Showing 168001 words to 171000 words out of 245004 words

Chapter 57 - Abban Sojoji Book 2 Complete Pdf Download

17 Mar 2025

25308

badaidai ya karanta bane,saboda tunda yake arayuwarshi alexandra bata ta6a bashi hakuri ba,bai ta6ajin kalmar sorry daga bakinta ba,koda ace tayi mashi laifi sai dai shiya bata haƙuri ya rarrashe ta amma badai ita ba ae tafi ƙarfin wannan,amma yau ita da kanta take bashi hakuri!?_
  Ganin yarda Abban nasu ke ta sakin murmushi yasa junaid cewa"Abba menene naga kamar farin ciki a fuskarka,"
  Miƙa mashi wayar abban nasu yayi dama tsakaninsu babu 6oye 6oye,
  "Junaid dubamin ka gani,kodai idona ne ke nunamin ba daidai ba,wai mommynku ce ke ban haƙuri da kanta,"
  hannu junaid yasa ya kar6i wayar daga hannun Abban nasu ya shiga karanta saƙon,nan take yaji wani irin sanyi aranshi,
   "Junaid baka ji farin cikin dana ji ba wlh,naji daɗin saƙon nan na mommynku,da ace bataban haƙuri ba da bansan a wani yanayi zan kwana ba yau,"
  Murmushi junaid yayi bayan ya kammala karanta saƙon cike da zolaya yace"Su Abba an kusa angwancewa,amarya mommyn junaid zata dawo,amma dai Abba idan tadawo nigeria ba zaka kore ni daga kwana bedroom ɗinka ba ko?
   Wani irin kallo abban nasu ya jefa mashi tare da cewa"Ae aranar da tadawo,zaka tattara yanaka yanaka kabarmin ɗakina,dama nagaji da kwana tare da ƙato a ɗakina.....'kasa ƙarasa maganar yayi saboda dariyar daya kwashe da ita,junaid kuwa tsuke fuska yayi yace"Allah Abba ba inda zanje ko mommy ta dawo,sai dai mu rinka kwana tare daku,ku sanyani a tsakiyarku muyi bacci atare," ashagwa6e ya ƙarasa maganar tashi,
   harara abba ya watsa mashi tare da cewa"Allah ya kiyaye mu kwana tare da kai,"
   Da buɗar bakin junaid sai cewa yayi"Abba kaima ya haramta a musulunce ka kwana tare da mommynmu......'tunkan ya ƙarasa maganar tashi,Abban nasu ya wawuro pillow tare da buga mashi asaman kanshi yana cewa"gidan ubanwa ka ta6a jin haka junaid?waya koya maka wannan kalamin ƙabihin?
   dariya junaid ya shiga yi yana tarbe pillown da yake bugun shi dashi,gaba daya suka shiga yin wasan bugu da pillow shi da abban nasu,yarda kasan wasu ƙananun yara,sun jima suna shiririta kafin daga bisani bacci ya kwashe su gaba ɗayansu kowa hannun shi ruke da pillow,

_💋Boss Bature💋_

Tun bayan da Jahad ta haɗo mashi abincin a tray,ta kawo mashi anan ƙasa ya sauko tare da hossana suka zauna,da kanshi ya dinga ɗebo abincin yana bata abaki tana ci,sai da ya tabbatar da taci ta ƙoshi sannan ya ƙyaleta,ya jima a wurinsu suna fira atare gwanin ban sha'awa kafin daga bisani wurin sallar isha'e yayi masu sallama da nufin zaije yayi sallah ya dawo kafin ya wuce gida,

