Showing 123001 words to 126000 words out of 245004 words
Chapter 42 - Abban Sojoji Book 2 Complete Pdf Download
dariya junaid yayi yana kallonsu,harara fawan ya watsa mashi tare da mayar da idonshi kan sehrish yace"lafiya lou,haka yadace daga yanxu basai nace ki gaishe ni ba,daga zarar kin ganni kiyi hanzarin gaidani amatsayina na yayanki,"
Murmushi sehrish tayi tare da amsa mashi da"toh,"
junaid yace"bismillah ki zauna muyi breakfast atare mana," girgiza kai tayi tare da cewa"a'a inaso zan shiga kitchen ne wurin aunty azmee,"
Amsa mata yayi da"okey,"
Sannan cikin sauri ta juya tare da nufar kitchen din,
time din da taƙarasa kitchen ɗin azmee ta kammala gyare kitchen din tsaf, dakyar ta iya cewa"ina kwana aunty azmee,"
sai lokacin ta lura da ita,murmushi tasakar mata tare da cewa"lafiya lou babyn junaid,sai yanzu kika tashi daga baccin naki?dazu nashiga ɗakin naki na sameki kina bacci,
ciki sehrish ta shiga tana cewa"Aunty azmee ae da kinsani kin tashe ni,nikaina banasan yawan baccin nan da nake yawan yi,"
Azmee tace"ai baida amfani atlease yakamata ace duk in kika kammala sallar asuba ki daure kina karanta al'qur'ani, sannan ki dinga yawaita yin azhkar,insha Allah duk wani abu dake damunki Allah zai yaye maki shi,"
"Insha Allah zan yawaita yinsu kamar yarda kikace,yanzu inaso in kaima babban yaya breakfast ɗinshi,bansani ba ko kin kai mashi,
Azmee tace"a'a ban kai mashi ba,bari na haɗa maki sai ki kai mashi,"
Tsayawa sehrish tayi tana jiranta,
Bayan azmee ta kammala shirya mata breakfast din nashi acikin tray ta miƙa mata,hannu biyu tasa ta kar6a tare da kama hanya ta fuce daga kitchen ɗin,
Da sallama abakinta tashiga part din nashi,
har time din bai fito ba,yana acikin bedroom ɗinshi,ƙarasawa ciki tayi tare da ajiye mashi tray din asaman table,sannan ta wuce izuwa bedroom ɗinshi daga bakin kopar ta tsaya tare da maimaita sallamar,
daga cikin bedroom ɗin tajiyo muryarshi yana cewa"wanene nan"
tuni tasha jinin jikinta,musamman data tuna abunda ya faru jiya ba ƙaramin tsoro ya bata ba,
murya na rawa tace"Ni ce,breakfast nakawo maka,"
"Okey,come in,"
a hankali tasa ƙafa tare da shiga ciki zuciyarta nata faman ɗar ɗar,
tsayawa tayi daga bakin ƙopan tana kallon shi,har lokacin yana kishingiɗe kamar yarda Omar ya barshi,
ganin ta tsaya abakin ƙopar yasa shi cewa"lafiya?
cikin sauri tace"bakomai,"
"Okey shigo ciki,ki fara gyara min toilet ɗina,"
ƙarasawa ciki tayi a hankali take tafiya tana satar kallon shi,eyes ɗinshi na'a rufe tamkar mai jin bacci,duk wani motsinta acikin kunnanshi yake jinshi,tura ƙopar toilet ɗin tayi tare da shigewa ciki,
Sai bayan da ta shiga ciki sannan ya buɗe idanun shi tare da bin ƙopar toilet ɗin da kallo,tunawa da abunda ya faru jiya tsakaninsu yayi,mayar da idonshi yayi tare da lumshe su,
ba da jimawa ba sehrish tafito daga cikin toilet tare da cewa"na kammala gyarawa,saura bedroom din,"
buɗe idanunshi yayi ba tare da ya kalleta ba yace "okey,ki duba cikin closet ɗina,ki ciro mun kayan da zan sanya,"
Cike da mamaki ido waje sehrish tace"dani kake"?
