Showing 186001 words to 189000 words out of 257722 words

Chapter 63 - Halysaah Book 2 By Khaleesat Haydar

cut is, shima kallon finger din yake don wajen har yayi ja, ya tafi ya bude fridge ya dauko Venegar ya bude ya zuba mata a hannun, wani ihu ta kwala ya bude kofar kitchen din yace "Fita" Fita tayi daga kitchen din tayi ido hudu da Housemate dinta dake zaune parlon yana danna wayarsa, goge idonta tayi a hankali ta nufesa, ta zauna kasan carpet tana kallonsa cikin sanyin murya tace "Good evening" Sai a sannan ya kalleta yace "Evening Halysaah, how are you?" Tace "Alhamdulillah" Yace "Ya preparation din exams?" Tace "Lafiya lau, yaushe ka zo?" Yace "Just now..." Finger dinta ta nuna masa a hankali tace "I just hurt my self" Yace "Sorry, Allah ya sauwake" Tayi shiru bata sake cewa komai ba, ya ci gaba da danna wayarsa, after some minutes Ajay ya fito daga kitchen din da bowl din fruit Salad da ya zuba ma orange drink da zuma, sau daya ya kalli Jay ya tafi ya zauna ya fara shan fruit salad dinsa ya kunna TV ya kamo tashar kwallo, ta gefen ido Khaleesat ta ɗan kalli Ajay, sai kuma ta kalli Jay that is just pressing his phone, abinda Safiyyah ta ce mata daxu ne ya dawo kanta, lokaci daya jikinta yayi sanyi, after almost 5 mins ta kalli Jay a hankali tace "Should i make the fruit salad for you too?" Jay ya kalleta yace "No i am full Halysaah" Ta sunkuyar da kanta, after a while tace "Ina son zan tafi sama in canza kaya, amma pls kar kace zaka tafi since it's raining, idan na gama zan sauko" Jay ya ɗan yi murmushi yace "Take your time Halysaah" Mikewa tayi ta wuce sama, shi dai Ajay kallon TV kawai yake yana shan fruit salad, sai da Khaleesat ta wuce sama sannan ya kalli Jay yace "Yau bazan kwana a gidan nan ba because i have somewhere important to go, so ur staying in this apartment for today means nothing...." Jay yace "Ka fasa tafiya Nigeria din ne, i tot u said few weeks after i return zaka je" Ajay yace "Me ake yi a Nigeria din? Duk sanda nayi niyyar tafiya ai ba sai ka tuna min ba..." Ko da Khaleesat ta sauko downstairs kusan karfe shidda taga Housemate dinta baya parlon, kallon Ajay tayi tace "Housemate dina fa?" Game dinsa kawai yake without looking at her balle ta saka ran amsa, shiru tayi tana kallonsa kafin ta nufi kitchen, fruits din da take yankawa daxu kafin ta yanke hannu ta duba bata gani ba a kitchen din, ta duba waste bin bata ga alamar fruit din ba, ta sake dawowa parlor tana kallonsa tace "To ina fruit din da nake slicing daxu?" Without looking at her yace "Na zubar" Tace "Amma ban gani a waste bin ba" Yace "Ke kika zuba a waste bin din da zaki gani?" Tace "Ko dai ka shanye ba" Bata jira cewarsa ba ta juya ta koma kitchen din, after some minutes ta fito da bowl din fruit bayan tayi yanda taga yayi da fruit Salad din sa daxu, ya bi ta da wani kallo har ta wuce sama, wayarta ta dauka ta kira Jay, har ya katse bai daga ba, bayan few minutes sai gashi ya biyo kiran, kamar zata yi kuka tace "Shi ne ka tafi bayan nace kar ka tafi" A hankali yace "To in na zauna me zaki bani?" Ta ɗan yi murmushi tace "Abu me dadi mana" Yace "Uhm... Abu me dadi kamar me? Kin san abubuwa