Lokacin da Omar ya dawo,bai same su a palourn ba babu kowa aciki,hakan ya tabbatar mashi da cewa sunyi bacci don yadan jima daya fita masallacin,tsayawa yayi yana tunanin ya tafi ko ya tsaya,harya juya yaji cewa bazai iya tafiya batare daya ƙara sanya Hossana a idanunshi ba,
   juyawa yayi tare da nufar bedroom ɗinsu,a hankali ya tura door ɗin ɗakin,sannan yasa kai ya shiga da sallama abakin shi,
   Sunyi nisa acikin baccinsu,hankalinsu kwance sai faman sharara bacci suke yi,kowaccen su na sanye cikin kayan baccinsu,jahad riga da wando farare,hossana kuma ƴar riga ce dai dai guiwa pink colour,sharara rigar take,saboda daɗin bacci ta hankaɗe rigar tayi sama hakan ya bayyana santala santalan cinyoyinta da suka ji hutu,dama bata iya kwanciyar bacci ba,
   tsayawa Omar yayi yana kallonsu ta hanyar hasken Bedside lamps ɗin da suka kunna,sun haskaka wurin gadon nasu,yarda suke bacci cikin kwanciyar hankali ba ƙaramin kyau su kayi mashi ba,har ya yanke shawarar ya juya yabar bedroom din idonshi suka sauka akan laps ɗin hossana dake dan  kerma alamar sanyi ya kama kafafunta,kafin su kwanta sai da Jahad ta lullu6esu,cikin bacci hossana tayi wurgi da bargon gaba ɗaya,ya yi gefe guda can ƙasan ƙafafunsu,
   ƙarasawa ciki omar yayi da nufin ya rufe su da bargon,amma tunda ya isa wurin gadon,ya gaza janye idanunshi daga kallon surar jikin hossana,abun da bai ta6a yi ba,tamkar ana ingiza shi zuwa gare ta haka ya dinga ji,nan take yaji wata irin ƙishirwar sha'awarta ta kama shi lokaci guda,gaba daya ya makance akanta har baisan lokacin da ya faɗa jikinta ba gaba ɗaya,ya shiga ƙoƙarin biyan buƙatarshi,tuni ya zame hannun rigar jikinta,ya sulale ta izuwa kasa har wurin stomach ɗinta,ba ƙaramin rikicewa yayi da gani booobs ɗinta ba,a cike fam suke tuni suka tsone mashi ido,gaba daya omar ya farmasu kyakkyawar damƙa yayi masu ya shiga murzasu a hannunshi,jikin shi har kerma yake yi,laushin su ba ƙaramin gigita shi su kayi ba hakan yasa yakai bakinsa gaba ɗaya,
   A wani irin firgice hossana ta farka saboda raɗaɗin da taji kan nipples ɗinta,jin mutum asaman jikinta yasa ta fasa wata irin razananniyar ƙara mai sautin gaske tana faɗin"Jahad!!jahad!!nashiga uku!Abba zai cutar dani!dan Allah kadaina !ka bari!kada ka kashe ni mutuwa zanyi!dan Allah kabari Abba banso!!!!!gaba daya Omar baya a hayyacinsa ƙoƙarin zame belt ɗin wandonshi yake yi don ya cimma inda yake son zuwa,
    Wannan ihun da hossana keyi ne ya farkar da jahad,a wani irin gigice ta yunƙura tare da miƙewa zaune tana kallon wannan tashin hankalin,kamar a mafarki haka take kallon Lamarin,saboda tsabar ruɗu bata gane fuskar waye ba,da hanzarin gaske ta dunƙule hannayenta tare da daddagewa ta ɗuma mashi dundu abayanshi,amma ko gizau Omar baiyi ba sai faman cigaba da abunda yake ƙoƙarin yi yake,
   Fasa ihu jahad tayi tana faɗin"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!"gaba daya ta rasa ta yarda zata iya ceton Hossana,ƙoƙarin ruƙo shi ta shiga yi,aikuwa gaba ɗaya Omar yayi wurgi da ita,gaba ɗaya jahad ta gangara ta faɗa ƙasan gadon,kanta ba ƙaramin buguwa yayi ba,kafin jahad ta yunkura ta taso daga faɗawar nan da tayi,hossana ta daddage ta gartsa mashi cizo asaman damtse hannunshi,kusan sau uku tana cizon shi amma ko gezau baiyi ba,gashi harta fasa mashi fatar jikinshi,shaidar jinin harya fara fitowa ajikin farar shirt ɗin dake ajikinshi,
  Ganin yana ƙoƙarin zame pant ɗin jikinta daya rage mata,yasa Hossana fashewa da wani irin sabon kuka tana cewa"Jahad kizo ki taimakeni!zai kashe ni!Abba zai cutar da rayuwata!Ya Omar bazai barka ba sai ya kashe ka........"idanunta na arufe take ambaton hakan yayin da hawaye ke 6ulbulowa daga cikinsu kamar an kunna fanfo,