"Ni da waye" ya tambaya a ataƙaice,d'an murmushi tayi tare da wuce wa can ciki wurin wardrobe ɗinshi,mai girma da faɗin gaske gaba ɗaya glass ne ta gabanta,daga waje kana iya hango kayan sawarshi dake aciki gasunan abun kamar a company jeri jeri komai a tsare,tana ɗauke da sliding doors ajikinta,
Hannu sehrish takai ajikin wardrobe ɗin nan take ƙopar ta zuge da kanta,abun ba ƙaramin burgeta yayi ba,ruwan ido ta tsaya yi tama rasa wanne zata ɗauko mashi,saboda kowanne acikin kayan sawar nashi kyau suke yi mata,wata ƙopar ta zuge anan taga jerin kayan hausawa ta jima tana mamakin ashe yana dasu amma bai ta6a sanyawa ba,hannu tasa tare da ɗauko mashi haɗaɗɗiyar shadda gezna sky blue mai ɗaukar ido,
ruƙowa tayi a hannunta tare da dawowa wurin gadon Shi a lokacin harya gaji da jiranta ya sauko da ƙafafunshi ƙasa yana ƙoƙarin tashi,jin takon tafiyarta yasa shi ɗagowa yana kallon kayan data ruƙo a hannunta,
tsayawa tayi dab dashi sannan ta miƙa mashi,
ƙin kar6a yayi saima nuna mata hanya da yayi tare da cewa"basu nakeso ba,ki canza mun wasu bana sa kalar wannan,"
Jiki asanyaye sehrish ta koma ta maida shaddar sannan ta ɗauko mashi jeans da t shirt baƙa,
Komawa tayi tare da miƙa mashi,hannu yasa ya kar6a tare da furta"thanks" a gefen shi ya ajiye kayan sannan ya miƙe tare da kai hannu ya zame bathrobe ɗin jikin shi,cikin sauri sehrish tayi hanzarin barin bedroom ɗin takoma daga waje tana faman sauke ajiyar zuciya,ƙiris ya rage sgr ya saki murmushi don ba ƙaramin dariya ta bashi ba,ita duk atunaninta babu shorts ajikinshi shiyasa tayi saurin guduwa daga ɗakin nashi,
Tsaf ya kammala zura kayan ajikinshi bayan ya gama ya koma gaban dressing mirror ɗinshi tare da kai hannu ya ɗauki kwalbar turarennan nashi shumukh yabi ko'ina na jikinshi ya feshe shi da shi,sannan ya koma wurin shoe rack ɗin shi tare da zaro takalma ya zura a ƙafarshi,
tana atsaye tana jiran fitowarshi muryarshi ta ratsa kunnanta da cewa"ki shiga ciki ki gyara mun,"
Sannan ya wuce ta izuwa cikin falon nashi,
Shiga ciki sehrish tayi anatse ta soma gyara mashi bedroom ɗin nashi,
**************
A hankali motarsu tashiga cikin gidan abusufyan major ne ke driving ɗinshi yayin da yake zaune a back seat na motar,
Bayan yayi parking ɗin motar omar ya fito tare da wuce wa ciki,
Koda yashiga cikin falon samun su yayi azune saman 3seater sun haɗa kai sun kurawa plasma tv ɗin dake manne abango suna kallon tashar bollywood,
ba ƙaramin burgeshi su kayi ba,gyara muryar yayi tare da yi masu sallama,atare suka dago tare da kallon shi,hossana na ganin shi ta miƙe da gudun gaske ta tunkare shi,dakatar da ita yashiga yi da hannun shi amma ina sai da ta faɗa mashi,sosai ta rumgume shi tare da kwantar da kanta a saman wide chest ɗinshi,lokaci guda yaji wani irin yanayi atattare dashi,
Jahad kuwa a fusace tace"hossana menene haka wai?ba zaki bari ya ƙaraso ciki ba?