masu dadi kala kala ne" Tace "To ai dawowa zaka yi sai in baka" Yace "Salon in zo ki fara sunkuye kai ki ki kallona balle ki ban abu me dadin" Dariya tayi tace "A'a bazan yi haka ba wallahi" Yace "Sure?" Tace "Yeah" Yace "Ohk, bari ayi magrib...." Ta marairaice tace "Nasan ba zuwa zaka yi ba, haka ka min ranan nan" Yana murmushi yace "Zan zo, amma a mota zaki sameni bazan shiga gidan ba" Tace "Toh sai ka zo" Yana katse wayar ta dau fruit salad dinta ta fara sha, sosai yayi mata dadi saboda orange juice din ciki... Wajen karfe takwas kiran Housemate dinta ya shigo wayarta, ta mike daga kan darduma da take zaune ta dau wayar tayi picking ta kai kunne, calmly yace "Ina jiran ki" Ta ɗan yi murmushi tace "To" Katse wayar tayi ta nufi kofa ta fita daga dakin ta sauka downstairs, Ajay dake waya ya bi ta da kallo ta shiga kitchen, gun da Ajay yake ajiye tsadaddun Chocolates dinsa ta bude tayi tsalle ta dauko daya, kiris ya rage ta fadi kasa, ta dai kulle wajen da sauri sannan tayi unwrapping chocolate din ta boye a Veil din jikinta, sannan ta fito daga kitchen din ta nufi kofar parlor zata bude kofa yace "Ke" Juyawa tayi ta kallesa sai kuma ta langwabar da kai tace "Housemate dina ne ke jirana a waje" Yace "Shi yasa kika yi wanka da turare kenan" Ita dai bata ce komai ba ta fita daga parlon ta nufi inda ta hango motar Jay tana tafiya a hankali, kallonta yake har ta iso gun motar ta bude front seat a hankali ta shiga ta zauna, ta ɗan kallesa tana murmushi taga kallonta yake babu ko kiftawa, sauke idonta tayi a hankali tace "Good evening" Yayi kasa da murya yace "Ina abu me dadin?" Murmushi kawai take, after some seconds tace "Close ur eyes" Lumshe idonsa yayi, ta dake ta kamo hannunsa ta saka masa chocolate din sannan ta sake hannun da sauri ta kauda kanta, bude ido yayi yana kallon Chocolate din, sai kuma yace "A'a ni ba Chocolate nake so ba..." Ta ɗan kallesa kamar zata yi kuka tace "Me tsada ne fa" Yace "I appreciate it amma ba shi nake so ba, ni abu me dadin da nake so daban" A hankali tace "To meye shi? Sai in siya maka" a hankali yace "Halysaah nake so" Dariya tayi tana kallonsa tace "To ai ni ba abu me dadi bace" Yayi kasa da murya yace "Wa yace maki?" Tace "Eh mana ga dai su Chocolates da Lollipops" Yana kallonta kasa kasa yace "Duk kin fi su, baza ma a hada ba...." Shiru Khaleesat tayi as if everything is beginning to dawn on her, bata sake yarda ta kallesa ba, shi kuwa kallonta kawai yake, kamar me rada yace "You are not saying anything again" Ta ɗan yi murmushi tana tunanin ta yanda zata yi diverting zancen, da sauri tace "Daxu Safiyyah ke tambayata kai, wai bata ganka ba kwana biyu" Yayi murmushi yace "Why are you diverting the conversation?" Dariya ya bata amma tayi murmushi kawai tace "To ai don kar ku hadu da ita kace ban gaya maka bane" A hankali yace "Kin san yanda nake jin ki a rai day by day kuwa Halysaah? Ina jin kamar idan na rasa ki abu zai iya samu na" Khaleesat ta daga idanuwanta ta kallesa amma ta kasa cewa komai, kamar yanda shi ma yayi shiru yana kallonta yana jin wani sabon sonta na mamayan zuciyarsa, Jinginar da kansa yayi jikin kujerar motar ya lumshe ido.