   Lokaci guda tunaninshi yadawo cikin hayyacinshi ta dalilin sunan shi da hossana ta ambata,zaro ido Omar yayi hankalinshi a matukar tashe yake kallon hossana daya raba ta da kayan jikinta,innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,A uzubillahi minasshaiɗanin rajim!!!shine abunda ya shiga ambata abakinshi,gaba ɗaya yabi ya gigice kanshi yashiga sara mashi da wani irin matsanancin ciwon kai,kunyar duniya tabi ta baibaiye shi,a hanzarce ya miƙe da saurin gaske ya fuce yabar bedroom ɗin,cikin sa'a batare da Hossana ta buɗe idanunta ba,kuma batare da jahad taganshi ba,dukansu babu wanda ya shaida shi,ƙaramin kuskure kan iya jefa mutum faɗawa tarkon shaiɗan,omar yayi danasanin dawowarshi cikin gidan,yayi danasanin shiga bedroom ɗinsu,in banda tsautsai da ƙaddara bai ta6a gigin shiga ɗakinsu ba sai yau,
     Fucewarshi ke da wuya,jahad ta ɗago da kanta daga buguwar da tayi a ƙasa wurin harya ɗan fashe kaɗan,da saurin gaske ta haye saman gadon tana faman shessheƙar kuka,tsayawa tayi tana faman wurga ido cike da mamaki ganin babu mutumin nan dake ƙoƙarin keta haddin hossana,abun ba ƙaramin ɗaure mata kai yayi ba,6aat babu shi babu alamar shi,
  Cikin sauri ta ƙarasa wurin hossana dake a kwance babu kaya ajikinta,da alama suma tayi saboda tsabar firgicin data shiga,
    Hannu jahad takai tare da janyo bargo ta lullu6e mata jikinta,sannan ta rungumota ajikinta tana faman ambaton sunanta"Hossana!!hossana!!!"ganin ko motsi taƙiyi yasa hankalin jahad tashi,jijjigata tashiga yi tana cewa"Hossana ki farka dan Allah!!ki tashi!Allah yasa bai kaiga cutar dake ba!nashiga ukuna ni yau!meyasa haka ke faruwa dake ne?burin kowa yaga ya lalata maki rayuwarki hossana!meyasa bazasu barki kiji da abunda ke damunki ba!meyasa bai tunkare ni ba sai ke........'kasa karasa maganar tayi saboda kukan daya ciyota,mai raɗaɗin gaske,gaba daya ta fashe da matsanancin kuka tana cewa"Ya Allah kasa mafarki nake ba gaske ba!!Allah karka nunamin wannan ranar da zan rasa ƴar uwata!!hossana dan Allah ki tashi kada ki mutu kibarni.......'
  Ganin ko motsi hossana taƙiyi yasa jahad sakinta tare da yin saurin saukowa daga saman gadon,da gudun gaske ta fito cikin falon tare da nufar telephone don ta kira Ya omar ɗinsu ta sanar dashi abunda ke faruwa cewa wani ya shigo musu cikin gidansu,
   Hannunta har kerma suke yi wurin daukar telephone ɗin tare da danna numbers ɗinsa ta buga mashi kira,Allah Allah take akan ya ɗaga kiran ta sanar mashi saboda tsoran Kada mutumin ya ƙara dawowa,ga kuma hossana dake kwance araye ko amace,
   Lokacin da kiran Jahad ya shigo wayar Marshall Omar,yana acikin motar shi bawan Allah,duk yabi ya takure yaji ya tsani rayuwarshi gaba ɗaya,kamar ya binne kanshi haka yake ji,wasu irin zafafan hawaye ne ke gangarowa daga idanunshi sai faman cizon la66anshi yake yi,idanunshi sunyi jawur,
   Jikin Major ba ƙaramin sanyi yayi ba,saboda ya gane halin da Ogan nashi yake ciki,ga wayarsa sai faman ringing takeyi amma yaƙi ɗaukota bare yayi picking call ɗin,
  A hankali major yayi parking ɗin motar tasu agefen titi ba don komai ba sai don baijin zai iya cigaba da driving yayin da oganshi ke cikin wani yanayi,
   Ganin ya tsayar da Motar yasa Omar cewa"major meyasa ka tsayar da motar"?
   Cikin sanyin murya major yace"ka gafarce yalla6ai,bazan iya driving ɗin bane,saboda gaba daya jikina amace yake,guiwowina sun sage tamkar anzare lakar jikina haka nake ji,bansan me ya faru dakaiba amma ina da tabbacin cewa wani abu mara daɗi ne yasaka shiga wannan halin da kake ciki,"
   Muryarshi tamkar zaiyi kuka yace"Major yau nayi abun kunya,naji kunya sosai kamar na binne kaine,ashe dama shaiɗan baida tabbas"?yayi tambayar yayin da zuciyarshi ke cigaba dayi mashi ƙuna,
  Cigaba da magana yayi"major yau ni da kaina nayi attempting rape,kuma ba kowa nayi yunkurin aikata ma hakan ba face hossana.....'