tamkar bata jita ba,haka ta ƙara ƙanƙame shi tana cewa"ya Omar nayi missing ɗinka sosai,jiya ko isasshen bacci bansamu ba saboda ban saka a idona ba,
hannu omar yasa tare da janyeta daga jikinshi suna kallon juna ido cikin ido yace"Am sorry pls,amma yanzu ae gashi nan nazo ko?
daga mashi kai tayi alamar eh,sannan tasanya hannunta cikin nashi suka ƙarasa ciki atare suka zauna kusa da Jahad saman 3 seater ɗin da take,
Cikin sanyin murya tace"sannu da zuwa ya omar,yasu abba da sauran mutanen gidan,
Fuskarshi dauke da murmushi yace"yawwa jahad,duk suna lafiya,ina fata kuma nasame ku cikin ƙoshin lafiya,"
Amsa mashi tayi da eh,sannan tace"namanta ban tambayeka ba,yasu Aunty zainab,"?
kafin yace wani abu hossana tace"ya Omar wai dagaske kana da aure"?a shagawa6e tayi maganar tamkar zatayi kuka,
cikin natsuwa ya soma kora masu jawabi"Ni banta6a aure ba,saurayi ne ni,ko budurwa ban ta6a ajiyewa ba,"
Jahad tace"amma ya Omar wacece ta ɗaga kiran wayarka da mukayi a lokacin?
shiru ya danyi kafin yace"ina tunanin younger brother ɗina ne Junaid,ya cika zolaya sosai,"
maimaita sunan Jahad tayi "JUNAID!ya omar ƙaninka ne shima?
kallonta yayi tare da cewa"eh ƙanina ne,yana da kyau sosai ga kyan hali sannan ya iya kyakkyawan murmushi kuma shagwa6a66e,"
Murmushi su kayi jin yadda Omar ke zayyana musu ƙanin nashi da alama dae ba ƙaramin sonshi yake ba,
"Ya omar ka nuna mana hotonshi mu gani mana," acewar hossana,
Batare da 6ata lokaci ba Omar ya zura hannu a ajihun wandonshi ya ciro wayarshi tare da shiga gallery ɗinshi,hoton junaid ya buɗo tare da miƙa ma Hossana,hannu tasa ta kar6a tana kallon hoton cike da mamaki tace"wow! yaya Omar wai dagaske ƙaninka ne?wlh yana da kyau sosai dan Allah ka kaimu gidanku wata rana mu ganshi,"
Jin yarda hossana keta santin hoton junaid yasa Jahad sa hannu tare da kar6ar wayar,
Lokaci guda taji gabanta yayi wani irin bugu,tunda ta aza idonta akan kyakkyawar fuskar junaid bata ƙara cewa uffan ba,sam tagaza janye idanunta akan fuskarshi,bakomai take furtawa acikin zuciyarta ba face"Tabarakallahu Ahsanul khaliqin,"
Muryar omar ce ta katse ta da cewa"jahad naji kinyi shiru"?
jiki asanyaye ta ɗago tare da kallon shi tace"ya omar pls zan iya tafiya da wayarka cikin ɗakinmu?yanzu zan dawo,"
murmushi ya saki tare da cewa"ba damuwa zaki iya zuwa,"
cikin sauri ta miƙe tare da nufar bedroom ɗin nasu ta shige ciki,
"Ya omar bari nakawo maka breakfast nasan baka ci komai ba," hossana ce tayi maganar yayin da take miƙewa daga saman kujerar,"
Ruƙo hannunta yayi tare da cewa"dawo ki zauna,idan kika tafi wa zai tayani fira,"
ƙayataccen murmushi tasaki tare da komawa ta zauna daga gefenshi sannan tace"Ya Omar yaushe zakayi aure ne?
