Showing 54001 words to 57000 words out of 162658 words
ta, burin ta kawai ta yi ta yin lesbian da y'ay'an mutane. Ko Shema'u da Suhail ma, Allah ne ya sa da rabon zuwan su duniya.
Wannan kenan.
.............Su na isa gida ta b'alle murfin mota ta fito zuciyar ta na mata zafi. Cikin gidan ta yi, direct side d'in aunty Junaina ta yi ta na huci.
Aunty Junaina da ke zaune a parlour ta na waya da aminiyarta ta d'ago ta kalli Sabrin d'in. Saurin d'aukar excuse ta yi ta re da katse kiran ta mik'e ta isa wajan Sabrin d'in ta re da fad'in,
"Queen what going on? Why are you angry?". Aunty Junaina ta fad'i ta re da kamo hannun Sabrin d'in. Dai dai lokacin Hanan da Amrah su ka shigo.
Sabrin ta fizge hannunta da ke rike da hannun aunty Junaina ta k'arisa in da Hanan ta ke ta d'aura mata mari ta re da nuna aunty Junaina da yatsa ta ce,
"Kin ga wacce ki kai wa tsaki nan ba ni ba. Ko ita wallahi ta min ba kyale ta zan yi ba bare ke y'ar k'aramar y'ar iska. Ko uwar ki ga ta, yau na ce ina da muradin ta bar gidan nan, wallahi ba za ta sake ko minti d'aya ba za ta tattaro ta tafi gidan su. Saboda ki kiyayi yi min tsaki idan ki na son uwar ki ta cigaba da zama a gidan uba na".
Hanan ta bud'e ba ki za ta yi magana aunty Junaina ta yi caraf ta ce,
"Idan bakin ki ya kuskura ya ce wani abu a cikin d'akin nan, wallahi ni ka d'ai na san mai zan miki cikin gidan nan tun da ke ba ki jin magana. Kuma yanzu ba sai anjima, juya ki ba ta hak'uri ko in yi k'asa-k'asa da ke a nan wajan".
Kamar Hanan ta had'iye kwad'o saboda tsabar kumbura, hawaye na saukowa daga idanunta ta kalli Sabrin ta re da fad'in,
"Ki yi hak'uri Sabrin". Ta fad'in hakane ta re da fashewa da kukan bak'in ciki da kuma k'ara ruruwar wutar k'iyayyar Sabrin d'in a cikin ranta.
"Better! Kuma kin ce ci babaar ki". Fad'in Sabrin ta re da ficewa daga d'akin ta nu fi side d'in su ta na jin kamar ta fashe saboda abunda UA faru earlier a shopping mall.
"Mom yanzu haka kullum za mu rik'a jurewa muna hak'uri da da abunda Sabrin ta ke yi a cikin gidan nan? Ai muma y'ay'a ne. Kamar yadda ta ke tak'ama da daddy, haka muma muke tak'ama da shi". Fad'in Hanan ta na wani irin kuka mai cin rai.
"Ku yi hak'uri kun ji, na muku rantsuwa lokacin mu na nan zuwa. Ko kallon banza aka ce ta yi muku, wallahi ba za ta yi ba. Ku dai kawai ku cigaba da hak'uri for now. Ranar karb'an y'anci na nan zuwa y'ay'ana". Fad'in aunty Junaina ta mai jin wutar k'una a ranta. Don ita ta fi y'ay'anta tsanar Sabrin da mahaifiyar ta.
*°°°°°°°°°°°°°°°°*
Abu kamar wasa Binty ta dage sai koyan turanci da fulatanci ta ke yi, gyefe guda kuma Anna na cigaba da koya mata girki. Yanzu har Anna na dai na mata Hausa, daga turanci sai fillanci. Wani abun idan ta fad'a a yi dariya, wani kuma a yi mamaki. Domin akwai ta da saurin d'auke abu.
Fannin islamiya kuwa, ta iya falaq, nasi, ahad. Kuma ta iya alwala sosai. Sosai ta ke burge malamin na su.
Haka ma fannin boko, yanzu kam turancin ta ya soma improving. Har had'a dictation ake mata. Mamakin kwakwalwarta sosai malamin ya ke yi. Don bai tab'a koyar da mai kwakwalwa irin na ta ba.