*SANARWA SANARWA*💃💃💃💃


*ME TAKEN NA AMARYA HUTAA$$*

*MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI.  MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI.*


*LOCATION KANO*

08062073990
Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka
Wadrobe balls
Madarar kulleccham
Vaseline kulleccham
Kajiji
Halut
Couscous
Khumrah
Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku garzayo kar ayi baku


Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka
Wadrobe balls
Madarar kulleccham
Vaseline kulleccham
Kajiji
Halut
Couscous
Khumrah
Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku garzayo kar ayi baku

It's not just good ...it's finger linking good faster than fast food, better fine dining.
Snack
Awarah
Farah
Zobo
Samosa
Cup cake etc
Contact me 09063302182or 09012179727.

  
  *💋Boss Bature💋*



Join this link to follow my tiktok acct👇

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1




قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖


Abban sojoji paid book ne,ga duk mai buƙatar karanta cigaban shi yayi mun magana kai tsaye ta number ta 08103884440 Whatsapp only banda phone calls, 300 ne only 🤝


Cigaba da magana yayi"major yau ni da kaina nayi attempting rape,kuma ba kowa nayi yunkurin aikata ma hakan ba face hossana.....'
   Jin abunda omar yace yasa major cikin tashin hankali yace"Subhanallahi!!yalla6ai garin yaya hakan ya faru!nidai nasan cewa bayin kanka bane,na yarda dakai sosai,Ni shaidane akanka yalla6ai,kai da kanka kake hukunta masu aikatawa,kana ɗaya daga cikin mutanan dake daraja ƴa mace,ba zaka ta6a yin hakan abisa son ranka ba,"
   "Major naji haushi sosai,zuciyata batamun daɗi,duk nabi na tsani kaina,nayi abun kunyar da bazan ta6a mantawa ba,indama na godema Allah yaran basu shaidani ba,da idanunsu da ace sun gane ni ne da nasan cewa duk wani girma na da suke gani zai zube ne,kuma zasu fara tunanin cewa ba don Allah na taimaki rayuwarsu ba...."
   tsananin tausayinshi ne ya kama major,da yana da halin da zai cire damuwar dake acikin zuciyar ogan nashi da tuni yayi exchanging heart ɗinsu,ba don komai ba sai don ya tsani yaga marshal acikin wani hali na ƙunci,
   daƙyar major ya kwantar mashi da hankalinshi ta hanyar yi mashi tausasan kalamai masu daɗin gaske har sai daya ga ya shiga natsuwarshi sosai sannan ya tashi motar suka nufi gida,
   kuka sosai jahad keyi ganin tana ta jaraba kiran layin Omar amma ba'a ɗagawa,a ƙarshe ma da ta ƙara kira sai ta samu wayar a switch off,jiki asanyaye ta mayar da telephone din ta ajiye asaman table ɗin,
   dafe kanta tayi saboda wani irin raɗaɗi da taji yana yi mata,gaza tsayawa tayi da ƙafafunta nan take ta yanke jiki ta faɗi ƙasa asume,

