Showing 150001 words to 153000 words out of 245004 words
Chapter 51 - Abban Sojoji Book 2 Complete Pdf Download
ta zuba mashi a plate,
*SGR*
Anatse yake danna laptop ɗin dake gabanshi,yana zaune acikin palourn shi saman royal sofa mai mazaunin mutun uku,bakomai yake jira ba face breakfast ɗinshi,ba ƙaramin wanka ya dauka ba,wrap shirt ce ajikinshi White colour tare da black trouser wow kyau iya kyau,sai ƙamshi ke tashi ajikinshi ta ko'ina,ga wani gyara da yayi ma sumar kanshi mai matuƙar jan hankali,fuskarshi kuwa kamar wanda yayi makeup saboda kyau,
Ƙarasowa part ɗinshi hayaam tayi fuskar nan washe sai faman ɗokin ganin shi take yi,hannunta na ruƙe da tray mai ɗauke da kayan breakfast ɗinshi da ta haɗo mashi,
Tsayawa tayi daga bakin ƙopar shiga ta kashe murya tare da yi mashi sallama,
amsa mata sallamar yayi da wannan daddaɗar muryar tashi yace"wa'alaikum salam," har wani lumshe ido hayamm take tana leƙen shi ta ciki,
A hankali ta zura ƙafa tashiga cikin palourn nashi cike da kwarkwasa ta ƙarasa inda yake tare da ajiye mashi tray ɗin asaman table sannan ta matsa mashi da table ɗin a kusa dashi,
tsayawa tayi tana bin shi da kallon ƙurulla kamar wata mayya,ji take kamar ta lashe shi don tsabar sha'awarshi da take ji kamar zata kai mashi attack haka ta dinga yi,
daƙyar tasamu natsuwar cewa"Gm sir,ina fata ka tashi cikin ƙoshin lafiya,"
tun daga kan muryar hayaaam ya gane cewa ba yarinyar nan bace dake kawo mashi abinci ba,
Amsa mata kawai yayi da"Alhmdllh,"
Cike da zumuɗi tace"ga breakfast nan na kawo maka,bari na zuba maka,"cikin sauri takai hannu zata ɗauki plate kenan ya dakatar da ita da cewa"dama kece ke kawomin breakfast"?yayi maganar yayin da idonshi ke akan laptop ɗinshi,yana daga ɗan kishingiɗe
Fari da ido hayaam tayi tare da cewa"No bani nace,ita tana a school ne shiyasa na kawo maka,kuma inaso daga yanzu naci gaba da kula dakai.....'tun kafin taƙarasa maganar yace"Why"?
cikin en ina hayaam tace"saboda ita yarinya ce,abubuwa sunyi mata yawa,kuma tana makara a school ne,wannan dalilin ne yasa Aunty azmee tace naci gaba da yin aikinta ina kawo maka abinci kuma ina gyara maka part dinka,'
Kusan minti biyar baice komai har sai da ta gaji da tsayuwa sannan taji yace"Call azmee 4 me!"
dan zaro ido hayaam tayi jin abunda yace murya na rawa tace"aunty azmee nabarta a kitchen ne kuma tace mun zata shiga wanka ne,yanzu haka ma shi take cikin yi,"
Yamutsa fuska sgr yayi sam baya jin daɗin muryarta ta cika hayaniya da alama,
"Its okey,ki tattara kayan abincin nan da kika kawomin ki mayar dasu inda kika ɗauko su,"
hankali tashe Hayaam tace"sir,saboda me"?
