Showing 66001 words to 69000 words out of 244445 words
tab’a ganinta a irin yanayin nan ba bai tab’a samu ya k’are mata kallo kamar haka ba,gashi rigar kusan rabin k’irjin duk a net yake…
Ganin kallon yak’i k’arewa ne yasa ahankali tace”Muje”tana mai jinta gaba d’aya a takure ga wani kunya da fargaba da suka lulub’eta.
Hannayensa ya sark’e around her waist cikin lumshe idanu da bud’esu yace”Anya dinner d’innan za ta yiu kuwa??na fara ganin dishi dishi wallahi…”
Da sauri ta d’an ja baya sai
kuma tayi gaba ta wuce ta gefen sa da hanzari tana mai jin yadda k’irjin ta yake dukan uku uku.
Murmushi kawai yayi kafin ya juyo yana wani Irin kallonta tukunna da kyar ya d’aga k’afa ya fara takawa nan inda take tsaye ta juya ta basa baya tana wasa da y’an yatsun hannunta……..
Ya zagaya k’asashen duniya daban daban amman zai iya
cewa bai tab’a ganin mace mai kyawun structure kamar Manubiya ba har ma fuska bai tab’a ganin mace mai yanayin irin kyawunta ba….ya san kuma soul d’insu ne ya had’u saboda yanada tabbacin ko da ace ba haka looks d’inta suke ba he’ll definitely fall for her…
Tana tsaye ta ji sa a bayanta
kafin ta matsa ta ji ya yi sauri ya d’aura hannunsa akan flat tommy d’inta,kafin ahankali
yace”Seriously na daina jin yunwar”
Dasauri tace”Cikina har ciwo yake min tsabar yunwa”.
Dariya ta ji yayi wadda har
sai da d’umin numfashinsa ya addabi wuyanta kafin a hankali ya yi kissing wuyan dan yadda d’ankwalin nata ya tunkushe ya zame both daga saman gshinta da kuma k’eyarta ya had’e da ribbon d’inta hakan ba k’aramin kyau yayi masa ba….a yadda yake tsaye a bayanta
ba k’aramin kyau sajen k’eyarta da bak’ak’irin d’in sumarta suka yi masa ba
He can’t help but to appreciate
shiyasa ya sake sakar mata passionate peck a wajen, ya san zata matsa shiyasa ya yi saurin sake ruk’ota da kyau da dukkan hannuwansa biyu.
Yadda jikinta ya fara karkarwa shi kansa sai da yayi mamaki…a hankali ya durk’usa ya d’ago k’afafunta ya tallafota ya d’auke ta gabad’yanta in a bridal style wanda hakan ya sanya ta runtse idanunta sannan ta yi saurin zagaye hannayenta a wuyansa a haka ya nufi k’ofar ya fita da ita gwanin ban sha’awa.
Har suka nufi stairs bai ajjiye taba kuma bashi da niyyar ajjiyetan dan haka tace
“Inada nauyi fa”
Kallon d’an mitsitsin bakin nata yayi da idanunta da suke a lumshe har yanzu kafin
yayi murmushi yace
“Ni kuma Inada k’arfi..”
Bai ajjiyetaba sai da suka shiga cikin kitchen tukunna ya ajjiyeta a hankali,da kyar ta d’an zame hannayenta da ta sak’ale wuyansa da su suna masu shak’ar numfashin juna,sai da ta daidaita tsayuwar ta tukunna ta fara k’ok’arin bud’e idanunta.
Facing juna sukeyi itada shi
shiyasa tana bud’e idon suka had’a ido yana yi mata murmushi kafin yace”I made it for you”
A hankali ta fara juyawa tun kafin ta gama juyawa tayi facing mini dining table d’in
ta fara murmushi ba wani uban
decoration yayi mai yawa ba just simple and elegant amman ya yi masifar tafiya da imaninta…….flower bouquet ne mai asalin kyau a ajjiye a kan dining d’in da card a ciki,sai ballon guda d’aya babba da aka sak’ale ta sak’k’o kan dining d’in da rose’s masu kyau
zub’e a k’asa da kuma kan dining d’in sai abincn da ya jera a kai drinks da chicken sai
candles da ya kunna y’an kad’an a kan dining tabble d’in.
A hankali ta ji ya yi hugging nata ta baya
kafin yace “Hope you like it”
Murmushi tayi ahankali ta jinjina masa kanta alamun ‘yes!’
