haka don Ailah, ina makullin gidan yake ni dai ki bude min in wuce” Ganin Khaleesat taki kulata sai dariya take babbakawa, Safiyyah ta fixgo handbag din Khaleesat ta bude ko zata ga makullin gidan a ciki amma bata gani ba, ana ciki toco “Mi don Alich hun dariva bi hudo mir bofo in tafikika ce mu zo muyi ga ba” Safiyyah tace “Da nace mu zo muyi game tunda kin san baya so ba sai kice min A’a ba, ta yaya ni zan san baya so a taba masa kayansa, kin ga kar raina ya baci ki bude min kofa in tafi gida, wannan wani irin iskanci ne ana magana kina dariya” Dariya kawai Khaleesat take yi kamar zata shide, ran Safiyyah yayi mugun baci ta kankance ido tana kallon Khaleesat, Ikci Ikci take kallon sama kar Ajay ya sauko ya riske su, a fusace tace “Wallahi ban san haka kike ba da bazan biyo ki ba, ina zaman zamana kika ce min akwai Ps5 a gidan nan, in baki gaya min ba ta yaya zan sani, nayi da na sanin biye ki wallahi” Shiru tayi ganin Ajay na saukowa downstairs, Khaleesat ta hadiye dariyar da take tana kallonsa, Safiyyah ta sha kunu bayan ta koma gefen Khaleesat ta tsaya kamar masu jiran hukunci, shi dai ko kallonsu bai yi ba ya nufi kofa ya bude ya fita, da sauri Khaleesat ta tafi tana lekasa ta windon parlor, motarsa taga ya shiga ya tafi, ta dinga kyalkyala dariya tana kallon buge ko zata ga makullin gidan a ciki amma bata gani ba, tace “Ni dori Allah meye abun dariya, ki bude min kofa in tafi kar yayana ya fara nemana mana” Khaleesat tace “Ki tafi Ina? Al wallahi babu inda zaki je ki bar ni a gidan nan, ba ke kika ce mu zo muyi game ba” Safiyyah tace “Da nace mu zo muyi game tunda kin san baya so ba sal kice min A’a ba, ta yaya nı zan san baya so a taba masa kayansa, kin ga kar raina ya baci ki bude min kofa in tafi gida, wannan wani irin iskanci ne ana magana kina dariya” Dariya kawai Khaleesat take yi kamar zata shide, ran Safiyyah yayi mugun baci ta kankance ido tana kallon Khaleesat, Ikci Ikci take kallon sama kar Ajay ya sauko ya riske su, a fusace tace “Wallahi ban san haka kike ba da bazan biyo ki ba, ina zaman zamana kika ce min akwal Ps5 a gidan nan, in baki gaya min ba ta yaya zan sani, nayi da na sanin biye ki wallahi” Shiru tayi ganin Ajay na saukowa downstairs, Khaleesat ta hadiye dariyar da take tana kallonsa, Safiyyah ta sha kunu bayan ta kankoma gefen Khaleesat ta tsava kamar masu iiran hukunci 100taga ya shiga ya tafi, ta dinga kyalkyala dariya tana kallon Safiyyah dake maka makale jikin windown ita ma tana lekansa, bata ma san sanda ta zo jikin windan ba, Safiyyah ta washe baki tace “Atoh ba nace maki bazai ce mana komai ba amma duk kika bi kika firgice, ai Ajay mutum ne, shi dai kar ka masa rashin kunya kawai” Bata jira cewar Khaleesat ba ta koma gun game din, Khaleesat tace “Ba gida kika ce zaki tafi ba Ya Mustapha na kiran ki” Safiyyah taki tanka ta tana gyara zama ta ci gaba da game dinta, Khaleesat ta dau plate din da suka ci abinci ta kai kitchen, bude baki tayi ganin ashe duka abincin Safiyyah ta juyo masu suka cinye, gashi ya dawo ya tarar suna masa game tasan kuma dole sai yayi mata magana ko ba yau ba, ga kuma an cinye masa abinci, jingina tayi jikin cabinet din kitchen din, ko dai kawai ta dafa masa wani abincin ai ba sani zai yi ba, fara harhada ingredients din da zata yi girkin tayi, sai ga Safiyyah ta shigo kitchen din tace “Don Allah ki zo mu ci gaba mana, tunda bai ce mana komai ba alamar va bamu permission kenan ai.daryjar da take tana kallonsa, Safiyyah ta sha kunu bayan ta koma gefen Khaleesat ta tsaya kamar masu jiran hukunci, shi dai ko kallonsu bai yi ba ya nufi kofa ya bude ya fita, da sauri Khaleesat ta