Kai tsaye yace"ba'a sharing aiki na,I just need one person to be doing it,kuma bana son dogon zance,so u ave to leave tun kafin raina ya 6aci,sannan muddin ba ita yarinyar zata kawomin breakfast ba ko wani aiki banason sake ganin wani ya shigo min part ɗina!bana son shashanci,"
Tuni idon Hayaam sun ciko da kwalla don ita bata iya 6oye 6acin rai ba,zuciyarta har wani tafarfasa takeyi saboda tsabar takaici,ba ƙaramin tozarta tayi ba a wurinshi,taji kunya sosai inda ta gode ma Allah ma bai ɗago ya kalli fuskarta ba,
daƙyar take iya haɗiye yawu a maƙogwaronta saboda ɗacin da taji yayi mata,hannu takai rai a6ace ta ɗauki tray ɗin tare da kama hanya ta fuce daga part ɗin nashi,tafiya take tana faman sambatu,yau taji kunyar da bata ta6a ji ba,ranta yayi mugun 6aci kuma taci alwashin cewa sai ta wulakanta sehrish,sai taja mata sharri awurinshi da sauran mutanen gidan,da wannan mummunan ƙudirin nata ta sauko down stairs tare da nufar kitchen,
..yarda take tafiya atsiyace yasa su fawan da suka rage a dining area ɗin dagowa suna kallonta,tunda suka ga hannunta ɗauke da tray ɗin kayan abinci ransu ya basu cewa Babban yayansu ne yace ta maido shi,
dariya sosai fawan yayi tare da cewa"ita waccan batasan cewa ba'ayi mashi shisshigi ba,daga zuwa jiya jiyan nan harta fara zumuɗin kai mashi abinci,dama ni saida raina ya bani cewa wani abu ya kawota gidan nan ba don dubiya tazo ba,"
irfan yace"aiko tayi ta gama indai babban yayanmu ne ko kallo wancan muciyar bata isheshi ba abu tana tafiya kamar zata tashi sama,"
Fashewa sukayi da dariya gaba ɗayansu,
Jahan yace"ae ɗazu baku ga muna kumshe dariya ba,in banda neman kai komene ya kawota gidan hadasu kwanar mana,kuma har tana cewa wai har sai mun gaji da ita...'
tunkan ya ƙarasa maganar Fawan yace"ae kuwa da ƙafafunta zata bar gidan nan!ku zuba ido ku gani,in banda abun kunya taya ƙanwar matar yayanmu zata kwaso ƙafa zata gidanmu hada su zama?bayan tasan cewa duk maza ne acikin gidan?da alama mijin aure tazo nema itama,harda fakewa da tazo dubani" muryarshi ɗauke da dariya ya ƙarasa maganar,
"Shiyasa naga tafara kamun ƙafa wurinsu babban yayanmu tunkan aje ko'ina,da yake hankalin ɗiyar roba gareta,ina laifin ma tafara ta wurin haroon don shine mara Alkibla duk inda ta fadi daidai ne" a cewar Khaleed,cike da nishadi sukeyin firar tasu,hayaam dae taga takanta tun awurin ƴan gida bata samu kar6uwa ba,dama irinsu masu mummunan aniyyar nan basu cika farin jini ba ko a idon jama'a,
Tunda tashigo kitchen ɗin hannunta ɗauke da tray Azmee ke kallonta da mamaki a fuskarta tace"hayaam ya akai naga kindawo da breakfast ɗinne?ko bai cikin part ɗin nasa ne,"
fuska a yamutse tace"yana nan,nakai mashi amma yace shi ba'a sharing aikin sa,in mayar da kayan abincin bazaici ba,indai ba wannan yarinyar bace ta kawo mashi ba,"ta ƙarasa maganar tana hura hanci,
jin wannan maganar yasa hankalin azmee tashi,sarai tasan da maganar bayason ana mashi exchanging mai kula dashi don bai yarda da mutum biyu ba a lokaci ɗaya suna mashi aiki hakan ya sa6awa ƙa'idarshi,lokacin baya azmee ce ke ɗawainiya dashi in yazo nigeria,wannan karon kuma tunda yadawo daga Us sehrish ce ta ɗaura daga inda azmee ta tsaya,tun ranar farko daya dawo daga us,sehrish ce tafara kai mashi abinci wannan dalilin ne yasa ta samu kar6uwa a wurinshi,yanzu indai ba sehrish bace zata kai mashi abinci ba,tofa bai yarda da kowa ba in ba Azmee ba,
ɗan murmushi azmee tayi tare da cewa"kash!wlh namanta ɗazu in sanar dake cewa ki bari takai mashi,saboda Sgr baya son mutum biyu suna ɗawainiya dashi,bai yarda da wannan ba,am really sorry bari ni nakai mashi,ta ƙarasa maganar tare da kai hannu ta kar6i tray ɗin dake a hannun Hayaam sannan ta kama hanya ta fuce daga cikin kitchen ɗin,
tamkar ta aza hannu akai tafasa ihu haka taji,rai a6ace ta fuce daga cikin kitchen din,bedroom ɗinta ta koma tana faman cizon la66a tana zagaye ɗakin yayin da take faman sakin hucin 6acin rai,tunani tashiga yi taya zata kwace wannan matsayin da sehrish ta samu a wurinshi!!!!dole ne ta shirya mata tuggu................
قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖
Amalil Islam
Kwance take saman gadon asibitin hankalinta kwance sai faman sharar bacci take,tasamu kulawa sosai wurin nurses ɗin nan gaba daya duk wani rauni da taji anyi mata dressing ɗin wurin,a daren jiyan nan har ƙarin ruwa su kayi mata fiye da leda ɗaya don taji jiki,da safe kuwa kyakkyawan breakfast tasamu na kyauta da suke rabawa asibitin,sai da taci tayi hani'an sannan tafara wannan baccin,har farkawa tayi tana neman waɗanda suka kawota asibitin don su kira mata Auntynta kamar yarda ɗaya daga cikinsu yayi mata alƙawarin cewa zai kira mata ita, nurse ɗin dake kula da itace ta sanar da ita cewa basu zo ba,sam hankalinta bai tashi ba,don ita ji take koda basu zo ba,ba inda zataje ita fa tayi gida acikin asibitin don ba ƙaramin daɗinshi take ji ba,
Wuraren ƙarfe 12,Motarsu Jahan ta shigo cikin katafaren asibitin,a hankali sukayi mata gurbi a parking space ɗinsu,ɗagowa jahan yayi tare da kallon ayaan dake a gefenshi yace"zan jiraka anan and don't keep me waiting"
Wurga mashi kallo Ayaan yayi tare da cewa"bro kai fa baka da imani na lura,jiya kaine kayi causing accident ɗin nan,yarinyar ta raunata amma ko zuwa ciki ka leƙata bakayi ba,atlease ya kamata kaje ka dubata yau,"
ɗaure fuska Jahan yayi yace"bani ne Sila ba!yarinyarce ta fado mana agaban moto dinmu all of a sudden,har nagaza cin burki,so am not guilty,'
Cikin lallashi ayaan yace"pls mu shiga atare mana,"yarda yayi maganar da ƴar shagwa6a afuskarshi yasa Jahan cewa"taci albarkacin wannan shagwa6ar da kayimun da ba don haka ba,ba inda zanje,"
Murmushi Ayaan yayi tare dasa hannu ya buɗe motar ya fito waje,shima Jahan ya fito daga cikin motar,atare suka jera tare da nufar interior din asibitin,
Ayaan ne ya fara shiga room ɗin da aka kwantar da Amal sannan jahan yabi bayansa suka shiga ciki atare,
Lokacin da jahan ya aza idonshi akan Amal dake baje saman gadon tana sharar bacci,a wani irin firgice yaja da baya yana faman zare ido,
Kallonshi ayaan yayi tare da cewa"meya faru ne bro?naga kamar ka tsorata da wani abu,
Nuna amal yayi da yatsan shi tare da cewa"Ayaan dama wannan halittar muka kwaso acikin motar mu jiya?shiyasa akace rashin sani yafi dare duhu Ya ilahi da nasan hakane da ban sha wahalar ɗaukota ba Allah,dole ayi mana wankin mota yau,"
baki asake ayaan ke kallonshi,duk wani wulakanci da anzo kan Jahan to an ƙare,don shi kankat ne dama yana ɗaya daga cikin waɗanda suka ɗauko ɗabi'un mahaifiyarsu da halayyarta kaf bai bar komai ba,"
girgiza kai kawai Ayaan yayi tare da wucewa wurin gadon da Amal take,wuri yasamu asaman chair ɗin dake fuskantar gadon nata ya zauna yana kallonta gwanin ban tausayi,
