Showing 252001 words to 255000 words out of 257722 words

Chapter 85 - Halysaah Book 2 By Khaleesat Haydar

bar baya da kura ba kuwa, kamar fa yan biyu zaka ga yaran daya me fara’a da faram faram da mutane, daya kuma dunkum, to a gaskiya uwar Ahamad er iskar mace ce mara tsoron Allah, hatsaniya kawai take son jawo masu a masarautar ta raba kan yaran nan biyu, anya Sarki yayi shawara kuwa kan ya zartar da wannan hukunci, ni dai jikata ma nake jiye ma kar ace ta raba kan yan uwa” Kuka Nenne ta fashe da shi tace “Amma Wallahi matar nan ta cuci dan ta, yaro mai biyayya zata yi ma irin wannan cutarwa ta hanasa abinda ransa ke so don son ranta, to ni dai shawarar da zan bayar a nan duk mu bar wannan bayanin a cikin ranmu, kada wannan yarinya Khaleesah ta daga mana hankali mu kanmu muji bama son auren gwara ayi mata shiru kawai tukunna….” Aunty Farida ta kalli Nenne tace “Avi mata shiru kuma Nenne? Ai wannan ba maqanar da za avi shiru bane qwara tasan abinda ke faruwadaga mana hankali da bakin dake gidan nan? to wallahi duk wanda yace ma zai gaya mata ya tada mata hankali Allah ya isa tsakanina da shi, gwara a bar mu muyi shagalinmu cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, ga yan unguwan nan duk an gayyacesu gobe za mu yi taron biki me aji, yan Mariri ma duk za su zo, to a gaya mata ga abinda ake ciki ta watsar mana da taron tunda ba hankali gareta ba ku ke nufi ko me?” Duk aka yi shiru ana kallon Nenne, Nenne tace “Ai abinda yayi shi wannan miskilin shi yayi Ahamad din ma, kuma duk ta saba da su, naga ma ta fi tsokanar shi miskilin shi ne baya ma shiga sabgar ta, Ahamad din ne kawai abun tausayi don shi aka cuta, har raina kuma ban ji dadin wannan cutarwan da uwarsa tayi masa ba, don za mu fi jin dadinsa a matsayin surki tunda shi faram faram yake akan wannan miskilin” Nenne na kai wa nan ta mike ta bar masu parlon tana kara nanata Allah ya isa in aka gaya ma Khaleesat an canza mata miji ta tarwatsa masu taro, Umma ta kalli Malam Ali tace “Sai aki sanar mata abinda ke faruwa kenan Malam? Ai yana da kyau ta san matsayarta tun wuri, wannan ba abun da za a boye mata bane gaskiya, ai ba karamin magana bace wannan” Malam Ali ya sauke ajiyar zuciya yace “To kin dai ji abinda Baaba tace, amma ni kam wannan sauyin bai dameni ba Zahra’u, don dukkaninsu mutanen kirki ne masu girmama dan Adam duk yanda yake, kuma wannan privilege ne babba Sarki yayi mana, ya mutunta mu matuka, na kuma ji dadin irin yanda ya daukeni da kuma yanda ya kirani da kansa yayi min bayanin sauyin da za a samu kafin ma ranan daurin auren, ya kuma bukaci sai da amincewata ma za ayi hakan, naji dadin wannan abu matuka, Ahamad din ne kawai abun dubawa duk da bamu san ko da yardar sa Sarki yayi hakan ba tunda shi mahaifiyarsa bata so, bana tunanin Sarki zai yi haka ba tare da sanin shi Ahmad din ba, zai iya yiwuwa shi ne ma ya bar ma Junaid din auren Khaleesah” Umma ta sauke ajiyar zuciya tace “Ni kuma kawai sai naji hankalina yafi kwanciya da daurin auren da Junaid Malam, duk da ba wai bana son Ahmad bane don yaron kirki ne shi ma amma mahaifiyarsa ce abar tsoro, nayi mugun girgiza da abinda ta zo gidan nan ta mana, tun da garin Allah ya wave vau nake fargaban kar ta sake zuwa mana in taii an daura auren” Aunty Farida dai banda hamdala babu abinda take yi hanasa yin magana me tsayi da ita, sai dai deep down tana tausayin Jawwad sosai cause bai yi deserving haka ba, ya kuma yi masu abinda baza su taba mancewa ba a sanda suke cikin bala’in Abdul da iyayensa….Ajay ya dago kansa da kyar bayan duk ya gama sauraron kalaman Mai martaba, wanda tun safe sai yanxu ya samu suka zauna da mahaifin nasa, duk da Ac’s dake parlon banda zufa babu abinda yake yi, he have never been this confuse all his life, sai goge zufan goshinsa yake da karamin towel din hannunsa, after some seconds yayi karfin halin kallon Mai martaba, murya can kasa yace “Abba i am sorry, i am so sorry, ka gafarce ni, kasan bana taba questioning dinka akan duk decision din da ka yanke kaina, ko bai min ba haka nake accepting with no complain, but why me plss? Why me Abba?? Kasan Jawwad fa….” Sai kuma ya kasa ci gaba don gaba daya he is confuse, Calmly Mai Martaba yace “You because… You are My son, ba kuma wanda ya isa yayi setting min boundary da kai ko ya nuna min ban isa ba, na kuma san baka ja da duk abinda na yanke a kanka, shi yasa ban yi shawara da kai ba, Jawwad ya nuna min kallon kanin Mahaifinsa yake min ba Mahaifinsa ba, banda haka bazai fifita maganar mahaifiyarsa sama da nawa