tafi tana lekasa ta windon parlor, motarsa taga ya shiga ya tafi, ta dinga kyalkyala dariya tana kallon Safiyyah dake makale jikin windown ita ma tana lekansa, bata ma san sanda ta zo jikin windan ba, Safiyyah ta washe baki tace “Atoh ba nace maki bazai ce mana komai ba amma duk kika bi kika firgice, ai Ajay mutum ne, shi dai kar ka masa rashin kunya kawai” Bata jira cewar Khaleesat ba ta koma gun game din, Khaleesat tace “Ba gida kika ce zaki tafi ba Ya Mustapha na kiran ki” Safiyyah taki tanka ta tana gyara zama ta ci gaba da game dinta, Khaleesat ta dau plate din da suka ci abinci ta kai kitchen, bude baki tayi ganin ashe duka abincin Safiyyah ta juyo masu suka cinye, gashi ya dawo ya tarar suna masa game tasan kuma dole sai yayi mata magana ko ba yau ba, ga kuma an cinye masa chinni inaine tavi ilkin cabinet din bitahan din bin dai kaunkitchen din tace “Don Allah ki zo mu ci gaba mana, tunda bai ce mana komai ba alamar ya bamu permission kenan ai, ke dai kin fiye tsoro” Khaleesat tace “Sophie ashe duka kika juyo abincin, yanxu idan ya kara dawowa yaga babu wani abincin fa?” Safiyyah tace “Ba sai kice masa Housemate ne ya zo ya ci ba, ai bazai san mu muka ci ba” Khaleesat ta wani kalleta, can tace “Kawai sai in ma Housemate dina sharri, ni dai wani zan dafa masa kawai” Safiyyah tace “To ki dafa har mu don ban koshi ba dama, kuma yayi dadi irin nasa don Allah” Daga haka ta koma parlor ta saka game din ita kadai tana yi, har kusan karfe biyar na yamma Safiyyah na bakin PS a zaune tana ta yi, Khaleesat tuni ta gama girkin da take har da grilling masa chicken lap biyu yanda dai yayi sannan ta kira Safiyyah tana tambayarta yanda ta ga abincin a kitchen, Safiyyah ta jera masa yanda taga ya bar kayansa sannan suka koma suka ci gaba da game…. Wajon karfe shidda game din ya dauke ya shiga wani waje daban, sai yayi mata magana ko ba yau ba, ga kuma an cinye masa abinci, jingina tayi jikin cabinet din kitchen din, ko dai kawai ta cafa masa wani abincin ai ba sani zai yi ba, fara harhada ingredients din da zata yi girkin tayi, sai ga Safiyyah ta shigo kitchen din tace “Don Allah ki zo mu ci gaba mana, tunda bai ce mana komai ba alamar ya bamu permission kenan ai, ke dai kin fiye tsoro” Khaleesat tace “Sophie ashe duka kika juyo abincin, yanxu idan ya kara dawowa yaga babu wani abincin fa?” Safiyyah tace “Ba sai kice masa Housemate ne ya zo ya ci ba, al bazai san mu muka ci ba” Khaleesat ta wani kalleta, can tace “Kawai sai in ma Housemate dina sharri, ni dai wani zan dafa masa kawai” Safiyyah tace “To ki dafa har mu don ban koshi ba dama, kuma yayi dadi irin nasa don Allah” Daga haka ta koma parlor ta saka game din ita kadai tana yi, har kusan karfe biyar na yamma Safiyyah na bakin PS a zaune tana ta yi, Khaleesat tuni ta gama girkin da take har da grilling masa chicken lap biyu yanda dai yayi cannan ta kira Safivvah tana tamhavarta vanda to na ahincinn shidda game din ya dauke ya shiga wani waje daban, kokarin gyarawa Safiyya ta dinga yi amma yaki, Khaleesat tace “Dama sai da nace mu bar game din haka kika ki ji” Safiyyah taki tanka Khaleesat sai kokarin gyarawa take, garin gyara kawai ya dauke gaba daya, Khaleesat ta bude baki tana kallonta, Safiyyah ta ajiye controller din hannunta ta jawo handbag dinta ta makala a kafada tace “Kilan ma Ya Musty na ta kirana wayar na silent” Kokarin mikewa tsaye take Khaleesat ta rikota tace “Ban gane Ya Mustapha na ta kiran ki ba, waye zai gyara masa kina ganin abu ya dauke gaba daya?” Safiyyah tace “To ni bakanikin PS5 ce, ki kashe socket din kawai ki wuce sama ni kuma in tafi gida, ai mu ma bamu san me ya