Jahan kuwa koda ya matso wurin bed din nata,goya hannun shi yayi asaman ƙirjin shi yana binta da kallo a ƙyamace yace"Anya Ayaan yarinyar nan ma tana numfashi kuwa?karfa mu ƙarasa gawar da ba tamu ba"
Murmushi kawai Ayaan yayi tare da kai hannu ya dan bubbugi pillown da Amal ta kwantar da kanta sama,
Firgigit ta ware idanunta tana faman binsu da kallo ganin mutum biyu iri ɗaya,hannu tasa tare da ɗan murza idanunta tana ƙare masu kallo, lokaci guda ta gane cewa identical twins ne,
"Barka da safiya,ya jikin naki,"?ayaan ne ke tambayarta fuskarshi asake,hakan ne yasa ta gane cewa shine na jiyan nan da yayi mata alƙawarin kiran Auntynta,
Ƙoƙarin tashi Amal tashiga yi,cikin sauri Ayaan ya taimaka mata ta zauna tare da dan tada bayanta a jikin pillown,
Cikin sanyin murya tace"Alhmdllh,naji sauƙi sosai,"
"Kinyi breakfast"? Ya kuma tambayarta,ɗaga mashi kai tayi alamar eh,
Lumshe idonshi yayi tare da cewa"Masha Allah,so now tell me, how can i help u? Zuba mashi ido tayi tana kallonshi,hakan ya tabbatar mashi da cewa bata gane me yake nufi ba,don haka yace"ina nufin taya zan iya taimaka maki ne?wurin haɗuwa da Auntyn naki"?
Cikin sauri tace"ina da numbarta akaina,"
Amsa mata yayi da okey,sannan ya zura hannunshi acikin trouser pocket dinshi ya ciro wayarshi,karanto mashi numbar Amal tashiga yi shi kuma yana dialling numbers ɗin acikin wayarshi,bayan ya kammala rubuta numbar ya buga call ɗin nan take Sunan Matar yaya ya bayyana akan wayarshi,tsananin mamaki ne ya kama shi aranshi yace wannan ae numbar Amani ne matar Yaya Abbas,kanshi ya gama ɗaurewa a lamarin,har kiran ya katse amani bata ɗaga ba,almost 6 times yana kiran numbarta amma ba'a daga ba,hakan yasa ya ɗan dakata tare da kallon Amal yace"idan ba damuwa inason jin yaya kuke da Auntyn nan taki da kika ban numbarta....'tunkan ayaan ya ƙarasa maganar jahan ya buga tsoki tare da cewa"Ayaan am tired ka tashi kawai mu tafi,bansan menene amfanin tambayarta ba,
mayar da idonshi yayi akan na Jahan yace"pls ka bani time,zan faɗa ma dalilin dayasa nake tambayarta,"
tsuke fuska jahan yayi yana faman hura hanci,
"Ina sauraronki," muryar ayaan ce ta katse mata tunanin data tafi,
Murya asanyaye tace"ƴar uwatace ita,na jima ina nemanta bamu ta6a haɗuwa da ita ba,ita ma kuma nema na takeyi,tunda tayi aure na rabu da ita,shine yanzu nasamu sunan garin da take nazo,amma bansan a ina zan sameta ba,abu ɗaya kawai nake dashi numbar wayarta,drivern daya kawoni ya kirata a waya ya sanar da ita cewa tazo ta ɗauke ni,batazo ba shine wasu mutane suka biyoni acikin tashar,wannan ne dalilin dayasa nayi gudu harna faɗa saman titi Motarku ta buge ni.........'
jinjina kai Ayaan yayi tare da cewa"Yanzu idan na kaiki gidan Auntynki,Ni kuma wani tukuici zaki bani,"
cike da mamaki tace"kasan inda take ne"?