Barrister Fu'ad kuma kamar yadda ya alk'awarta ma su, duk weekend sai ya kai su shopping. Binty ta waye, babu yadda za'a ka iya had'a ta da Bintyn baya ta kan bola. Ta k'ara haske da wani irin kyawu. Ga kwakwalwa ta bud'e.
Yanzu haka su Fanan su na rubuta jarabawar zango na biyu wato second term. Kuma a first term ne idan su ka dawo za su koma ta re sa Binty.
Binty ta dage ta bud'e wuta sai kwankwad'ar karatu ta ke yi. Ji ta ke kamar dama can a gidan ta taso. Har mantawa ta ke yi da rayuwar bolan da ta tab'a yi.
Girki kuwa ya zama favourite d'in ta, don yanzu har tafi Fanan iya wasu abubuwa da dama.
Suhail kuwa ya bi ta duk yadda zai yi ya sake had'uwa da Binty, amma Sam bai samu wannan damar ba don ya san ko giyar wake ya sha bai isa ya je part d'in su ba.
Gyefe guda kuma, mahaifiyar sa kullum sai ta yi mafarkin Binty. Sai dai ita ma ba ta samu hanyar da za ta jawo ta jikin ta ba. Daga k'arshe dai ta yanke shawarar shiga jikin Fasila domin ta samu ganawa da Binty ko ta b'oye ne.
*_____________*
*CANADA* cikin babbar birnin su wato *Ontario*, wani kyakkyawan saurayi ne tsaye a gaban tank'ameman madubin hotel d'in.
Jeans blue ya saka da farar rigar max n spencer sannan ya ďaura blue Tuxedo ta giorgio Armani daga sama, kayan ba k'aramin kyau suka mishi ba kasancewan shi dogo, agogon ciélo ya mak'ala sannan ya fesa turaren karenbkelly da vesace eros a jikin sa. Key d'in motar sa da ke gaban mirror ya d'auka ta re da k'ara kallon mirror ya na gyaran kwantancan gashin kan sa, ka na ya fito ya daga d'akin ya hau lifter ya sauko da shi k'asa ya nufi parking load. Danna key d'in motar da ke hannun shi ya yi, a take mota kamar maroon mai shegen kyau ta yi k'ara.
Wajan motar ya nufa ta re da shiga ya yi reverse ta re da fitowa daga cikin hotel d'in.
Kai tsaye *University of Toronto* ya nufa. Kasancewar tafiya ce mik'ak'k'a tsakinkin *Toronto* da kuma *Ontario* shi ya sa ya dunga sharara gudu. Gashi titinan su masu inganci ne ba kamar k'asar mu Nigeria ba.
Ya ci rabin tafiyar ya kunna radion motar sa ta re da kunna wak'ar *West life* _My love_ ya shiga bin wak'ar kamar haka,
🎻An empty street, an empty house
A hole inside my heart
I'm all alone, the rooms are getting smaller
I wonder how, I wonder why
I wonder where they are
The days we had, the songs we sang together
Oh, yeah
And oh, my love
I'm holding on forever
Reaching for the love that seems so far
So, I say a little prayer
And hope my dreams will take me there
Where the skies are blue
To see you once again, my love
Overseas, from coast to coast
To find a place I love the most
Where the fields are green
To see you once again
My love
I try to read, I go to work
I'm laughing with my friends
But I can't stop to keep myself from thinking, oh no
I wonder how, I wonder why
I wonder where they are
The days we had, the songs we sang together, oh, yeah
And oh, my love
I'm holding on forever
Reaching for the love that seems so far
So, I say a little prayer
And hope my dreams will take me there
Where the skies are blue
To see you l once again, my love
Overseas, from coast to coast
To find a place I love the most
Where the fields are green
To see you once again
To hold you in my arms
To promise you my love
To tell you from the heart
You're all I'm thinking of
I'm reaching for the love that seems so far
So, I say a little prayer
And hope my dreams will take me there
Where the skies are blue
To see you once again, my love
Overseas, from coast to coast
To find the place I love the most
Where the fields are green
To see you once again
(My love)
Say a little prayer (my sweet love)
Dreams will take me there
Where the skies are blue (woah, yeah)
To see you once again
Overseas, from coast to coast
To find the place I love the most
Where the fields are green
To see you once again
My love🎻
Sosai wak'ar ke masa dad'i don har bugs steari ya ke yi. Ya sha hanya ka min ya iso cikin birnin *TORONTO* da ke *CANADA*, university d'in ya nufa. Parking ya yi ta re da nufar hall d'in da su ke gabatar da lecture.