ba ya nemi ya maida ni karamin mutum a idon mahaifin yarinya bayan rashin mutuncin da uwarsa taje har gidansu yarinyar tayi, daga karshe sai Aseeyah tayi amfani da zuwan da yayi wajena sau uku ban basa listening ears ba ta nuna dan ta yace bai son auren yanzu amma saboda ni bana nufinsa da alkhairi shi yasa nace sai anyi auren…” Murmushi Mai martaba yayi kalaman Mami na sake dawo masa, wanda tsakaninsa da ita ne wannan ba sai ya tsaya yana furta ma Junaid ba, Ajay ya girgiza masa kai cikin karfin hali yace “Junaid ba, Ajay ya girgiza masa kai cikin karfin hali yace “Amma Abba considering our bond with Jawwad, why not Waleed? I think Waleed would have been better not me” Mai martaba Vace “Saboda totally speechless, ya dafe kansa dake masa wani irin ciwo tun dazu, har a sannan kuma ganin abun yake kamar a mafarki ya kasa aminta, babu kalan tunanin da bai zo ransa ba a wannan moment din, Mai martaba yace “In kai ma ban isa da kai bane let me know Ahmad” Ajay ya daga kai ya kallesa da sauri yana girgiza kai yace “Allah ya huci zuciyar ka ranka shi dade, Who am I to question ur act? Allah ya baka hakuri, bani da ja da duk hukuncin da ka zartar” Mai martaba yace “Zaka iya tafiya, ina bukatar zan huta, inda wani shirye shiryen da kake ganin za ayi ka sanar min” Ajay ya kasa cewa komai ya mike yana kallon Abbansa, lokaci daya idanuwansa suka kada sosai, ya juya yana jan kafa ya nufi kofa ya fita daga parlon with Jay in his mind. Mami na kallon Aunty da mugun mamaki kamar me counting words dinta tace “Junaid? Kina nufin da Junaid aka daura auren? Junaid dai Fulani?” Aunty da bakin ciki ke kwance fuskarta karara tace “Zan maki karya ne Fulani, bakina da na Mai martaba ya sanar min haka wallahi don da naji jita jitar ban yarda ba da farko, kan Junaid ya mayar da auren bazawarar, shi kuma Jawwad aka daura aurensa da Hadiyah” Mami ta mike tsaye tana kallon Aunty babu ko kiftawa tace “Shi Mai martaban yayi ma Jawwad haka? Ita buduwar tasa ya aura ma dan sa don ya kuntata mana ni da shi?” Sai kuma ta fashe da kuka ta koma ta zauna, Aunty ina ma ta samu abun cewa tsabar bakin ciki da takaici, just like that ace Junaid yayi aure bayan planning dinta a kansa, aure fa, cikin kuka Mami tace “Ban yi mamakin hakan da yayi ba, yayi hakan ne don ya nuna mana iyakar mu ni da da na a gidan nan, in da kara ya kamata ya aura ma dan sa budurwar Jawwad? Wannan wani irin damuwa yake son jefa min da na ciki? Jawwad yayi deserving haka daga sarki?? Duk yanda aka yi ya samu wannan labarin shi ma don ni tun daxu nake kiransa ban samu wavarsa ba kuma baya gidan nan” Wani kukan hakin ciki ne ya sake kwace mata, daga can ta fara magana cikin bakin ciki ya kashe min da kenan shi yasa ya yanke wannan danyen hukunci? Ko tsakaninsu da bond dinsu bai duba ba yayi wannan aika aikan? Ta yaya yake son Jawwad ya rayu yana ganin warce yake so a matsayin matar Junaid? Innalillahi wa Inna ilaihi raji’un, Lallai sarki ya nuna mana iyakar mu a gidan nan, kuma sai yayi da ya sanin wannan abun da yayi” Aunty ta mike ta fita zuwa bangaren Sarki, a Bedroom dinsa ta samesa ta zauna tana kallonsa cikin nutsuwa tace “Amma ranka shi dade ko dai ka sha’afa da tsarin masarautar nan ne da har ka dau bazawara ka aura ma Yarima da bai taba aure ba? Kasan irin maganganun da ake ta yi a masarautar nan yanxu haka kuwa, kuma kan kace me zance sai karade gari, tsarin dake nan tun iyaye da kakanni saboda kayi pleasing wasu can ka take wannan tsarin Mai muhimmanci ranka shi dade?” Mai martaba yace “Na soke tsarin nan daga yau a masarautar nan Fulani, shi yasa nayi using dan cikina as example wajen soke tsarin, kuma ban soke wannan tsari ba sai da na zauna da amintattu na, so ko Walid ya kawo min bazawara yau yace yana so zan aura masa, sarki na gaba zai iya maida tsarin idan ya so….” Aunty was speechless, ta dinga kallon sarki babu ko kiftawa tana jin wani mugun tsanar Khaleesah a ranta, wannan fa shi ne anyi ba ayi ba, da ta sani ai bazata taba biye Mami a fasa auren da Jawwad ba, yanxu gashi aure ya koma kan wanda bata fatan ace yau gashi da mace a matsayin matarsa a nan duniya, shikenan ana nufin shirin da take ta yi ya wargaje kenan saboda biye Mami da tayi, Mai martaba yace “Kina da sauran magana ne Fulani?” Ta sauke ajiyar zuciya tace “Duk abinda ka tsara ai ya zauna ranka shi dade, no one is in the position to question you, Allah ya sa hakan shi ne mafi alkhairi” Yace “Ameen” Bayan kusan minti biyar ta mike ta fice daga dakin cikin tsananin bacin rai ta koma bangaren Mami…