Ajiyar zuciya ya fesar yace
“Alhamdulillah”
Kafin ya sake kwarin ruk’on da yayi mata yana mai sauk’e ajiyar zuciya a jere a jere.
A hakan suka tsaya kowannen su yayi shiruu kawai.
Ita ta fara kawo k’arshen shirun sakomakon yadda ta ji yanayin tsayuwar tasu yana shirin chanjawa shiyasa ta d’an muskuta,numfashi ya fesar kafin yace”Oh sorry
Mu je ki ci abincin ko?”
Ahankali ta sa hannu ta fara d’aukar note d’in jikin flower ta shiga karantawa,ai kuwa har da y’ar kwallarta dan ba kad’an ba kalaman soyayyar da ya rubuta suka shige ta suka ratsata…cikin jan hanci ta juyo tace”Thankyou,I love it and I love you more..”
Wani irin blushing ya shiga yi tukunna suka yi hugging juna a wajen suna ji kamar su cinye juna dan so,sun jima a haka kafin ya ruk’o hannunta suka k’arasa kan dining table d’in suka zauna…Sam Manu ba ta ji dad’in cin abincin ba kuwa dan a kan cinyarsa ya d’aura ta kuma shi ya dinga bata a baki tana ci yana bata labari kala kala
Childhood d’insa da schools d’in da ya yi,sai da ya ga ta d’an sake kuma ta ci sosai
tukunna yace “suje su yi sallah”…..Loma d’aya kawai ya iya yi shikam kuma hakan ma dan ta tilasta masa ne saboda sam shi kam ba zai iya wani cin abinci ba,ba wai baya jin yunwa bane kawai dai ya riga ya san bakinsa ba zai iya d’aukar taste d’in komai ba a halin yanzu.
Ganin kmar zai yi mata kuka ne yasa ta hak’ura ta tsaya kallon ikon Allah
Babba yana shagwab’a!
Sai da ta rurrufe ragowar abincin ta saka a dank’areren fridge d’in kitchen d’in tukunna ta yadda su fita d’in dan har ga
Allah bata so su fitan gashi gaba d’aya kunyar shi ita takeji ma shiyasa taketa k’ak’alo aiki.
Shi kam kallonta kawai yakeyi
yana rik’e da hannunta har ta yi ta gama.
Ganin yana shirin d’aukarta kamar d’azu ne ya sanya ta fincike hannunta ta fice da sauri tana murmushi…murmushi shima yayi ya
fito a kitchen d’in yana y’ar dariya yace”First position fa nakeyi a race lokacin Ina skul!
Are you sure
zaki iya tsere min??”
Yayi mata tambayar yana nufota da d’an sauri
Sai da ta d’an rik’e k’asan gown d’in jikinta tukunna ta d’iba a guje ta yi sama
wanda hakan yasa ya fashe da dariya sosai dan bai yi expecting za ta iya gudu kamar haka ba shiyasa kamar jira yakeyi ya bita shima a guje.
Batasan lokacin da tayi ihu ba
sanda ta juya ta ga har ya kusan kamota saboda
ba kad’an ba taji tsoron yadda ta ga har ya kusa kamotan,dan haka ta k’ara k’arfin gudun nata….saida suka kai cikin bedroom d’inta tukunna ya samu nasarar cafkota!da sauri tace”Yi hakuri dan Allah”.
Dariya yayi sosai kafin ya d’auketa d’in da bataso….direct ya nufi toilet da ita,sai da suka shiga cikin shower glass tukunna ya ajjiyeta ya kunna gaba daya shower d’in da suke cikin wajen ya daidaita d’umin ruwan.
Nervousness ne yasanya ta kasa cewa komai ta sunkuyar da kanta k’asa tana jira ya fita
ta samu ta yi wanka dan tana
buk’atar yin wankan….Ahankali taji ya matso ya zare d’ankwalin kanta za ta yi magana yace mata “shhh…”
Har sark’a da d’ankunne sai da ya cire da ribbon,sai da ta ga
yana shirin cire gown d’in tukunna ta san da gaske fa yake,ba ta gama shiga mamaki da al’ajabi ba sai da ta ji ashe shi wankan ma tare yake so su yi…..da kuka da lallashi ta samu ya kyaleta ya fita da kyar,sai da ta fito har closet ta zuge glass d’in wajen ta mayar ta rufe tukunna hankalinta ya d’an kwanta ta koma cikin massive bathroom d’in ta rufo k’ofar…. brush ta fara yi da sabon toothbrush d’in da su Aisha suka jera mata
tukunna ta yi taking warm bath
cikin nutsuwa da kwanciyar hankali ta d’auro alwalla ta fito.