samu abun ba ya dauke, kilan ya dau zafi ne” Zaro ido Khaleesat tayi jin karan mota a garage, Safiyyah ma ta gwale ido tana kallonta, mikewa Khaleesat tayi ta tafi window da sauri tana leka garage, ganin motar Ajay ta dawo da sauri tace “Wallahi shi ne ya dawo, gashi kin Lalata masa ahu Safiwah ta zaro idu tace “Ran nane na da take har da grilling masa chicken lap biyu yanda dai yayi sannan ta kira Safiyyah tana tambayarta yanda ta ga abincin a kitchen, Safiyyah ta jera masa yanda taga ya bar kayansa sannan suka koma suka ci gaba da game…. Wajen karfe shidda game din ya dauke ya shiga wani waje daban, kokarin gyarawa Safiyya ta dinga yi amma yaki, Khaleesat tace “Dama sai da nace mu bar game din haka kika ki ji” Safiyyah taki tanka Khaleesat sai kokarin gyarawa take, garin gyara kawai ya dauke gaba daya, Khaleesat ta bude baki tana kallonta, Safiyyah ta ajiye controller din hannunta ta jawo handbag dinta ta makala a kafada tace “Kilan ma Ya Musty na ta kirana wayar na silent” Kokarin mikewa tsaye take Khaleesat ta rikota tace “Ban gane Ya Mustapha na ta kiran ki ba, waye zai gyara masa kina ganin abu ya dauke gaba daya?” Safiyyah tace “To ni bakanikin PS5 ce, ki kashe socket din kawai ki wuce sama ni kuma in tafi gida, ai mu ma bamu san me ya samu abun ba ya dauke, kilan ya dau zafine” Zaro ido Khaleesat tavi iin karan mota a garaneAjay ta dawo da sauri tace “Wallahi shi ne ya dawo, gashi kin lalata masa abu…” Safiyyah ta zara ido tace “Ban gane na lalata ba? Ni kadai nake game din? Me yasa bakya tsoron Allah Khaleesat” Cikin few seconds Khaleesat ta kashe komai ta mayar masa da controller dinsa inda yake ajiyewa, ta mayar da throw pillows dake kasan carpet zuwa kan kujera, tana juyawa taga Safiyyan har ta haura sama, ta bi bayanta da sauri suka shige dakinta, Khaleesat ta dinga kyalikyala dariya har da rike ciki, Safiyyah ta hade rai tace “To wai meye abun dariya? Ke abinda ya kamata ayi dariya ba shi kike ma dariya ba sai wanda ba na dariya ba, yanxu meye abun dariya don Allah a nan, ni ban ma san yamma tayi haka ba ai da tuntuni na tafi gidanmu….” Khaleesat dai bata fasa dariyar da take ba, suka ji ya bude kofar daya daga dakunan dake sama, Safiyyah na jin haka ta bude kofar dakin Khaleesat a hankali ta fice, kafin Khaleesat ta fito har Safiyyah ta bar apartment din gaba daya ta mike can karshen lavi tana vi tana hadawa da quin Khaleesat ta kasa bamu san me ya samu abun ba ya dauke, kilan ya dau zafi rie” Zaro ido Khaleesat tayi jin karan mota a garage, Salyyah ma ta gwale ido tana kallonta, mikewa Khaleesat tayi ta tafi window da sauri tana leka garage, ganin motar Ajay ta dawo da sauri tace “Wallahi shi ne ya dawo, gashi kin lalata masa abu…” Safiyyah ta zaro ido tace “Ban gane na lalata ba? Ni kadai nake game din? Me yasa bakya tsoron Allah Khaleesat” Cikin few seconds Khaleesat ta kashe komai ta mayar masa da controller dinsa inda yake ajiyewa, ta mayar da throw pillows dake kasan carpet zuwa kan kujera, tana juyawa taga Safiyyan har ta haura sama, ta bi bayanta da sauri suka shige dakinta, Khaleesat ta dinga kyalkyala dariya har da rike ciki, Safiyyah ta hade rai tace “To wai meye abun dariya? Ke abinda ya kamata ayi dariya ba shi kike ma dariya ba sai wanda ba na dariya ba, yarıxu meye abun dariya don Allah a nan, ni ban ma san yamma tayi haka ba ai da tuntuni na tafi tafi hoto foon dariune do tako Khaleesat dai cute li va bude unter downtabaidan…. fito har Safiyyah ta bar apartment din gaba daya ta mike cankarshen layi tana yi tana hadawa de gudu. Khaleesat ta kasa dena dariya ta dawo cikin apartment din ta kulle kofar ta wuce