Tashin hankalin da ba'a samashi date!a can 6angaren sehrish ta sume,anan 6angaren kuma hossana da jahad sun sume,ko mai zai biyo baya?

Wuraren ƙarfe 1:30 na dare,Ayaan na kwance cikin kayan baccinsa,yaji hannun mutun acikin wandonshi,a firgice ya farka tare da ware idanunshi akan wanda ke lalubar jikin nashi,ganin jahan asaman jikinshi yasa yayi hanzarin yin wurgi dashi gefe guda ya tashi zaune rai a6ace yace"Jahan!banason wannan wasan!karka kuskura ka ƙara ta6a jikina in ba......'bai ƙarasa maganar ba saboda haɗe bakinsu da jahan yayi wuri guda yashiga ƙoƙarin zura harshen shi acikin bakinsa,
   Hankali tashe Ayaan ya rurruƙe shi yana kiciniyar kwace kanshi daga hannun jahan amma abun yaci tura,kamar wani zombie haka ya koma mashi,
Muryarshi har shaƙewa takeyi wurin cewa"Ja...ja..jahan!ka rabu dani!wai meyake damunka ne!baka da hankaline kasan me kake ƙoƙarin yi mun ne,yayi maganar tare da janye jahan daga jikinshi yana kallon shi,
   Wata irin zuface ke gangarowa daga cikin sumar kanshi saboda tsabar jarabar da yake ji,
  A kasalance yace"ayaan kadaina mun wasan nan,kasan fa abunda nake buƙata awurinka,ka bani haɗin kai kamar yarda muka saba,baka ji yadda nake ji ba ajikina....'Ya ƙarasa maganar yana faman lumshe idanunshi,
  Ayaan kuwa kallonshi yake yi gwanin ban tsoro,lokaci guda kuma ya tuna komai yace"Jahan kayi haƙuri bazan iya ba,na ƙyamaci abun acikin zuciyata,ya fita raina gaba ɗaya,bazan iya cigaba da aikata wannan mummunan zunubin ba,bayan Allah ya yaye mun,idan harna biye maka muka aikata hakan,hukunci zai hau kaina,Allah bazai......'kafin Ayaan ya ƙarasa maganar tuni Jahan yayi kukan kura ya afka mashi,don bazai juri sauraron kalamanshi ba,saboda a ƙagare yake daya kawar da muguwar sha'awar data taso mashi mai tare da wani irin raɗaɗi,
  Dambe suka shiga yi atsakaninsu,jahan na ƙoƙarin zame ma Ayaan kayan jikinshi,yayin da Ayaan ke ƙoƙarin kufcewa daga hannunshi ya gudu,wani irin ƙarfi jahan ke ji gaba daya ya zauce ya fara fita hayyacinshi burinshi ya biya mashi buƙatarshi,kafin wani lokaci jahan ya yayyaga ma Ayaan rigar jikinshi,yayi mata kaca kaca,ruƙo wandon jikinshi yayi tare da janshi ya zame gaba ɗaya,ya rage daga shi sai short ajinshi,a lokacin ya tattara dukkan wani ƙarfin shi yayi wurgi da jahan gefe guda saman gadon,sannan da gudun gaske ayaan ya sauko daga saman gadon ya faɗa cikin toilet ɗinsu tare da rufe ƙopar,yana faman sauke ajiyar zuciya,a bakin kopar ya tsaya tare da kasa kunne yana sauraran gurnanin da Jahan keyi,