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/B8DsB9xMdou36YgiMRcSlr Ena kuke masoyan ado da kwalliya,Ena amaran da uwayen gida masu capacity's ,oum eman ta tanadar maku hadaddun jakunkuna, takalma, abaya, dakuma duk wani nau'ika na jewelry's, masu matukar kyau da kuma quality, wani abun armashin shine muna kawo maku Kaya na Yan gayu masu class zakisa kayn mu kije unguwa kidawo batare da kinci karo damai irin Shiba , mekike jira kedai kawai shiga group domin kisami naki a price kalilan🤝😁

HALYSAAH 80

Khaleesat tayi shiru tana kallon Jay da idonsa ke lumshe har na kusan minti uku, after another minute ya bude idonsa a hankali ya kalleta, tayi murmushi tace "Ai na zata bacci ka fara yi" A hankali yace "Eh mana, kuma har da mafarki nayi" Bata san sanda tayi dariya ba tace "Mafarki kuma?" Ya gyada mata kai yana kallonta calmly yace "Yea, i dreamt we got married and made 2 beautiful girls" Dauke kai tayi da sauri tana murmushi, shi ma yana murmushin yace "Yanxu dai ba babu abinda zaki bani kika sa na zo cikin ruwa ko?" Chocolate din hannunta ta mika masa without looking at him, yana murmushi ya amshi chocolate din yana kallo, can ya kalleta yace "Na Ajay kika dauko..." Dariya tayi tace "How did you know?" Ya gyara zama yace "How won't i know, ai nasan Chocolate din da yake ci" Khaleesat tace "Wayo nayi masa na tafi kitchen na dauko bai sani ba" Jay ya ɗan yi shiru, sai kuma yace "I see, dama kin saba dauka kenan" Tayi er dariya tace "Bayan inda height dina bazai kai ba yake ajiye chocolate din a kitchen, bai san idan nayi tsalle ina iya daukowa ba...." Jay dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa, can yace "Naga you are so comfortable together with him, gashi har kun saba ko?" Lkci daya abinda Safiyyah tace mata ya dawo kanta, ta kallesa ta girgiza masa kai da sauri tace "A'a ba haka bane...." Yace "You mean you are not comfortable with him a gidan?" A hankali ta gyada masa kai tana kallonsa, yace "Ohk, akwai wani frnd dina muna PhD under same course, tare suke apartment da cousin sister dinsa, but she just got her apartment recently nan kusa da school, although ba John Hopkins take ba ita, will you mind staying with her during ur exam period tunda apartment dinta kusa yake da school?" Khaleesat tayi shiru tana kallonsa kamar yanda yake kallonta yana jiran jin me zata ce, sauke idonta tayi, yace "If you are not okay with that kawai ki gaya min, kar ki ji komai" A hankali tace "I am not okay with it..." Yana kallonta yace "Why?" Ita dai bata yarda sun sake hada ido ba, she wasn't expecting him to ask her why she is not comfortable, ta ma rasa me zata ce masa, taji yace "I am listening Halysaah" A hankali tace "I.... i don't want to inconvenience her, kuma kullum Safiyyah zata dinga zuwa wajena muna karatu tare, and you know how loud Safiyyah can be, kaga kar mu takura ta" Jay dai kallonta kawai yake, kamar bazai ce komai ba sai kuma ya ɗan yi murmushi yace "Yarinyar bata da matsala ko kadan, amma don kar mu yi inconveniencing dinta we can give her half of the house rent since you won't be staying long, just for 2 weeks ne, kinga baza ki ga kinyi inconveniencing dinta ba ke da Safiyyah, amma in