"Ranar dana samu maisona," ya bata amsa yayin da idonshi ke akan agogon hannunshi,
cikin shagwa6a tace"ya omar ni nasan cewa kana da ƴan mata dayawa da suke sonka,kawai dae kaine baka shirya yin auren ba,"
"haryanzu bansamu kalar wadda nakeso ba hossana,"
ɗan turo baki tayi tare da cewa"ka faɗamun kalar matar da kakeso ka aura,zan tayaka da addu'a insha Allah,"
murmushi ya ɗanyi tare da kwantar da bayanshi ajikin sofa ɗin yadda zai samu damar kallonta sosai sannan yace"Inason mace natsastsiya kamila,miskila mai ilmin addini dana zamani,mai ladabi da biyayya,idan Allah ya bani mace mai irin wannan suffar tuni zanyi wuff da ita,"
tunkan ya ƙarasa maganar hossana ta ɗaure mashi fuska,sunnar dakai ƙasa tayi tamkar zata zubar da hawaye,
"Meya faru ne"? Ya tambaya yana kallon ta,
Cikin shessheƙar kuka tace"ya omar ba dole sai mace nutsastsiya ba,ko miskila,in dai tana sonka tsakani Allah kawai ka aureta,"
kawar da fuskarshi gefe guda yayi yana murmushi,
Sanya hannunta tayi acikin nashi tare da kwantar da kanta asaman kafaɗarshi,
...sun jima a haka batare da wani yace ƙala ba,kusan 30 mins sai ga jahad tafito hannunta ɗauke da wayarshi,tsayawa tayi tana kallonsu shi ya lumshe ido,hossana kuma har ta fara bacci,
murmushi ta saki tare da samun wuri ta zauna daga gefen shi sannan ta ambaci sunan shi "ya Omar,"
Buɗe donshi yayi a hankali yana kallonta,miƙa mashi wayar tayi tare da cewa"thanks,"hannu yasa ya kar6i Wayar sannan ya mayar da idonshi tare da rufe su,.
Ajiyar zuciya tasaki tare da miƙewa ta koma cikin bedroom ɗinsu,saman gadonsu ta haye a inda ta ajiye drawing book ɗinta,ashe lokacin da ta kar6i wayar omar ta shigo dashi bedroom ɗin nasu,zama tayi tare da ɗauko kayan zanen ta acikin school bag ɗinta,a natse ta zauna tare da zana fuskar,ba ƙaramin kyau zanen yayi ba,fuskar ta fito raɗau dauke da wannan murmushin nashi,zuba ma zanen ido tayi tana kallon shi,lokaci guda taji tana son taganshi face to face~~~~
************************
Yau tunda ta farka da kewarsu jahad ta tashi saboda mafarkinsu da tayi,fitowa tayi daga cikin bedroom ɗinta jikinta na sanye da riga bubu ta material,
tsayawa tayi daga tsaye tana sauraron wayar da Aunty babba keyi,da alama da hayaam suke magana saboda taji ta ambaci sunanta sai faman 6a66aka dariya take yi,
"wlh ba kiji irin farin cikin da nake ji ba,yau burina zai cika na ganin kin koma gidan da zama,hayaam bana so ki raga ma yarinyar nan!so nake acikin one week ki ƙuntata ma rayuwarta har taji ta tsani zama acikin gidan,maƙirci kawai zaki cigaba da haɗa mata ae nasan kin ƙware a wannan 6angaren shiyasa nake yin ki,"
girgiza kai hafsat tayi tare da ƙarasawa ciki ta samu wuri saman 2 seater ta zauna tana sauraronta,sun jima suna wayar kafin daga bisa ni su kayi sallamar,mayar da wayar tayi tare da ajiyewa agefenta,sannan ta ɗago tare da kallon hafsat tace"gulmawuya halan kin fito don kiji abunda muke tattaunawa ne?
Murmushi hafsat tayi tace"mommy kenan ashe haryanzu kina akan bakanki na ganin cewa hayaam ta koma gidansu Abbana da zama hmmmm whatever ni wannan ba damuwa ta bane,kawai akwai shawarar da nakeso na baki in ba damuwa,"
zuba mata ido aunty babba tayi tana sauraronta,.