Halysaah Page 99 By Khaleesat Haydar


Related Articles
Matar Damisa Book 2 Complete txt
Matar Damisa Book 1 Chapter 32 Complete Novel
6, December 2023

Abban Sojoji Chapter 63 Book 2 Complete Novel
22, April 2023

Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 72 By Hafsat Bature
2, March 2024
Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt
Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 38 Complete Novel
28, January 2025
My Uncle Page 4 Complete Hausa Novel
2, July 2025
Kanwar Maza Complete Novel Document Txt
Kanwar Maza Page 55 Complete Novel By Ayshercool
30, December 2024
Follow us
Facebook
Twitter
WhatsApp
Google news

You might like

Masallacin Ka’aba da kuma wasu Gine-gine 10 mafiya darajar kudi a duniya
22, April 2023
Mijin Hanifah Hausa Novel Document
22, April 2023

Matar Taj Book 2 Complete Romantic Hausa Novel Document
30, April 2024
Tubali Book 2 Page 7 Complete Novel
22, April 2023

Wasu Hanyoyin Da Zaki Tsaftace Gabanki
11, May 2023
So Da Buri Page 52 Complete Novel
7, June 2025
Halysaah Page 19 By Khaleesat Haydar
23, May 2025

NIHAAD Chapter 25 By Khaleesat Haiydar Complete Novel
1, December 2023
Ku kalli Kaɗan daga cikin shirin kwana casa’in zango na 6
22, April 2023