Lumshe idonshi yayi tare da cewa"a'a bansan inda take ba,amma inaso zan kaiki wani wuri in ba damuwa,bari nasa doctor ya sallame ki,sai mu tafi atare,Zaki bini?
shiru ta danyi tana tunanin karfa tayi gangancin binsu wani abu ya faru da ita,tunda ita dae batasan ko su wanene ba,amma ta wani 6angaren taji cewar zata iya binsu saboda ta yarda dashi sosai,ba don komai ba sai don yarda yake yi mata magana cikin lallami,"
amsa mashi tayi da eh,miƙewa ayaan yayi daga saman chair din,ruƙo hannun jahan yayi tare da janshi gefe guda yace"ko kasan cewa numbar da yarinyar can ta bani na kira mata auntynta,ta matar Ya Abbas ce Amani!"
Fuska ɗauke da mamaki Jahan yace"Really?kenan ƙanwarta ce ita,amma indai hakane ya akai ita yarinyar ta kasance haka?
Ayaan yace"abunda nake tunani kenan nima,"
jahan yace"Ba shakka,dama na jima ina tunanin taya akai Ya ishaq da Ya Abbas suka auri waɗannan matayan nasu,Nidae raina ya jima yana bani cewa matsiyatan talakawa ne,saboda koda mu kaje ɗaurin aure fa a maid,bakaga tsohonsu ba wani zararre dashi,yadin jikinshi duk ya koɗe,zariyar wandonshi fa har ƙasa take ja,abun kunya...'
Rufe mashi baki Ayaan yayi cikin sauri saboda yarda yake magana yana ɗaga Voice ɗinshi,yarinyar zata iya ji,
"Pls jahan its okey,mubar wannan zancen nidae yanzu so nake mu ɗauki yarinyar mukaita gidan Auntyn nata...'tunkan Ayaan ya ƙarasa maganar Jahan yace"Wai a motar wa kake nufin za'a kaita?ae wlh waccan sauran ramin bazata ƙara zauna mana a motar mu ba,sai dai ka tsaida taxi ta kai ku atare,ni kaga tafiyata"yana kai ƙarshen maganar tashi ya juya tare da fucewa daga cikin room ɗin,
girgiza kai kawai Ayaan yayi tare da cewa"sai yanzu nasan da wa nake tare,Jahan sam baka da mutunci,haihuwarmu kawai akai atare amma zuciyoyinmu ba iri ɗaya bane,ni ta 6angaren Abba nake kai kuma ta 6angaren Mommynmu kake da kuma Ammi dama sune masu zafi,'
Batare da 6ata lokaci ba,Ayaan yasa aka sallami Amal ba don komai ba sai don yayi suprising ɗinta,kamar yarda jahan yace sai dai su hau taxi hakan ce tafaru,a bakin Hospital ya tsayar masu da taxi suka shiga ciki atare,
**********************Reeshi
Zaune suke acikin class sun natsu suna sauraron karatun da akeyi masu,malaminsu ne mai koyar dasu islamic studies,tun da ya fara karatun ya lura da yarinyar dake kwance tana yi mashi bacci acikin class,shiru kawai yayi baice komai ba,sai da ya kammala karatun sannan yace"wacece waccan yarinyar dake yi mun bacci acikin class"?ya tambaya yana nuna sehrish da maker ɗin hannunshi,
kamar jira ƴan class ɗin sukeyi ya tambayesu nan fa kowa yashiga bada bayani,
"Uncle ae wannan yarinyar da kake gani sleeping sickness gare ta,ba'a ta6a yin darasi ba idonta biyu,kullum cikin bacci take kamar mai tsohon ciki," fashewa da dariya ƴan class din sukayi,