Ci gaba da magana hafsat tayi"Mommy aunty hayam zata koma gidan da zama wannan ba laifi bane Amma zai iya zama abun kunya,amma maganar a ƙuntata ma rayuwar yarinyar dake acikin gidan sam wannan bai taso ba,in ba haka ba wlh zaku yi danasanin yin hakan,"
wata uwar harara aunty babba ta watsa mata kafin tace"ke tashi ki ban wuri!tun kafin ranki ya 6aci,"
Maƙe kafaɗa hafsat tayi tare da cewa"mommy dama ita gaskiya ɗaci gare ta,kullum ina faɗa maki kiji tsoran Allah,ki daina biye ma ruɗin duniya.....'
Katse ta aunty babba tayi tare da cewa"karfa kice zakiyi mun nasiha,ko iyayen da suka tsugunna suka haife ni ban ta6a sauraran nasiharsu ba balle ke ƴar cikina dana haifa,
tana kai ƙarshen maganarta,takai hannu tare da ɗaukar wayarta sannan ta miƙe tare da wuce wa ciki,
"Mommy ae da alama basu yi maki nasihar ma,don da ace suna yi maki da duk ba haka ba,nibansan ma ya akai abba ya auroki ba anya ba rufa ido kukayi mashi ba,"
"Hafsat! Me kike cewa"?
A ɗan firgice hafsat ta juya tana kallonta duk a tunaninta ta jima da barin falon ashe bata ƙarasa fita ba,
Cikin sauri tace "haka nace ni dae na gode ma Allah daya bani uwa tagari kamar ki,"
ba don ta yarda da maganarta ba ta juya tare da wuce wa upstairs,
Ajiyar zuciya hafsat ta saki tana faman tiƙar dariya,
(Wannan kenan)
Na yanke shawarar takaita littafin nan saboda yanayin da nake ciki, kamar labarinsu jahad zaiyi tsayi don haka na taƙaita zanyi labarin ataƙaice yarda kowa zai fahimta, pls kada a haɗa mun document!!saboda ba full story ɗin bane,yanxu wurare masu mahimmanci kawai zan dinga tsayawa bayyanawa amma sauraron abubuwan zan gajarce su ne, bayan na kammala littafin gaba ɗaya insha Allah, in komai ya warware mun nan gaba zan faɗaɗa labarin saboda inason littafin sosai❤️🥰 masoyan littafina ina matuƙar godiya sosai da addu'o'inku da kuma soyayyar da kuka nuna ma littafin nan nawa, har ga Allah naci buri sosai akan littafin nan amma abubuwa dayawa basu tafiyarmun dai dai😔Dan Allah idan har akwai wanda na 6ata ma rai,to ya yafe mun, kada mutun ya ƙullace ni a zuciyarsu ko yayi magana akaina wadda bata dace ba,yawancin irin hakan suke jefa ni cikin matsala, kowa da yanayin bakinsa,zan sake maimaitawa duk wanda na 6ata ma rai batare da sani na ba,yayi hkr mu yafe ma juna,nasan na 6ata masu rai sosai,nima kuma wasu sun 6ata mun rai duk akan littafin nan👏🤝Pls komai ya wuce wa ne, wata rana ma mai bada labarin ma babu shi🥲just ya kasance tsakanina daku addu'ace kawai, Allah yabar zumunci🥰😍
Allah ya kare mu daga aikata aikin danasani,yasa mu cika da kyau da imani, waɗanda basu da lafiya kuma na gida dana asibiti Allah ya basu lafiya,ya tashi kafaɗasun,ƴan uwan mu dake cikin wani hali na rayuwa ya Allah ka yaye masu ka kawo masu mafita,Alfarmar annabi muhammad (SAW)
Ku ƙara gyara zama,ynx hot episodes zasu fara🔥🔥🔥_💋Boss Bature💋_
Join this link to follow my tiktok acct👇