Wace Ce Ita (Who Was She) Chapter 73 Complete Hausa Novel
26, April 2023

Maganin Ciwon Sanyi Sadidan Na Mata
28, April 2023

Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 39 By Hafsat Bature
24, January 2024
Yadda za ki kula da jikinki lokacin sanyi
22, April 2023
DODON JATAU By RAZ Complete Document
22, April 2023

Ga Mata Masu Bukatar Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi Cikin Sauki
22, April 2023

Hadin Karin Ni’ima Don Ma’aurata
6, December 2023
Duk wani musulmi kuma wanda yake jin hausa ya kamata ya mallaki wannan
22, April 2023
Halysaah Page 67 By Khaleesat Haydar
22, July 2025
Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt
Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 68 Complete Novel
15, February 2025
Raina Kama Book 1,2&3 From www.aihausanovels.com
22, April 2023
Hattara: Kada Ka/Ki Karanta Idan Baka/Ki Da Aure – Yadda Zaki Gamsar Da Mijinki
22, April 2023
Direban Gidanmu By SaNaz Deeyah Complete Document
22, April 2023
Pi Network Is False But Not Fraud – 3 Reasons From Crypto Currency Experts
22, April 2023

Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 122 Complete Novel
29, October 2023
Maganin Hips Cikin Sauki Ga Mata
22, April 2023
Daudar Gora Page 6 Hausa Novel By Bilyn Abdull
22, April 2023
YARIMA SUHAIL Complete Hausa Novel Document By Aihausanovels
22, April 2023
Yadda zaku cike sabon tallafin karatu zuwa kasashen waje daga ma’aikatar ilimi ta kasar Nigeriya.
22, April 2023
Sadiya Haruna Ta Kammala Hukuncin Wata Shida A Makarantar Islamiyya
22, April 2023
Nancy Isime: Portraying female entertainers as promiscuous damages young girls
22, April 2023
Load More
Advertisement
Categories
Uncategorized1,259
Hausa novels769
Novel Document105
Sirrin Rike Miji100
Labarai62
Zafafa 202351
Kannywood39
Zamantakewar Aure26
Kimiya da Fasaha18
Mallama Juwariyya17
Job15
Health13
Education13
Daga Malamai6
Fassarar Mafarki4
Kalaman Soyayya4
Waka1
Litattafan Yaki1
Search for:
Search …

Abban Sojoji Complete Asanadin Makwabtaka Complete Billyn Abdul Hafsat Bature (Boss Lady) Hausa Novel Hausa Novels Hot Romantic Hausa Novel Kannywood Kanwar Maza Complete Novel Khaleesat Haiydar Ma'aurata Maganin sanyi Matar Damisa Complete Novel Sirrin rike miji Tusar gaba warin gaba warin kashi Zafafa 2023
Install AihausaNovels App

Trending update
1 hour ago
Mijin Marigayiya Page 22 Hausa Novel
1 hour ago
Mijin Marigayiya Page 21 Hausa Novel
2 hours ago
Mijin Marigayiya Page 20 Hausa Novel
2 hours ago
Mijin Marigayiya Page 19 Hausa Novel
23 hours ago
Mijin Marigayiya Page 18 Hausa Novel
About Us | Terms and Conditions | Privacy Policy
©️ 2025, Aihausanovels | All Rights Reserved. Designed by JobTech
Facebook
Twitter
WhatsApp
Telegram
Back to top button