Ta san Yashjub zai yi fushi amman idan ta fito sakawa k’ofarta key zata yi
sa k’arata da safe dan wallahi wani irin fargaba kunya
da tsoro ne suke adddabarta
sannan sai hauhawa sukeyi,ita sai yanzu ma ta ga wautarta da bata yi sauri ta bisa ta rufe k’ofar tata ba d’azu sanda ya fita.
Tana wannan tunanin ta fito daga cikin bathroom d’in
d’aure ta d’an guntun towel gashin kanta na d’igar ruwa dan ya riga ya jik’a mata shi tun d’azu,tana k’arasawa tsakiyar closet d’in suka had’a ido da shi ta cikin glass d’in sanye cikin jallabiya fara k’all!yana durkushe yana bubbud’e
akwatunan ta yana neman abu
motsin ta ya ji shiyasa ya
d’ago ya kalli wajen ai kuwa suka had’a ido.
Ja ta yi ta tsaya chak
ta kasa gaba ta kasa baya.
Murmushi kawai ya yi ya d’auki
hijabin nata da yake nema ya mayar da akwatunan ya rufe ya mik’e ya nufi inda take….yadda yaga duk ta diririce sai da ta basa dariya
da tausayi,shiyasa yana zuge glass d’in ya k’arasa inda take
ba tare da b’ata lokaci ba ya ware hijabin nata ya nemo
wuyan ya zura mata.
Ai kuwa har ajiyar zuciyar da ta sauk’e sai da ya ji kafin ahankali yaji tace “thankyou”
Murmushi kawai yayi yana kallonta yana mamaki da tunanin ta yadda zai sa ta d’an saki jiki da shi ta cire wannan tsoron….jin jina mata kai kawai ya d’an yi kafin yace” welcome,mu je ki yi alwallah muyi nafila”
Ji ta yi kamar tace masa’ita bama ta sallar’sai kuma kawai tace “Nayi”
Jinjina kai yayi daga haka ya kama hannunta suka fita waje cikin d’akin.
Akan kafet d’in ya shimfid’a musu darduma ya tada ikama suka gabatar da sallar nafila raka’a biyu….ya jima yana addu’o’i kafin ya juyo gareta
ya d’aura hannunsa a kan goshinta nan ma ya yi addu’a
tukunna ya gyara zama sosai yana fuskantar yace
Ta mishi karatu yana son jin k’ira’arata….Suratul Mulk ta karanto masa tun daga farko har k’arshe…kamar kuwa kar ta daina haka ya ji,kafin shima yace ta zab’i inda takeso ya karanta mata..ganin ba zata iya magana ba yasa ya karanto mata Suratul Ibraheem
Shiruu ta yi tana sauraron yadda yake karantun bisa ka’ida kamar wani shahararren malamin ne yake karatu haka ta ji,ita har ga Allah duba da yadda ya girma a Uk sam ba ta yi tunanin yana da ilimi har haka ba.
Tambayoyin da suka shafi addini ne suka biyo baya,ba kad’an ba shima ya yaba da ilimin addininta dan haka ya sake godiya ga Ubangiji…. ya ji dad’i sosai yadda matarsa ta kasance mace mai ilimin addini saboda hakan yana da fa’idodi da yawa.
Ganin tana hamma ne yasa yace “Ta tashi ta shirya ta kwanta dan ya lura a gajiye take”
Yadda ta mik’e zumbur!lokaci guda sai da ta basa dariya.
Yana kallonta ta ta d’auki manyan manyan kayan bacci ta shige closet d’inta…drying kanta ta fara yi da hair dryer da su Aisha suka jera mata tukunna ta saka kaya…har ta
fito bai yunk’ura ba kuma bai ce mata uffan ba instead sai kawai ya girgiza kai yana mamakin kayan baccin da ta saka abun takaicin ma har da hula kuma wai a hakan ma sai wani kakkare jikinta take yi…..yana a nan kan dardumar ta zo ta wuce ta haye gado ahankali tace masa”sai da safe”
“Za kiyi bayani ne”
Ya fad’i hakan a cikin ransa
A fili kuma yace”Allah ya bamu
Alkhairi”
Wani sanyi ta ji a ranta ganin bashida niyyar yi mata komai,cikin nutsuwa ta ja quilt d’in dake shimfid’e a kan gadon ta lullub’e duk jikinta da shi,har kanta.