Wata baturiya da ake kira da Cecilia ta nufo shi ta na wani karairaye. Sanye ta ke da sweatpants kalar ash, sai riga arms les red color. Gashin nan na ta maroon ta zubo shi a kafad'un ta. Sai wani takalmi mai tsinin gaske a k'afarta. Hannun ta rike da iPhone ta taho da saurin ta na fad'in,
"Hey Bibi wait a minute".
Sauri ya k'ara ta re da shigewa cikin hall d'in da su ke gabatar da lecture ya nai mi waje ya zauna ta re da fiddo memo da wani Biro mai kyau ya d'aura akan desk ta re da furzar da iskan bakin shi.
Cecilia kuwa da ke tsaye a waje kasancewar ba ta da damar shiga wajan ta saka hannunta a cikin gashin kan ta ta cukurkud'a ta re da fad'in
"Dam it".
Sai 4:00pm su ka gama gabatar da lecture. Cikin sauri ya fito ya nufi wajan motar.
Cecilia ta tun da ya shiga hall d'in ta nai mi waje ta zauna ta na jiran fitowar shi. Ta na ganin shi ta bi bayan shi da sauri har wajan mota.
Shi kuwa Julaibib sauri ya ke ya je ya yi sallar la'asar. Ya na bud'e murfin motar ta rik'e gam ta re da tsare shi idanunta irin na turawa ta re da fad'in,
"Why Bibi? Why are you avoiding me all this days? It's because of happened last week? Then I'm so sorry it won't happen again I promise. I won't come to your house without your permission again. Please stop avoiding me, I can't take it. You known I love Bibi". Cecilia ta fad'a ta re da kamo hannun sa.
"Let go of my hand". Julaibib ya fad'a in a very cool voice. Hakan ya ke yi idan ran shi ya b'aci. Don idan har zai yi ihu ko magana a cikin fushi, to lallai zai kai hannu, kuma abunda ya tsana a rayuwar sa, shi dukan mace.
"Bibi please". Cecelia ta sa ke fad'a ta re da rik'o k'ugun shi.
Wani irin tsawa ya daka mata da ba ta san sanda ta saki hannun shi ta re da jaa da baya ba ta dafe kirjin ta saboda yadda ya ke bugawa.
Kasancewar idan ran shi ya kai k'ololuwa har in'ina ya ke yi saboda zuciya. Tuni ya soma buga k'afar shi a k'asa ya na so ya yi magana amma maganar ta k'i fitowa. Kawai ya bud'e motar ta re da shiga ya fizge ta ya fice daga makarantar saura kad'an ya takawa Cecilia k'afarta tai saurin ja baya.
*MATAR SAYYADEE*
*_KAR DAI KU MANTA, SATURDAY AND SUNDAY BA NA TYPING_*
🌹 *31-32*🌹
.............Kai tsaye daga *Toronto University*, wani masallaci ya nufa ya gabatar da sallar la'asar ka na ya fito ya shiga mota ya nufi *Lawrence Avenue* wajan abokin aikin sa Peter John. Parking ya yi a gaban gate d'in ka na ya fito daga motar ya shiga cikin gidan.
Doorbell ya danna. Katrina matar shi ta zo ta bud'e masa k'ofar ta re da fad'in,
"Ohhh welcome Mr Julieby(Julaibib d'in ne ba ta iya kira ba ta ke fad'in haka)".
"Thank you". Julaibib ya fad'a a tak'aice ta re da nufar kujera ya zauna.
San ye ya ke cikin jallabiya ash colour, ba k'aramin kyau kayan su ka masa ba. Julaibib ne ya sayo masa a wani zuwan shi umarah da ya yi kasancewar Peter John ya na son irin wannan shigar wanda ya je gani sometimes a jikin Julaibib d'in.
