Showing 456001 words to 456363 words out of 456363 words

Chapter 153 - Murucin Kan Dutse By Makawa

04 Dec 2025

28088

da nake na zauna gida a cikin iyalina ban yi mashi mussun hakan ba na aje kamar yadda ya bukata na zauna gida ina dan duba asibitin daya bude a kano duk da haka ida aiki ya taso muna zaga jahohi muna aiki da gwaunati din don kwarewar mu ga aikin .
Hajiyan daddy ta rasu don haka muka kwasa sai kano a lokacin yarana duk suna gida baki dayan su kowa ya gan mu sai ya yaba muna.
Mun dawo daga gidan hajiya ta gan mu yaba tsaye tare da wasu mutane a kofan gida suna magana mu gaidasu zamu shiga naji mutumin na fadin yanzu kana nufin duk ita kadai ke da wanan yaran haka tubarkallah masha Allahu.
Mun gaida mutumin naji daddy yace dashi ka gan ta nan kyautar Allah ce a gare ni don ga sadaukar da rayuwa Allah ya ba ita takuma zamau min marucin kan dutse a rayuwana yanzu, , , , ,


Alhamdullahi yan uwa wace nabatawa akan wanan novel din ta yafe min don Allah don dan matsalar da aka samu akan tsaikon da mukai ta samu dashi.
Don Allah kuyi hakkuri da zainabun ku yan uwa uwayena da yayyena da kannina sai idan Allah ya nufa mun sake haduwa a cikin wani sabon novel din namu nan gaba kuma don Allah kuyi hakkuri ku yafe min yan uwa, , , , ,

********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

WhatsApp Number: 09017242889


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************

ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login