Tsorone ya kamata jin ya mik’e ya je ya kashe wuta kuma bai fita ba,tana cikin tunani da zullumin son jin fitartasa ta ji ya yaye fuskar ta dake cikin bargon kafin yace”Kar ki rufe har fuskarki”
Sai kuma ya durk’usa yayi kissing forehead d’inta yace “good Nyt”
Har da d’an murmushi ta yi mishi wannan karon ahankali tace”nyt”
tana kallonsa ya koma kan dardumar ya ci gaba da karatu.
K’are masa kallo kawai takeyi
tanajin yadda sonsa yake sake shigar ta…ita ala dole tana b’oyewa ne a bargon kar ya gane kallonshi takeyi
ba ta san gaba d’aya hankalinsa yana a kanta ba
duk abunda tayi yana kallon ta.
Gashi a gabanta tana kallonsa ga sanyin A c ga shauk’i ga kuma farin cikin an rabu da ita ta huta…sam ba ta san lokacin da barci ya kwasheta ba!ba ita ta tashi farkawa ba sai wajajen k’arfe 3 na dare lokacin da ta ji bak’on al’amari a tare da ita a ranta tace”kenan Yashjub wayo yayi mata sai da ya bari ta sakankance.
Shi kuwa Yash ba zai iya jurar ganin kukanta ba kuma tun d’azu a closet ya fahimci kukan zata yi masa muddin yayi yunk’urin yin wani abun.
Kamar kuwa ya san abun da ke ranta kenan.
…Tun tana magiya da lallashi har ta fara kuka hankalinta bai gama tashi ba sai da taji shima ya saka mata kukan yana lallashinta,ba abunda ya fi bata tsoro irin yadda ta ji yana yamutsa ta kamar ba ya haiyyacinsa kamar wani mahaukaci….da tafiya ta yi tafiya kuwa had’iyar zuciya kawai ya rage ba ta yi ba gashi a yadda ya koma mata ta san ko aljanace ita ba lalle ta iya kwatar kanta ba,bata tab’a sanin Yashjub mugu bane sai da ta ji yana shirin kasheta…duka cizo yakushi amman duk a banza sam bai ji ko d’aya ba dan a wannan gab’ar inda ace za’a saita masa bindiga to ko sunansa ba lalle ya kawowa ba!….
Tun Manubiya tana tunanin kalar jinyar da zata yi idan Allah ya bata ikon tashi har ta zo ta cire rai ta fara basa wasiyya had’e da shirme da surutai,shi kam ya san dai tana magana amman bai gane ko d’aya ba,yana so ya tausaya mata amman sam ya kasa.Sai da kyar da mugun kyar tukunna Manubiya ta samu ya sarara mata lokacin har an fara kiran sallah a masallaci…….
Shi kansa ya san yayi laifi amman kuma ba laifin sa bane
kasancewarta macen da tafi ko wacce mace a duniya ne
silar janyo mata wannan b’arna da aika aika da yayi…..sam bai yi zaton hakan ba dan tabbas komai ya wuce zatonsa an tashi kansa shiyasa ya gagara controlling kansa.
Ahankali yanajin yadda take numfashi da sheshshek’ar kuka da kyar ya samu ya janye daga gareta wanda sai da ta ji kamar ana zare mata rai ne,cike da kasala yana jin yadda kansa yake wani irin mahaukacin sarawa ya koma gefe ya kwanta cikin lumshe ido da sauk’e numfashi yace”Alhamdulillah”a fili.
Manubiya kuwa da ke kwance a gefensa ji tayi inama ace tanada k’arfi da lafiyar da za ta samu ta juyo ta rufesa da duka.
…..
Earlier
Tare motar Yahanasu da suke tare da Munirat suka shiga cikin mansion d’in da ta Yassir
lokacin twelve har ta d’an gota
Gidan shiruu baka jin komai sai k’arar mikano.
Ita Yahanasu sai yanzu ma ta tuna cewa makullin d’akinta yana hannun Yassira!tashi d’aya ta san za su yi case idan ta shiga dan itama yadda take jin zuciyarta a yanzu kam wallahi kaff cikinsu babu wanda zata ragawa.