kin fi son Apartment din ki together with Ajay, it's fine" Da sauri Khaleesat ta kallesa tace "A'a shikenan, zan koma can din, ya ma fi hakan" Yace "Are you sure?" Ta gyada masa kai tana kallonsa, yace "Ohk, i will speak to Ayo about it this night sai yayi ma cousin din tasa magana, kafin ma ki koma can after speaking to the girl zan fara kai ki, ki ga apartment din gobe" A hankali tace "Allah ya kai mu" Ɗan murmushi tayi yace "Za ki koma ciki ki ci gaba da karatu?" Tace "Na ma yi karatun, kawai ina son inyi bacci da wuri ne" Yace "Are you going to school tomorrow?" Ta gyada masa kai tace "Za mu yi revision da wasu coursemate din mu" A hankali yace "Alright Halysaah" Tayi murmushi tana kallon chocolate din hannunsa tace "To bani in shanye tunda baza ka sha ba" Ya kai mata chocolate din baki yace "Bude bakin" Rufe fuskarta tayi tana murmushi sai kuma ta bude baki ya saka mata chocolate din yana kallonta, murya can kasa yace "I love you so much Halysaah" Ta ɗan juya tana murmushi, yace "Is that the reply?" Kasa kallonsa tayi, a hankali tace "Ni kunya nake ji" Ya ɗan yi murmushi yace "Za ki san kunya..." Ita dai taki juyowa tana murmushi, Yace "Good night Halysaah, Sleep like a baby..." Tana murmushi a hankali tace "Thank you so much" Shi dai kallonta kawai yake baya ko kiftawa, ta bude motar ta sauka, ya bi ta da kallo har ta isa kofar apartment din, tana murda kofar taji a kulle, knocking kofar tayi ta ɗan jira amma shiru, ta sake knocking nan ma taji shiru, sai da ta kwankwasa kofar kusan sau biyar ba a bude ba, ta juya ta kalli Housemate dinta don bai tafi kuma duk yana kallonta, ta kalli kofar ta daure fuska tace "Ni ka bude min kofa baka san akwai sanyi ba, wallahi nasan kana parlon" Shi dai Housemate kallonta kawai yake, har zai kirata su tafi can gidansu sai kuma kawai ya bude motar yana rike da makullin apartment din ya karasa ya bude mata kofar, Khaleesat da tasan akwai makulli wajensa da tunda tayi knocking sau daya bazata sake ba zata tafi ta amso key a wajensa, bayan Jay ya bude kofar ya kalleta yace "Good night" Tayi murmushi tace "Allah ya tashe mu lafiya" Juyawa yayi ya koma gun motarsa ta bude kofar ta shiga sannan ta rufe tana kallon Ajay dake zaune parlon yana shan parfait yana kallon American movie, ta hade rai tace "Shi ne kaki ka bude min kofa kana ji ina knocking?" Ko kallon inda take tsaye bai yi ba, hakan yasa ta tura baki tayi wucewarta sama kamar zata tashi, ya bi ta da wani kallo..... Washegari tun karfe bakwai da rabi Safiyyan ta dinga doka ma Khaleesat waya, Khaleesat dai bata biye ta ba, ta gama shiryawa wajen karfe goma ta sauko downstairs, as usual Ajay ya gyara ko ina na parlon, every where is just sparkling, ta shiga kitchen tana kallon lafiyayyen Salad din da ya hada, plate ta dauko ta fara diba da sauri sauri ta bar kitchen din kafin ya shigo, kawai taji muryarsa a bayanta yana tsaye bakin kofar kitchen din yace "Mayar min kar ki sha mari...." Juyawa tayi ta kallesa, sai kuma ta langwabar da kai a hankali tace "Kadan fa dama zan diba, i am going to school" Ganin kallon da yake mata ta juye salad din ta dungurar da plate din hannunta ta bi gefensa ta fice daga kitchen din ya bi ta da