HALYSAAH
PAGE 100


Washegari da safe yaran Mama Zubaida kanana suka shigo parlor da gudu suna sanar ma Nenne manyan motoci har hudu suna kofar gida wai a bude masu gate za su shigo, Nenne ta kalli su Aunty Murja da wata hamshakiyar makociyarsu na nan Tudun Yola dake zaune parlon, makociyar tasu me suna Hajiya Zaliha tace “To a bude masu gate din mana” Nenne dai sai zazzare ido take, can tace “Ina Parida?” Aunty Murja tace “Tana kitchen kamar” Da sauri Nenne ta mike ta nufi kitchen din ta samu Aunty Farida da Mama Shatu sun gama dama kunu a babban bokiti dan ko break fast ba ayi ba, Mama Zubaida da Sha’awa da wata makociyarsu na can Mariri kuma na backyard din kitchen din suna ta suyan kosai, Nenne na gwala ido ta tsaya kusa da Aunty Farida tayi kasa da murya tace “Ke Parida kin ji wai su Munzali suka shigo yanzu suke cewa ga can manyan motaci a waje suna jiran a bude masu get din gidan nan su shigo, su shigo su mana me? anya la fiya kuwa Parida? Ko aika su aka yi su kwashe mu?” Aunty Farida tayi shiru tana kallon Nenne da mamaki ita ma jin abinda take gaya mata, can tace “Bari inje in ga su waye tukunna Fita tayi daga kitchen din Nenne ta bi bayanta da sauri, sai da Aunty Farida ta dauko gyale sannan ta fita waje, nan ta tarar da Labibah ta shigo daga kafar gidan ita ma taje ganin matocin, Labibah tace “Wai kaya za su shigo da Nenne da duk ta gama tsurewa tace “Kayan me kuma? Labibah ta zauna Balcony tace “Oho” Aunty Farida dai ta nufi gate din gidan ta bude ta fita, gaisawa tayi da mutumin dake tsaye shi kadai jikin motar farko, don motoci ne hudu a jere kofar gidan kuma duk manyan motoci, mutumin na kallonta with calmness yace “Sunana Mukhtar, daga masarautan Bauchi muke, kaya ne za a sauke, ban san ko ba a sanar maku da zuwan mu ba Aunty Farida tace “Ачча, sannun ku da zuwa, bari a bude gidan Daga haka ta juya ta koma ciki, su Labibah ta sa su bude gate din bayan Nenne ta dubo makulli don duk makullan na wajenta dama, daya bayan daya duk motocin suka shiga compound din suka yi parking don akwai enough space, ita dai Aunty Farida na tsaye Nenne ma ta yafo tsadadden mayafinta ta fito ta tsaya tana kallon ikon Allah, Aunty Murja ma Nenne ta dauko mata hijab din Aunty Farida gogagge har kasa ta bata ta saka ita da wata er uwarsu, Hajiya Zaliha ma ta fito duk suna tsaye compound din gidan, Hajiya Shafa’atu ce ta sauko cikin shiga ta alfarma tare da wata da zata girme mata a shekaru, da fara’a fuskarta ta fara gaida su Nenne, Aunty Farida ta karasa har inda take ta gaisheta, Hajiya Shafa’atu ta amsa tayi mata side hug tace “Sai dai mun yi maku shigowar safe kuma babu notice, fatan mun same ku lafiya?” Aunty Farida tace “Alhamdulillah, Sannun ku da zuwa Har gaban Nenne Hajiya Shafa’atu taje ta kara gaisheta da ladabi, sannan ta kara gaida Hajiya Zaliha da ita ma ta sha gwala-gwalai, ita dai Hajiya Sumayya da suke tare da Hajiya Shafa’atu dama daga inda take tsaye tayi gaisuwanta bata karasa ba tana danna waya, tuni mazan dake ko wani mota suka sauko daga matocin suka fara sauke akwatunan cikin motocin, Nenne tace “To Bisimillan ku mu shiga ciki, Sannun ku da zuwa A haka duk suka karasa parlor suka zauna, a nan Hajiya Sha fa’atu ta gabatar masu da kanta da Hajiya Sumayya a matsayin kannen Mai martaba, Nenne ta kara masu maraba cikin mutuntawa, tuni su Mama Zubaida suka sauke kaskan kosai suka dawo parlor da Mama Shatu da Sha’awa don ganin me ke faruwa, Aunty Farida ta ma rasa me zata kawo ma su Hajiya Sha fa’atu, kawai dai ta tafi ta dauko masu ruwa da lemo bayan ta ajiye tana kallon Hajiya Shafa’atu tace “A hado maku breakfast ne ranki shi dade?” Hajiya Shafa’atu tace “A’a wallahi mun yı breakfast, ruwan ma ya isa, mu da ba a ma san muna hanya ba, ai ba komai ruwan ya wadatar maa sha Allah Aunty Farida ta tafi dakin Umma tayi mata magana ta fito su gaisa, Sai da mazan nan suka shigo da tsadaddun akwati daddaya har ashirin da hudu parlon su Mama Zubaida da Mama Shatu na kirgawa a zuci, Hajiya Zaliha sai cewa take “Maa sha Allah” few bozes aka bude ana duba uban kayan ciki sama sama, Hajiya Zaliha ta ja Aunty Farida zuwa kitchen tana kallonta tace “Farida ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login