Tana yin parking Yassir ma yana fitowa daga cikin tasa motar.
Tun da suka taho dama
Munirat ta riga ta gama deciding abunda za ta yi a cikin ranta dan haka ta juya ta kalli Yahanasu tace”Bara in karb’i sak’o na sai na shigo”.
Yahanasu ba ta kawo komai a ranta ba tace mata “to”
daga haka ta bud’e musu motar suka fito a tare ita ta nufi main door Munirat kuma ta bi bayan Yassir wanda ya nufi b’angaren sa….tana ganin Yahanasu ta shige ta k’ara sauri..
Sarai ya ga lokacin da ta biyosa amman ya yi banza da ita yayi wucewarsa kamar bai ganta ba,sai da ya zo shiga har ya zaro key ya ji tace
“Na san ka lura da ni”
Shiruu yayi kamr mai tunanin wani abun kafin ya zura key d’in ya bud’e k’ofar tukunna ya juyo yace “Munirat a gajiye nake sosai!Make it fast pls..wat do you want?”
Matsowa kusa da shi tayi
tace “har haka muka zama?
Make it fast?baka ma da lokacin saurarona?
Okay ba komai shikenan!”
Ta fad’i hakan tana k’ok’arin juyawa,rik’o hannunta ya yi ya janyota garesa har sai da fad’a jikinsa kafin ya tallafe k’ugunta da hannunsa d’aya yace”Ke fa kikayi pushing d’ina away,wallahi har gobe Ina sonki Ina k’aunarki
amman no matter what ba zan yi forcing d’inki into a relationship with me ba…..”
Gaba d’aya she’s uncomfortable dan tunda take wani Namiji bai tab’a yi mata irin wannan ruk’on ba idan ba shi d’in ba
amman
kuma so take su shirya,kar ta
turesa ko kuma ta hanashi rik’eta ya zama furious sannan ga maganganunsa
na ‘yana sonta’
Da suka k’ara narkar mata da zuciya shiyasa ta k’i motsi sam
tak’i cewa komai.
Hakan kuwa ba k’aramin dad’i ya yiwa Yassir ba dan haka ya sake hugging d’inta sosai yaci gaba da gaya mata k’arya da k’arairayi har da cewa”har zazzab’i da rashin lafiya yayi kwanaki duk a ta dalilint,idan ya ganta kamar zai mutu haka yake ji gashi ba ta kulasa shiyaaasa za ta ga kamar gudun ta yake yi!”..
sannan ya fito k’iri k’iri ya ce mata shi fa ba zai iya yin relationship d’in y’an k’auyen da take so su yi ba in dai har tana sonshi to ta sake da shi after all ai shi za ta aura at the end of the day so ta daina wahalar da kanta tana wahalar da shi,indai har ta yi trusting d’insa kuma shi takeson aura to a ganinsa ya kamata ta sake jiki da shi.!
Ko da ta yi masa maganar Kausar ma k’iri k’iri ba kunya ba tsoron Allah yace mata “shi ba komai tsakanin sa da Kausar ba sonta yake yi ba kawai dai sun shak’u ne tun yarinta”…..Sai da Yassir ya tabbata ya gama zurma ta ta kamu tukunna ya d’aura da cewa”I love you so so much,so very much only you Munirat”
Har cikin zuciya da jininta kuwa ta ji wannan kalmar tana yawo…… sai da ta lumshe ido ta sauk’e ajiyar zuciya tukunna tace”I love you too”ta fad’i hakan tana k’ok’arin zamewa jin yadda ya sake mannata a jikinsa,kallon fuskarta ya yi kamar bai fahimci son zamewa take yi ba yace “mun shirya ko?”
Jin jina masa kai ta yi tana murmushi,ahankali yace”bari in yi confirming to”bata ankara ba ta ji ya fara kissing lips d’inta.
Bata biye sa ba saboda shock
tsoro ga kuma bata saba ba.
Ya kai 1 minute tukunna ya rabu da ita yana mayar da numfashi ahankali yace”That’s more like it”
Ya fad’i hakan yana murmushi yana shafa kumatunta.
Ya lura da yadda jikinta ya d’au karkarwa tun d’azun har yanzu,sannan sam ta k’i magana taki ma ta yarda su yi
eye contact sam.
Ahankali yace
“Munirat,ko na b’ata