  tsigar jikinshi ce ta soma tashi tsaitsaiye,nan take idanunshi sukayi wani irin ja tamkar garwashin wuta,saukar bulali ya dinga ji ta ko'ina abayanshi nan take yabi ya gigice ya dinga sakin ihu yana kuka mai cin ran,
  Runtse ido Ayaan yayi wani irin tausayin shi ne ya kama shi,saboda yasan irin halin da suke shiga aduk lokacin da basu kusanci junansu ba,tabbas Jahan bazai rayu ba muddin bai bashi haɗin kai ba,fashewa da kuka Ayaan yayi tare da sulalewa ya zukunna abakin ƙopar toilet ɗin yana faman shassheƙar kuka,
  Yana jiyo yarda jahan ke ta faman ihu yana kuka,akan kunnanshi yaji sautin faɗowar jahan daga saman gadon,ta hanyar sautin da yaji timmmmmm!
  rarrafowa jahan yayi daƙyar yake jan jikinshi har ya isa bakin ƙopar toilet din,muryarshi na kerma yace"Ayaan yau kai da kanka kake guduna!bayan kasan irin halin da muke shiga aduk lokacin da bamu aikata hakan atsakanin junan mu ba!so kake na mutu ko"? daƙyar sautin maganarshi ke fita,maƙoshin shi tuni ya jima da bushewa ƙamas,numfashinshi daƙyar yake fita,
Cikin muryar kuka Ayaan yace "am really sorry jahan,ina mai matukar takaicin gaza taimakonka a wannan lokacin,zanyi kuka sosai in na rasa ka jahan,bani da tamkarka aduniyar nan,ina tsananin kaunarka sosai ɗan uwana,kayi haƙuri ka yafe mun........"kasa ƙarasar maganar yayi saboda kukan daya ciyoshi,
   tamkar zaiyi hauka haka ya dinga ji,gaba daya rayuwarshi tashiga cikin ƙunci,idonshi ya makance,makoshin shi ya bushe,ya rasa duk wani kuzarin jikinshi,lokaci guda ya zama zautacce yabi ya burkice sai faman magiya yake yi ma Ayaan ya taimaka ma rayuwarshi amma ina Ayaan sam yaƙi buɗewa bama alamar zai buɗe,
Wani irin sauti Jahan ya shiga fitarwa tamkar ranshi ne ke fita,hakan ba ƙaramin gigita Ayaan yayi ba,muryar jahan yaji ƙasa ƙasa yana cewa"Ayaan maƙoshina ya bushe!mutuwa zanyi ka taimakamin da ruwa insha,"agalabaice yake maganar,
  Da hanzarin gaske Ayaan ya buɗe ƙopar ɗakin,anan yayi arba da Jahan baje ƙasa rai hannun Allah jikinshi sai karkarwa yake,wasu irin sahun bulali ne a jikinshi ta ko'ina ga shaidarsu nan asaman farar fatar jikinshi,dama babu kaya ajikinshi iya gajeran wando ne ya bari,
   ɗaga ƙafa ayaan yayi zaije ya ɗauko mashi ruwan,kamar daga sama yaji jahan ya ruƙo kafarshi da ƙarfin gaske nan take ya kife ƙasa timmmm,jan jiki Jahan yayi tare da hayewa saman jikin Ayaan ya ƙankame shi ruƙo bana wasa ba,sannan ya shiga biyan buƙatar shi,wa'iyazubillah!wannan wata irin masifa ce!

  Gaba ɗaya jahan ya gama kashe mashi jikinshi,ko hannunshi bai iya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login