"Welcome friend. Yaya haya (hanya)?". Fad'in Peter shi ala dole sai ya ko yi hausa.
Wani kallo Julaibib ya bi shi da shi idanuwan shi a k'ank'an ce ta re da mik'ewa ya zura hannun shi cikin aljihun wandon shi ta re da fad'in,
"Why are you looking like this? Won't you go to the hospital? You know I have someone to perform surgery on. Are you drunk? Can't you ever heed good counsel? You've been repeatedly reminded about the dangers of alcoholism but all that has fell on deaf ears. But you are a medical doctor I don't have to waste my time talking to you always about that. See, I'm on my way to the hospital."
Julaibib ya fad'a heading to the door without listening to what Peter John is saying.
Kallon matarsa John ya yi ta re da fad'in,
"This friend of mine is highly temperamental. He has perceived the smell of the wine we took a while ago. You know he hates the smell of alcohol. Even now, he would want to distance himself from me unless I appease him with effort. I feel for the wife he's going to marry. He is strictly regular as if he is superhuman and he doesn't show any interest for marriage. And I can swear to you that he doesn't chase after women. My friend is indeed very difficult to understand."
Katrina matar john ta zauna a kan kujera ta re da d'aukar remote ta ce,
"The guy impresses me a lot. Very handsome and knowledgeable. Whoever marries him is indeed lucky. I like his style."
"Bibi! Hmm, I'm speechless". Fad'in Peter ta re da zama kusa da ita.
*_______*
Kai tsaye ya na fitowa daga gidan Peter ya d'auki hanyar *Alexander street* in da gidan sa ya ke. Direct bedroom d'in sa ya yi ta re da shiga bathroom ya sa ke wanka ta re da d'auro sabon alwala. Don shi haka ya ke ba ya rabuwa da alwala a jikinsa.
Gaban mirror ya isa ta re da shafa man shafawar sa ya kuma feshe jikinsa da turare don shi ma'aboci turare ne. Ya na matuk'ar k'aunar k'amshi a rayuwarsa.
Wannan karan ma jeans ya saka ta re da t-shirts vneck. Ta je kan sa ya sake yi ka na ya sauko zuwa parlour. Kitchen ya shiga kasancewar kitchen d'in na a parlour ne. Tea ya had'a ta re da d'auko biscuit ya na had'awa da shi ya na sha kasancewar shi mara son cin abinci sosai idan ba na k'asar sa ba.
Sai bayan ya gama ne ya fito daga gidan, kai tsaye *Mount sinai Hospital* ya nufa.
Tun daga parking motar da ya yi a harabar asibitin mutane su ka zagaye motar kamar za su tsuguna masa.
Ko da ya fito daga cikin mutar, manyan likitocin asibitin nan da kan su su ka fito suka taro shi su na gaisawa da shi kasancewar babba kuma kwararra doctor a fanni daban-daban.
Domin dai degree biyar ga re shi, ya na kan na shidda yanzu.
Farkon degree d'in sa shine ya karan ci fannin Gynaecology and obstetrics (Fannin cutukan mata da haihuwa), na biyu kuma ya karanci Paediatric (Fannin rashin lafiyar k'ananan yara), na uku kuma Oncology (Fannin ciwon sank'ara (Cancer)), na hud'u kuma, Nephrology (Fannin k'oda), na biyar Cardiology (Fannin Zuciya), Sai na shidda wanda ye kan karanta yanzu wato Orthopaedic (Fannin k'ashi).
Sosai ya ke da kwarewa a wajajan nan. Booking ake yi idan za'a gan shi. Har da ga k'ashashe da dama ake zuwa ganin sa. Wanda Sai mutum ya na da sa'a ya ke samun hakan.
Kai tsaye wani had'ad'd'an office ya nu fa ta re da sauya kayan jikinsa izuwa na tiyata saboda tiyatar da zai wa wata a zuciyarta.
Kai tsaye ya na fitowa daga gidan Peter ya d'auki hanyar *Alexander street* in da gidan sa ya ke. Direct bedroom d'in sa ya yi ta re da shiga bathroom ya sa ke wanka ta re da d'auro sabon alwala. Don shi haka ya ke ba ya rabuwa da alwala a jikinsa.
Gaban mirror ya