kallo yace "Ba abinda kika iya sai ki fesa turare ki dau handbag ki ce kin tafi school, what is the use of ur hands da baza kiyi naki salad din ba, common gyaran gida baki iya ba, sai dai kiyi wanka ki fesa turare" Khaleesat dai ko kallonsa bata yi ba ta tafi sama ta dauko handbag dinta da waya ta sauko downstairs ta fice daga gidan, a nan waje ta jira har Lyft dinta ya karaso sannan ta shiga zuwa makaranta. Safiyyah na zaune tana ta jiran Khaleesat a school din don tun karfe bakwai da rabi ta shigo, tana hangota ta fara washe baki Khaleesat ta zauna gefenta tace "Toh meye na shigowa school da sassafe" Safiyyah tace "Kin mance apartment din ki za mu koma tare ne, ko yana gida ne yau?" Khaleesat tace "Ya ma shirya zai fita shi ma" Safiyyah na murmushi ta makale handbag dinta a kafada tace "Yi mana order din ride mu koma gidan da sauri" A hankali Khaleesat tace "kinsan me Sophie?" Safiyyah ta wani kalleta tace "Me?? Ni fa in kika ga ban je na buga PS5 yau ba to Ajay ne ya koreni, bayan mun gama tsarinmu tun jiya yanxu kuma kina wani ce min nasan me, ba a abun arziki dake din nan dama" Khaleesat tace "A'a ba shi ba fa" Safiyyah ta gyara zama tace "Aiho, to menene?" Khaleesat bata boye ma Safiyyah duk yanda suka yi da Housemate dinta daren jiya ba, Safiyyah ta bude baki tana kallonta, can ta ajiye jakarta a gefe tace "A'a wannan karan Housemate ya zo da bidi'a, sai kika ce masa me ke kuma? To wai ma menene don kina zaune da ɗan uwansa na jini a gida daya da har zai dinga yi kamar kina zaune da wani bare? Wanda a class irin na Ajay ma ko kallo nasan baki ishesa a gidan ba in ba ke kika shiga harkarsa ba, me yasa Housemate yake haka? Gaskiya kice masa ke a'a kin fi son Apartment din ki, kuma da Ajay ne a shoe din Jay wallahi ko a jikinsa, insecurity ne kawai ke azabtar da Jay da bakin kishi, tun yaushe aka dena yayin kishi kowa ya waye yanxu, wallahi kice masa ke ba inda zaki je, da abinda zai saka ma Ajay kenan da ya yarda ya zauna yake ta masa gadin ki? Ke kuma maimakon kice masa kin fi gane apartment dinki akan ko ina shine kika masa shiru?" Khaleesat ta sauke ajiyar zuciya tace "To na rasa me zan ce masa ne, kuma bana son in bata masa rai" Safiyyah tace "Ai ko sai dai ran nan nasa ya baci, ni da nake murna ga ps5 a gida sai yanda muka yi da shi, shi ne Housemate zai kirkiro wannan abu kawai don ya bata ma Ajay rai ya kwashe PS5 dinsa ya bar gidan? Shi fa Ajay mutum ne da ba ruwansa ba sa wa ba hanawa tuni na gano haka, A'a gaskiya Ajay na hakuri da Housemate dinki, balle ma me Ajay zai yi da budurwarsa sai kace a garin gaɓa gaɓa? Jay ya canza hali gaskiya, da kyar wannan ya bari ki gama karatun bai je an daura auren ba idan muka koma hutu bayan exams, irin yanda Abdul yayi haka shi ma zai yi sai dai ki dawo Amurka da aurensa a kanki..." Ita dai Khaleesat tayi shiru don bata ma san me zata ce ba, Safiyyah tace "Ki tashi mu tafi ko ki ban makulli ni inyi tafiyata, da Ajayn zai yarda ai har ni komawa gidan zanyi in ce ma Ya Musty a makaranta muke kwana saboda jarabawa" Khaleesat tace "Wai fa yau yace zai kai ni gidan in gani" Safiyyah ta hade rai tace "Ki ce masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login