Wani kuma yace"sir,da zarar tearcher ya shigo cikin class shikenan zaka ga ta fara hamma,daga nan sai bacci,"
Bayan ya gama sauraron bayanansu,ya taka ya ƙarasa inda seat din sehrish yake,hannu yasa tare da ɗan bugun desk din,a firgice sehrish tafarka tare da ɗago da kanta daga saman desk ɗin tana kallonshi,
jallabiya ce ajikinshi fara,ya tara dogon gemu,kana ganinshi zaka san cewa ba ƙaramin malamin addini bane,fuskarshi na manne da farin glass yayin da kanshi ke anaɗe da rawani,
hankali tashe sehrish ke kallonshi tayi wuƙi wuƙi da ido saboda tsoran karya hukunta ta akan baccin da take yi mashi a class,
Cikin harshen larabci yace mata ta miƙe tsaye,jiki na rawa sehrish ta miƙe tana faman zazzare ido,
"Kalli cikin idona,"ya bata umarni,sunnar dakai sehrish tayi tana faman jin wani irin bugun zuciya,maimaita mata ya sake yi da cewa"bakiji me nace ba!ki kalli cikin idona!"
ƙin ɗagowa tayi da idonta ta kalleshi,kuma nan take jikinta ya shiga yin kerma,
Ƴan class ɗin duk sun zuba ido suna kallonsu,musamman amrish da tashiga damuwa ganin kamar malamin nason takurawa ƙawarta,
Cikin sauri tace"pls uncle ayi mata afwa,bazata ƙara ba,'
Batare da ya kalleta ba yace"Amrish ba laifi tayi mun ba,in fact nikeson taimakonta,shin wannan yarinyar ƴar wani gida ce"?ya tambaya yana jiran amsarsu,har lokacin sehrish na tsaye kanta na kallon kasa a matuƙar tsorace take,
amsa mashi su kayi da cewa"bamu san a wani gida take ba,lokacin da aka kawota class ɗinnan tayi introducing ɗin kanta amman bata faɗa mana family status ɗinta ba,,'
Amrish tace"nima bansan taƙamaimai daga inda take ba,amma akwai wani elder bro dinta dana sani sunan Shi Junaid romeo,muna shiri sosai dashi,'
mayar da idonshi yayi kan fuskar sehrish yace"Ke!a wani gida kike?su wanene iyayenki?
murya na rawa tace"Ni....ni..daga family din SALAHUDDEEN HUSSEIN nake Abban sojoji....'tunkan ta ƙarasa maganar malamin ya waro ido waje yana kallonta,bama shi ba hatta sauran student ɗin cike da mamaki suke kallonta,sun jinjinawa gidan da tafito bakomai yafi ɗaure masu kai ba face yarda ta kasance ba ruwanta da kowa haka,bayan duniya tasan da zamansu,
"Kina nufin ke ƙanwar Surgeon genaral rafayet ce!da marshal Omar!"?
Amsa mashi tayi da cewa"eh,"kuma har lokacin bata ɗago da ido ta kalleshi ba,
Jinjina kanshi yayi yana tuna wani abu daya ta6a faruwa dashi wanda ke da alaƙa da gidan,"
gajiya da tsayuwa sehrish tayi nan take idonta suka soma shararo da kwalla,don bata da juriyar wahala irin hakan,tun lokacin data fara rayuwar hutu da jin daɗi,
"Insha Allah bazan fasa ba,kamar yarda nayi kyakkyawar niyyar taimakawa tun a lokacin baya,don haka zan taimaka maki tunda Allah ya haɗani dake," malamin ne yayi wannan maganar,sannan ya mayar da idonshi kan amrish dake zaune a seat ɗinta tana kallonsu yace"Amrish idan na kammala yi maku karatu ki same ni a office ɗina zan