https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1
*SANARWA SANARWA*💃💃💃💃
*ME TAKEN NA AMARYA HUTAA$$*
*MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI. MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI.*
*LOCATION KANO*
08062073990
*💋Boss Bature💋*
Bayan ta kammala gyara mashi bedroom lokacin da ta fito harya kammala yin breakfast ɗin ya fice,tsayawa tayi ta gyara masa palourn ko'ina tsaf sannan ta ɗauki tray ɗin kayan abincin ta fita dasu,
Tunkan ta ƙarasa saukowa down taji muryar azmee na kiran sunnanta,don haka cikin sauri ta ƙarasa sauka,babu kowa a main palour ɗin kitchen ta wuce kaitsaye,anan ta samu Azmee tana shirya drinks acikin medium tray,
"Gani Aunty Azmee,naji kamar kina kiran sunana,"
ɗagowa azmee tayi tare da kallonta tace"eh,dama Abbansu ne zaki kaima wannan,yana a garden tare da abokin shi,
Amsa mata tayi da toh sannan ta ƙarasa shiga ciki ta ajiye tray ɗin hannunta sannan ta koma wurin Azmee ta kar6i try ɗin data kammala haɗa masu drinks ɗin,a hannu ta ruk'o su tare da kama hanya tabar kitchen ɗin,
Lokacin da ta fito harabar gidan,tsayawa ta ɗanyi tana kallon su junaid dake buga ball tare da wasu daga cikin soldiers din gidan,kamar dae kullum sai faman wahalar dashi suke yi,ko ball ɗin sunƙi bari ya ɗauka,girgiza kai sehrish tayi tare da wuce wa ta kama hanyar zuwa garden ɗin,
A natse take tafiya a cikin ƙayataccen garden din tun kafin ta ƙarasa cikin shi,ta hangi Abban nasu tare da wani dattijon mutum,suna zaune asaman darduma suna Tattaunawa,a gabansu akwai tray ɗin yankakkun kayan marmari da azmee ta fara kai masu,
Jin alamun tafiyar mutum yasa su ɗagowa gaba dayansu suna kallonta,yarda wannan dattijon ya kafe ta ɗan kwarkwarun idanunshi yasa nan take sehrish taji gabanta ya faɗi,
...ƙarasawa tayi tare da ajiye masu tray din,sannan ta ɗan tsugunna daga gefe guda tana gaishe su,"
Murmushi Abbansu ya saki tare da cewa"lfy lou my own daughter,wato sai da Azmee ta taso ki ko?sai da nace mata ta sanya junaid ya kawo mana,"
Murmushi sehrish tayi tana ɗan sunnar kai,
Juyawa tsohon yayi yana kallon Abban nasu fuskarshi cike da mamaki yace"ince wannan ko ƴar wurin Azeema ce?
girgiza kai abban nasu yayi tare da cewa"kaji ka da wata magana,azeema ae bata ta6a haihuwa ba,wannan ƴa ce daga Allah nasamu,"
Jinjina kai tsohon yayi kafin yace"yanzu husssein kana da zankaɗeɗiyar mace tsaleliyar budurwa acikin gidan nan,tana yawo kuma ka zuba ido kana kallonta!?
zuru sehrish tayi tana kallon shi,
Fuska ɗauke da mamaki Abba yace"kamarya kenan," yayi maganar tare da yi ma sehrish alamar ta tashi ta tafi,
..miƙewa tayi cikin sauri tabar wurin,
Cigaba da magana tsohon yayi"Ina nufin zaman me take yi haryanzu baka samu daya daga cikin ƴa'ƴanka ba ka aura mashi ita,"
Murmushi Abban nasu yayi yana kallon shi batare da yace komai ba,
"tuntuni nake baka shawarar ka tattara yaran nan na wurinka ka aurar dasu amma kaƙi jin shawarata,ni narasa gane me